yanda aka fara yakin duniya na uku jiya bisa yanda ake zato inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 25 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 110

  • @اميناساني
    @اميناساني 2 ปีที่แล้ว +1

    Allhumma ameen ya Allah mlm Allah yasaka da Alkhairi mungode da tunatarwa

  • @flatmefaa3104
    @flatmefaa3104 2 ปีที่แล้ว +1

    Hasbilanlahu wani imalwak Allah yakara tsarewa yakiyayemu

  • @smaritfwn8308
    @smaritfwn8308 2 ปีที่แล้ว

    Malan allah yakiyaye alfarmar annabi Muhammadu s a w da alqurani

  • @baffashuaibug.2862
    @baffashuaibug.2862 2 ปีที่แล้ว +1

    ALLAH YA TSAYAR DA WANNAN MASIFA

  • @abdoulhakimounassoumana6733
    @abdoulhakimounassoumana6733 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah yatsaremuna adinimu ya hayyu ya Qayoum 🤲🤲🤲 abu àicha gaskiya muna godiya

  • @bashirbuhari8235
    @bashirbuhari8235 2 ปีที่แล้ว

    Allah yakaremu yasa mugama da duniya lafiya

  • @bashirmuhammad2921
    @bashirmuhammad2921 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ubangiji ya tsare amma, mene ya shafi kasarmu Nigeria acikin wannan yaki?

  • @khamis_A_m_Abdullah
    @khamis_A_m_Abdullah 2 ปีที่แล้ว +5

    Allah ya sa mu dace Ameen ya Allah

  • @nafisaabbas4391
    @nafisaabbas4391 2 ปีที่แล้ว

    Subhanallah innalillahi wainna ilaihi rajiun Allahumma ajirni fii musibatihi Allah ya tsare al'uman musulmai baki daya

  • @naimasurajkhan7842
    @naimasurajkhan7842 2 ปีที่แล้ว

    Allah yayimana maganin abin da yafi karfinmu

  • @nijeraguiegidatv1657
    @nijeraguiegidatv1657 2 ปีที่แล้ว +2

    Assalamu alaikum malam chin wanna fada zai iya chafar ƙasashen musulmi na duniya koko dai

  • @jafarouilla8429
    @jafarouilla8429 2 ปีที่แล้ว

    allah ya Kara tsaremu muna rokon allah ya kashe wannan wutar

  • @umarsaaduumarsaadu2646
    @umarsaaduumarsaadu2646 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah yayi kyau Allah yasaka da alkairi

  • @AbubakarAliyu-fi9tr
    @AbubakarAliyu-fi9tr 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya tsare mana Muslimn

  • @اميناساني
    @اميناساني 2 ปีที่แล้ว

    Allhumma Ajirnifi musubati wa Aklifli ya Rabbil Alamin

  • @abdousalam3805
    @abdousalam3805 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yamana Kariya dawanan yaqi duniya na 3 da ake hasashe

  • @ukashaalkasimadam9055
    @ukashaalkasimadam9055 2 ปีที่แล้ว

    Allah Ya Tsaremu Da Wannan Musiba
    Allah Karya Nuna Mana
    Allah Daidaita Wayannan Kasashe

  • @syreenahabdullahi378
    @syreenahabdullahi378 2 ปีที่แล้ว

    Ameen ameen ameen ameen

  • @hassanmujitabazander8538
    @hassanmujitabazander8538 2 ปีที่แล้ว +3

    Yazu inaji inagodiya malan sosai Allah yasaka da Alkhair malan

  • @nourazango6441
    @nourazango6441 2 ปีที่แล้ว

    Amin yahayyu ya kayya mu
    Malam Allah yakarpi Fulani amn

  • @abufarhiyyaalakos6176
    @abufarhiyyaalakos6176 2 ปีที่แล้ว

    Macha Allah ML Abu aicha Allah saka da Al khairi Muna fatan Allah yakiyaye

  • @abdullahimansur6369
    @abdullahimansur6369 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kiyayr

  • @rabiyammama4324
    @rabiyammama4324 2 ปีที่แล้ว

    Wai mawaki ya ce fitina bacci take bata fita Allah wadaran mai tadota. Allah ya kashe wannan wutar da suke neman hurawa amin.

