Masha Allah shek Allah yasaka da alkhairi wllh nayi farinciki kwari dagaske Allah yakara mana kusanci dakaunar fiyaiyyen halitta saiyyadina Muhammadun rasulullahi S A W
Allah Ya saka da alheri Shaykh. Amma gaskiya hujjojin da Mallam ya kawo a kan tambayoyi da dama ba gamsassu ba ne. Yawanci kwatance ne kawai da falsafa. Misali ni ban ji wata amsa ta a zo a gani ba game da tambayar da a ka yi a kan Shehu Tijjani ya ce duk wanda ya gan shi ranar jumaa zai shiga aljanna, da dai sauran tambayoyi. Shi dan jarida cewa ya yi a kawo masa aya ko hadisi ingantacce. Allah ya nuna mana gaskiya ya ba mu ikon binta.
Sunhanallahi! Wannan Ba malami Bane, kuma idan da zan masa tamaya zance:- " Malam kaji tsoron Allah Sahabbai sunfi kowa Imani da Amma basu ga Annabi A farke ba, Sannan Hadithin daka kawo, lafazin ba dai dai bane!!
Malam Abbas musulmi gaskiya yake nema ba son rai ba. Akwai rishin tarbiya cikin zancen ka, ko ba komai ka kirmama sa a matsayinsa na mai shekaru kuma malamin addini
Masha Allah dagga Congo Brazzaville gaskiya naji dadin wannan karatu nimadai dan Niger ni amma na zauna a ghana tamale Allah kara basira
Masha allah yayi 💪 💪 💪 💪 💪 tijjaniya ikon allah
Masha Allah,Allah yaqara daukaka yaqara kusanci da ma'aiki
Masha Allah Allah ya Kara lfy
Masha Allah Allah ya kara lafiya yaja kwanan shehu
Masha Allah shek Allah yasaka da alkhairi wllh nayi farinciki kwari dagaske Allah yakara mana kusanci dakaunar fiyaiyyen halitta saiyyadina Muhammadun rasulullahi S A W
Allah ya Kara lfy Akramakallah Allah ya saka da Alkhairi ameen ameen ameen
Allah kara basira
Allah yasakamaka da alkhairi malam wlh muanajin Dadi sosai
Masha Allah Allah taimaka
Masha Allah Masha Allah
Allah Yakara illimi Ameen.
Masha Allah❤💚💚💚💚💚💚
Shek allah yakara sitra
Allah Ya saka da alheri Shaykh. Amma gaskiya hujjojin da Mallam ya kawo a kan tambayoyi da dama ba gamsassu ba ne. Yawanci kwatance ne kawai da falsafa. Misali ni ban ji wata amsa ta a zo a gani ba game da tambayar da a ka yi a kan Shehu Tijjani ya ce duk wanda ya gan shi ranar jumaa zai shiga aljanna, da dai sauran tambayoyi. Shi dan jarida cewa ya yi a kawo masa aya ko hadisi ingantacce.
Allah ya nuna mana gaskiya ya ba mu ikon binta.
Amin, Amma kasake bin karatun sosai
Mallam ina son ganin ka ni Dan Kano ne@@IMAMNASIRADAM
Niass Niass Niass
Masha Allah good
Allah yahada kawunan musulmi
Macha allah
Ilimi yayi arayuwa
Maikudin inyass 2006
wan nan magana hakatake Allah ya gara kusanci ga manzon Allah Sallallahu alaihi wasallam Masha Allah
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
Sunhanallahi! Wannan Ba malami Bane, kuma idan da zan masa tamaya zance:- " Malam kaji tsoron Allah Sahabbai sunfi kowa Imani da Amma basu ga Annabi A farke ba, Sannan Hadithin daka kawo, lafazin ba dai dai bane!!
TOH yayeke hadisin Ku Dena hasada
Gobe kaje gidan TV nakusa dakai ka fadi hadisin daidai
Malam Abbas musulmi gaskiya yake nema ba son rai ba. Akwai rishin tarbiya cikin zancen ka, ko ba komai ka kirmama sa a matsayinsa na mai shekaru kuma malamin addini
Rashin ladabi sai gidan su ooh
Izala sun cuci alumma 😢yanzu indai Baka qungiyar mutum duk girmanka haka YARO zai cema Kai jahili ne
Slm
Makaryaci
Kai tsoron banza karya kace yi wallahi
Izala ta cuci alumma😢yanzu duk girman mutum YARO karami zai zage shi