slm allah ya saka daalkairi amma yakamata afadi wannan madun dan waye ya akai aka sameshi manene asalin samun dan da gaske dan gimbiya ne ko ba danta bane ku sanar damu kuma bai kamata ace yan suka shaqu da juna ba ace wai an raba auran baza ayiba gaskiya hakan baiyiba dun allah agyara muna gudiya allah ya saka da alkairi ya kuma qara basira amiin thumma amiin
gaskiya ya kamata ace gimbiya tana kokarin kokarin kare mutuncin kanwartane ko kuma madu kaninta ne sakamakon yaki da yafaru a garinsu ko kuma a canja wata hanyar domin auren gimbiya da I B akwai darasi sosai
kauta na burgeni hhhh madam goloria kuma burinta yaciká sakamakon gimbiya da Asabe tsiwa hankalinsu yafara gushewà.Stephanie da dan malam bamusan yaxata kareba saidai director kawai.
A Episode 47 Dan'asabe ya samu kurar ruwa, amma alokacin annuna cewa ta KYAUTA DILLALIYA ce kadai ta rage, amma anan wani ALHAJI ne daban, kuma wanda yayi mai JAGORANCIN daban ne da wanda aka nuna anan, DUK DA HAKA muna jinjina maku da kokarin da kuke, muna jin dadin shirin
Alhaji me kura yasani farin ciki har da kwalla a ido😀shiko sallau kamar sabon kamun Hauka🤣😂Any way yana burgeni wajen neman na kai,saura kai Director😡yakamata ka samawa su gimbiya mafita danni wlh nagaji da halinda suke ciki ,ina dalilli wnn Talaucin Allah yayimana tsari😕
نتمنى من القناة اريوه مراعاة الجميع المحبين لمسلسل دادين كواه بأعلامنا بأوقات تحميل الحلقات الجديدة وليسه بصورة. عشوائية وشكرا, ومبارك للجميع الشهر الفضيل واسأل الله ان يتقبل صيامنا وقيامنا وان يتجاوز عن سيئات اعمالنا يارب.
اميمة محمد اختي بنسبة لقناة اريوه يكون التحميل .س 1صباح يوم الأحد تقريبا واما القناة زاماني تشانل يكون في 4صباح يوم الأحد يعني احيانا يكون الفرق بينهم 3ساعات بس لاحظ مثل هذي حلقة من كان يعرف توقيتها . هذا قصدي في الموضوع بكثر ما حبيت الفت نظرهم عشان كذا كتبت بالعربي ..لاحظت بأن القناة هذي لا ارى انها تقدر او تهتم بالمعجبين لها اقصد اللي خارج نيجيريا طبعا انكان عن طريق ساتلايت او في سوشيل ليس هناك اعلام بتوقيت في حال تغيرهم لوقت التحميل وعدم مشاركتهم في تعليقات المعجيبن من حيث الأسئلة اللي تحتاج تواضعهم و رد ولكنهم دائما لامبالاة ؟؟؟ على اقل في قناة زاماني تشانل يسوولك لايك اعجاب في تعليقك وذا شي جميل منهم .😊 طولتها صح!
bayan wannan kuma sai wani shirmen. ku mutane bakwa yiwa masu kokarin yin abu adalchi. atleast just raise the point. amma bai kamata kace shirme ba. kuma in shirme ne ai kai kake yi bawanda yace dole sai ka kalla.
Gaskiya a maida sallau asibiti
slm allah ya saka daalkairi amma yakamata afadi wannan madun dan waye ya akai aka sameshi manene asalin samun dan da gaske dan gimbiya ne ko ba danta bane ku sanar damu kuma bai kamata ace yan suka shaqu da juna ba ace wai an raba auran baza ayiba gaskiya hakan baiyiba dun allah agyara muna gudiya allah ya saka da alkairi ya kuma qara basira amiin thumma amiin
gaskiya ya kamata ace gimbiya tana kokarin kokarin kare mutuncin kanwartane ko kuma madu kaninta ne sakamakon yaki da yafaru a garinsu ko kuma a canja wata hanyar domin auren gimbiya da I B akwai darasi sosai
Wlh.dan asabe kana birgeni da kai da mamanka
Salm muna jindadin shirin, amma wai Dan Allah wani aiki baban BINTU ya keyi wato kawun IB, kuhuta lfy.
Allah sarki gimbiya kinbani tausayi Detractor Dan Allah kasawa su gimbiya walwala Dan yanzu sunaganin gyada
Allah kasa mumayayanmu suyikoyi da halin Dan asabe zamutayin addu a gayayanmu
Muna godya zuwa gareku allah yakaramaku illimi da basira munada bukata a zanki aikomumu da sabon dadin kowa
Allah yakaimu sati me zuwa akwai cakwakiya kam
Gaskia yayi Kew. Allah kara basira.