  • @habiboualakos4937
    @habiboualakos4937 2 ปีที่แล้ว

    Allah yafara kamasu wallahi yanda suke gama kasanshan Africa Allah yakara

    • @maimunatmusa5922
      @maimunatmusa5922 2 ปีที่แล้ว

      Aifa kila ma alhakin Muslim ne da suka tsane mu saike hada fada atsakanin munata kashan kanmu ai Allah baya barci

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah swt ya yayyafa ruwan sanyi cikin wanna lamarin yaki Allah ya mana maganin wayinan masifu bakidaya Amin.

  • @ramatousouna6942
    @ramatousouna6942 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya rufa mana asiri... Wallahi akoi bantsoro

  • @adamuusman2167
    @adamuusman2167 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasa muyi karshe Mai kyw

  • @ibrahimandi4226
    @ibrahimandi4226 2 ปีที่แล้ว +3

    Allahummah inna na uzu bika min fitinatin mahaya wal'mamat
    Wa'a uzu bika min fitinatin duniya wal'Akira
    Wa'a uzu bika min fitinatin qataali🤲🤲🤲

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه 2 ปีที่แล้ว

    To Allah ubangiji yakawo sauqi mu dama a Nigeria ai ansaba da kashe mutane hmm to mlm indai jar fatane zasu rage kansu sujecan suqarata mana sudama basan baqar fata sukeyiba ni nafi tausayinmu mu talakawa baqaqen fata

  • @chaaibououmar9879
    @chaaibououmar9879 2 ปีที่แล้ว +1

    allah yatsare gaba

  • @ashanamatchse5905
    @ashanamatchse5905 2 ปีที่แล้ว +1

    Subahanallahi Allah muntuba

  • @laoualiabdourahmane7128
    @laoualiabdourahmane7128 2 ปีที่แล้ว

    Amin Allah ya kawo karshen rikicin na

  • @maremmarem6823
    @maremmarem6823 2 ปีที่แล้ว

    Allah yakiyaye gaba Allah yaimana maganin musiba dabala 🤲yahayyu yaqayyum

  • @امكوثرامكوثر-ك5ظ
    @امكوثرامكوثر-ك5ظ 2 ปีที่แล้ว +1

    Ameeeeen ya rabbi jazakumllahu khairan

  • @maimunatmusa5922
    @maimunatmusa5922 2 ปีที่แล้ว

    Kuma ace ko chana batafi rasha iya hadda makamai ba Allah yashi kyauta

  • @raberbissimaila6827
    @raberbissimaila6827 2 ปีที่แล้ว

    Ameen ya bil allaminah

  • @Usman4life88
    @Usman4life88 2 ปีที่แล้ว +3

    Allah yakawo mana zaman lafiya

  • @issahuthman4724
    @issahuthman4724 2 ปีที่แล้ว +1

    Allahumma ameen
    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه وسلم

  • @abubakarskoko3433
    @abubakarskoko3433 2 ปีที่แล้ว

    Sakare kawai koda yaushe kun damu mutane wai yaƙin duniya na biyu shi kuke bukata kenan

  • @harounabouhari
    @harounabouhari 2 ปีที่แล้ว

    Allah yakawo manna saukin wanna masiba

  • @shaawaabdullahi3042
    @shaawaabdullahi3042 2 ปีที่แล้ว

    AllAh ya takaita abun Allah ya kewta

  • @salisusuleiman8248
    @salisusuleiman8248 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya kyauta

  • @alkassoumubenali5535
    @alkassoumubenali5535 2 ปีที่แล้ว

    Ameen suma amen

  • @fhhjfhjh7366
    @fhhjfhjh7366 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kawo sauqi

  • @daudasalihu9968
    @daudasalihu9968 2 ปีที่แล้ว

    Babu fitinar data kai rashin yin hukunci da littafin Allah subhanahu wa ta'Ala da manzon rahama Muhammad (SAWW).
    Idan muka bi Umurnin mahaliccinmu da ma'anar biyya. Allah ta'ala zai karemu daga dukkan nin sharrukan mutane da aljanu.
    Idan muka sabawa hakan kuwa, to wallahi babu wata nau'in addu'ar da zata kubutar damu daga cigaba da abkawa cikin musibobi na wannan duniyar.
    Muna roqon Allah ta'ala daya cire mana tsoron azzalumai a cikin zuqatan mu, ya qara mana arziqin taimakon addinin da manzon sa (SAWW) yazo mana dashi, Wanda shine Musulunci. Kuma shine tsira agun dukkan wani maitsoron fitinar wannan rayuwar dama azabar lahira.
    BIYYAR UMURNIN MANZON ALLAH (SAWW) SHINE KAWAI MAFITA.

  • @sabochaibousamailasabochai7252
    @sabochaibousamailasabochai7252 2 ปีที่แล้ว

    Madallah malam mun sami gamsuwa game da rikicin rasha da kuma ukrain fatan mu Allah ya sawwaka.

  • @yakubumusbahuyakubu2364
    @yakubumusbahuyakubu2364 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya bamu zaman lpy baki daya

  • @azeusman5547
    @azeusman5547 2 ปีที่แล้ว +1

    Waakumsalam warahtullah

  • @umaribrahim5089
    @umaribrahim5089 2 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah

  • @mahammadsani6987
    @mahammadsani6987 2 ปีที่แล้ว

    سبحان الله لاحول ولاقوة الابالله

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 ปีที่แล้ว

    Amin ya Allah

  • @moussasalissou4000
    @moussasalissou4000 2 ปีที่แล้ว

    Amine amine 🤲🤲🤲🤲

  • @mukoyadakammuatom3587
    @mukoyadakammuatom3587 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya Kara ilmi da lafiya

  • @saminuabubakar3480
    @saminuabubakar3480 2 ปีที่แล้ว

    To allah ya kyauta

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 2 ปีที่แล้ว

    Toh Allah ya rufa asiri Allah ya sulhunta su

  • @sanishuaibu7181
    @sanishuaibu7181 2 ปีที่แล้ว

    Ameen ya Allah

  • @سلومتيوب-م5ع
    @سلومتيوب-م5ع 2 ปีที่แล้ว

    Ya allah kadakatar da wannan rigima

  • @habibuahmaddmalam2464
    @habibuahmaddmalam2464 2 ปีที่แล้ว

    ALLAH ya kiyaye

  • @shamsuabubakar8348
    @shamsuabubakar8348 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya taimaka musilmai

  • @aliyusafiyanuchannel3533
    @aliyusafiyanuchannel3533 2 ปีที่แล้ว

    Don Allah ba na bukatar shirin ka,ya kamata a daina yi min alert din ka.

  • @yakubuamadu4492
    @yakubuamadu4492 2 ปีที่แล้ว

    Yahaya musska

  • @fatimaadam4629
    @fatimaadam4629 2 ปีที่แล้ว

    Lahaula Wala quwwata illah billah

  • @mohammedadam961
    @mohammedadam961 2 ปีที่แล้ว

    Amin ya Al lah

  • @h.n1977
    @h.n1977 2 ปีที่แล้ว

    حسبنا الله و نعمل و كيل،

  • @techmdhamzah8750
    @techmdhamzah8750 2 ปีที่แล้ว

    Yakin nan fa sai anyi shi ko yanzu ba, America France England Italy Spain Bafa zasu daina kokarin tada rikici ba.
    Kuma sannan da America ta shiga tare da mamaye Iraqi da Afghanistan wani Dan iska ko wace qasa ce ta fito fili ta hana.
    This world is not balance how on earth you superpower and power will have nukes and continues to produces deathly weapons and at the same time didn't want any country to have his own weaponry made in his country ( taking yourself as the source of righteousness)
    Especially the america that gave herself the job to patrol every corner of the world be its space lands and waters
    Duniya ai gidan marina ce daman irinsu waje kamar su tsakanin China/Taiwan, Pakistan /India, Iran/Iraq, Saudi/Yemen, China/Indian, Syria /Turkey, Israel /Iran, Nigeria /Cameron , north Korea /south Korea bafa shiri akeyi ba
    Allah yasa muyi kyakkyawan qarshe tare da imani. Ameen