Say dey ya kamata a mayda salau asibiti 😂😂😂
Allah sarki yan su gimbiya yakama ta amana baya nin madu wayeshi cikakkenbayani kuma
Xva
Dan Allah adaina nuna sallau sabida bayada burgemu kokadan ya ma haukace
اسلام عليكم صراحه أفلامكم مر وايت حلوه صج وعساكم تستمرون وسلام عليكم
Gaskiya sallau ya haukace 😂😂😂
Gaskiya yakamata kushirya ib d gimbiya suyi aure
IB افضل واحد😍🤙🏽
Sha dai u guys are doing wel
Dan Allah a dawo mana da mutanen mu nada su naizru
godiya mouke
ya kamata dai gimbiya taji dadi pls director!!!
Yayi kyau👍
Mashaa Allah, godiya muki
Nice cut keep it up Mohammed pls sub m page
Danice sa'adatu duka zanwa delo Allah
Safiya Sani Hmm
Allah koh duka zan mata
Safiya Sani zaku daki juna dai. Saboda itama ba kanwarlasa bace
Kai dadinkowa sabon salo Allah yakara fasaha nidai kuna birgeni
mun gd muna jiran na next qeek
وربي حلقة حلوه بدون منازع بس ولد اسبي وربي تربيه فل الفل ( دن اسبي ) تحية من المدينه المنوره❤️🌹
Shirinnan nasabon salo yana nishadantar dani kwarai sannan gaskiya su gimbiya suna shan wahalar rayuwa.
Kuna nishadan tar damu allah yasaka ina gaida i.b😥
👍
munujindadin shirin, godiya ga dadin kowa
Akilu S
hehu
اخيرا كل عام وانتم بخير الله يسعدكم جميع
Kukan yi wani irin abu da ban ganewa. Saadatu ba ta san me ya sa Gimbiya kuka ba, bayan a gaban ta aka yi komai.
Gaskia banso haka ta kasance tsakanin ib da gimbiya ba
Abdlurazaq Dauda Hussein wlh am ai ba laifin ib aceki
Abdlurazaq Dauda Hussein jeka yutub page dina kaga waqata sunanta banso haka takasance daniba
kasan dan film din yachigaba ne ai
muktar mubarak eh hakane kam gaskia
wanan shine ake cema film in ba haka ba taya za'ayi kasamu wata fadakarwai kuma
Allah yadaka muku da alkhairi mungode so sai
Gskya yakamta ace ib da.gimbya sunyi aure kar ayi haka
من مر من هنا صلي على رسول الله
الهم صل وسلم وبارك على سيدنامحمد 😘😘😘
اوووو قنبيا حبيبتي احزنتني 😂😂
فين جماعة انا اول واحد
عمران حسين مبروك
هههههههههه😁تقولي
عمران حسين pls sub to my channel
هارون الجوف اي والله
da alamar Haidar ya kusa dawowa a dadin kowa
Slm,gaskiya dadai annemarwa sugibbiya jindadi saboda suma sidan huta
Hmm Kada mage ba yanka ba, Auren I.B da Gimbiya sai anyi gaba ayo baya...
تقبل الله منا ومنكم صالح الاعمال
حواء نواف امين يارب
Abood fallatah 😊
Arewa said godiya.
kauta na burgeni hhhh madam goloria kuma burinta yaciká sakamakon gimbiya da Asabe tsiwa hankalinsu yafara gushewà.Stephanie da dan malam bamusan yaxata kareba saidai director kawai.
Hafeez Abubakar pls sub to my channel
Da farko kunce kurar kyauta dillaliyace amma kuma yanzu kuncanji gaskiya ya ka mata ku rinka duba aikinku
nice
سلو هههههه استغفرالله 😂😍 الله يسعده
فردوس مجبر منتهي 😂
ههههعع
Fantastic episode🤗🤗😘
p😆
P
gimbiya kinye zurfin ciki dabaki sanarwa da. Ib cewa badankibane NATA .Ala kana cinkaranka babu babbaKa shiyasa.kaki burgeni
Wannan shiri dai bai yi dadi ba.
By the way, we appreciate your intelligence
yakamata ashirya su
A gaskiya yakamata ku rinka cika alkawari
Salis Aliyu A Wlh ,Jiyya banyi bacci bah da wuri ina jira 😢😢
Nice ta 53
الاسبوع الجاي نااااار
رمضان كريم
اللهم تقبل صيامنا وقيامنا واعفوا عنا وارحمنا واجعلنا من عتقائك من النار في هذا الشهر المبارك🌜
كل عام ونتم بخير يا احبابي🌷😙
عزوز روزي امين ي رب وانت بخير
عزوز روزي امين ي رب
44444
مبارك عليكم شهر رمضان💝💌
❤❤❤❤
🍉
😂😂😂😂😂😂😂😂
Kuna Yi Muna Jindadi arewa tawa
Q6
يا هلا والله وغلا
حواء نواف هلابك
Gaskiya gimbiya naban tausayi
عشورا عثمان يا هلا والله وغلا كيف حالك
مسلسل جميل جدا
👍🤙🤘
كااااي بنتو وامها مره قلبهم أسود
قمبيا وأختها عنوان الفلم كلو
اي بي الله يعينه صراحة هذا الفلم يحيرك كثير
arewa24 mungode
Tofa!