  • @fiddausiismailhadi7615
    @fiddausiismailhadi7615 2 ปีที่แล้ว +3

    innalillashih WA inna ilaishi raju un 😭

  • @muhammadmusa3137
    @muhammadmusa3137 2 ปีที่แล้ว

    Kai komai sai kayi magana a kai ne

  • @darulhadithtamasketv
    @darulhadithtamasketv 2 ปีที่แล้ว

    Allah ubangijin talikai yatsare faruwa haka Allah yakiyaye

  • @hawaah2858
    @hawaah2858 2 ปีที่แล้ว

    Subhanallah 😭

  • @hassanharuna7703
    @hassanharuna7703 2 ปีที่แล้ว +1

    Dedee ne

  • @sainasaina6665
    @sainasaina6665 2 ปีที่แล้ว +1

    Innalilahi 🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️😭😭😭😭😭😭

  • @azeusman5547
    @azeusman5547 2 ปีที่แล้ว +1

    Hasbunallahu wa niimalwakil

  • @mahammeduadammainamahammed5129
    @mahammeduadammainamahammed5129 2 ปีที่แล้ว

    Ameeeeeeeeee ya rabbi

  • @sheikmodu4995
    @sheikmodu4995 2 ปีที่แล้ว +1

    Muna Jira - Allak ya kawo shi World war III Nuclear, yai aiki-, ai duniya n ma tagaji, - bari kowa ya Sha ki Hayaki Nuclear

  • @ثانيمعمر
    @ثانيمعمر 2 ปีที่แล้ว

    حسبنا الله ونعم الوكيل

  • @ibrhmaezak2005
    @ibrhmaezak2005 2 ปีที่แล้ว

    ok

  • @manmanemoussaoubeida3508
    @manmanemoussaoubeida3508 2 ปีที่แล้ว

    Inna lillahi wa Inna illayhi radjoun

  • @omarmohamad9196
    @omarmohamad9196 2 ปีที่แล้ว

    Amen

  • @soulemanlawali5378
    @soulemanlawali5378 2 ปีที่แล้ว

    🙏🏻🙏🏻🙏🏻😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥

  • @hassanmujitabazander8538
    @hassanmujitabazander8538 2 ปีที่แล้ว +2

    Ba a aji maganar malan na zace daga wayanane ma

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว +1

      naam ka danna videon ya bude gabaki dayq zakaji ta yuwu ta sama kake kallo baka danna mic ba amma danna videon ya bude baki daya

    • @hassanmujitabazander8538
      @hassanmujitabazander8538 2 ปีที่แล้ว +1

      @@abuaishaalfurqan Ok insha Allah malan bar na dannan ina godiya sosai Allah yasaka malan

  • @Deboyelou
    @Deboyelou 2 ปีที่แล้ว

    Lahaula wala quwata illabillah amine

  • @mamoudouyoussoufa6926
    @mamoudouyoussoufa6926 2 ปีที่แล้ว +1

    Candey

  • @ibrhmaezak2005
    @ibrhmaezak2005 2 ปีที่แล้ว

    🙏🙏🤲🏻🤲🏻

  • @adamuabubakar2798
    @adamuabubakar2798 2 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya taimaki addinin musulinci da musulmi yakarya kafirci da kafirei

  • @RidwanIbrahim-up9cf
    @RidwanIbrahim-up9cf ปีที่แล้ว

    Hi

  • @عبدالقادرمحمد-خ7ع
    @عبدالقادرمحمد-خ7ع 2 ปีที่แล้ว

    Ameen

    • @sufibayetv8346
      @sufibayetv8346 2 ปีที่แล้ว

      hasbilmuhaiminu wahasbilbaqi hasbilqadimillahi hasbil waqi

  • @abdoulhamidabdoulhamid6205
    @abdoulhamidabdoulhamid6205 2 ปีที่แล้ว

    Amerika. Bata. Chigha.wangha.yaki.surutayne.kurum

  • @salisufassan1855
    @salisufassan1855 2 ปีที่แล้ว

    🙏🙏🙏🙏🙏

  • @muhdsaniahmad2135
    @muhdsaniahmad2135 2 ปีที่แล้ว +2

    𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐘𝐚𝐤𝐢𝐲𝐚𝐲𝐞

  • @abdulsudaisy
    @abdulsudaisy 2 ปีที่แล้ว

    Wannan yakin alqawarin Allah ne Sai an yi shi. Kuma NATO su suke kawo wannan rigimar. Sun dade suna tsokanar Russia. Russia kuma su su ke da Gaskiya.

  • @Arewaplusdata
    @Arewaplusdata 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kiyaye

  • @abdoulkaderussmn4057
    @abdoulkaderussmn4057 2 ปีที่แล้ว

    Ameen ya allah

  • @yunusasalisu70
    @yunusasalisu70 2 ปีที่แล้ว

    Allah ya kiyaye