A Episode 47 Dan'asabe ya samu kurar ruwa, amma alokacin annuna cewa ta KYAUTA DILLALIYA ce kadai ta rage, amma anan wani ALHAJI ne daban, kuma wanda yayi mai JAGORANCIN daban ne da wanda aka nuna anan, DUK DA HAKA muna jinjina maku da kokarin da kuke, muna jin dadin shirin
Ai masu bayar da kurar suna da yawa caccanzawa ake kullum
to amma aicakukayi kurar ruwan ta kyuta dillaliyace
مالن كبيرو مكاهو🤣
مالن كبيرو مكاهو
ههههههههههه
Hauwa Umar
hmmm IB
Inason dan asabe da inna suna burge ni
Amina Sulaiman pls sub to my channel
Thanx a lot 💜
Maryam Mukhtar for were
ina alfahari da dan ASABE
ههههههههههههه 😂😂😂
👍✋
رمضان كريم صوم لله ثلاثين
Alhaji me kura yasani farin ciki har da kwalla a ido😀shiko sallau kamar sabon kamun Hauka🤣😂Any way yana burgeni wajen neman na kai,saura kai Director😡yakamata ka samawa su gimbiya mafita danni wlh nagaji da halinda suke ciki ,ina dalilli wnn Talaucin Allah yayimana tsari😕
Ameen fa, suna cikin yanayi
+Zarah Isah hmmm gaskiyane yakamata a samawa su gimbiya mafita
Nahla Asal pls sub to my channel
Nahla Asal
Thanks
Djibril Dembele pls sub to my channel
نتمنى من القناة اريوه مراعاة الجميع المحبين لمسلسل دادين كواه بأعلامنا بأوقات تحميل الحلقات الجديدة وليسه بصورة. عشوائية وشكرا,
ومبارك للجميع الشهر الفضيل
واسأل الله ان يتقبل صيامنا وقيامنا وان يتجاوز عن سيئات اعمالنا يارب.
Abood fallatah آمين يارب
امين يارب و عليك.
الا لها وقت عرض محدد كل سبت تنزل حلقة جديد بس مدري الساعة كم بالظبط
اميمة محمد اختي بنسبة لقناة اريوه يكون التحميل .س 1صباح يوم الأحد تقريبا واما القناة زاماني تشانل يكون في 4صباح يوم الأحد يعني احيانا يكون الفرق بينهم 3ساعات بس لاحظ مثل هذي حلقة من كان يعرف توقيتها . هذا قصدي في الموضوع بكثر ما حبيت الفت نظرهم عشان كذا كتبت بالعربي ..لاحظت بأن القناة هذي لا ارى انها تقدر او تهتم بالمعجبين لها اقصد اللي خارج نيجيريا طبعا انكان عن طريق ساتلايت او في سوشيل ليس هناك اعلام بتوقيت في حال تغيرهم لوقت التحميل وعدم مشاركتهم في تعليقات المعجيبن من حيث الأسئلة اللي تحتاج تواضعهم و رد ولكنهم دائما لامبالاة ؟؟؟
على اقل في قناة زاماني تشانل يسوولك لايك اعجاب في تعليقك وذا شي جميل منهم .😊 طولتها صح!
طولتها وبس حسيت اني أقرا محاضرة مو رأي الله يهديك 😅
Sanko da wata ohala da kokyi
Sai yanzun zaku mabu
Tofa
اهلاً اهلاً
مشكلة كبيرة IB
miyasa Baku saka munashi a jiyaba
دان حسبيا والله مسيكن يمثل حالة الشباب النيجيرين
فوفو
صراحة الحلقة طولت اش هذا.... م يسير😕
Iwg
BI 😁
tayi kyou
بينتو تنرفز😒
i wish u have English subtitle.....
Mank😅😊
delu ta asabe dkn u a e Dubai
Hafeez Abubakar pls sub to my channel
Assalam nidai anawa ra'ayin yakamata a dinga rubuta sunayen actors dinnan.saboda kullun sai dai sunayen da mukasani .sukuma shauran fa?
Ya kama tam,tunda akwai sabbin fuskoki
Dan Allah ku dawo da dadin kowa sound yafi na yanzu dadi
Shuwaatu Bts355 eh wlhi nayanzu wucewa nake ba dadi
Gsky dai daman Nada akadawomanadashi yafi kyu
Yayi kyau
Late update
HARUNA MOHAMMED pls sub to my channel
Am sad😡😡😡😡😡
Laaa Yar kamaye tayi🙊🙉🙆🤰
حوا حوا tayi mana she is beautiful
qliyu
Daga farko kunce kurar gyauta dilaliya ce, yanxu kuma kun kawo wani kato kunce wai kurar sah ce. Wlh shirme kawai kuke.
Kamaluddeen Abubakar nima haka nagani
ni banga maganar shirme anan ba kuka sani kooo an karfa daga wjnshi anbawa wani,kusani shifa film ba dole bane sae an fayyace muku komae ba
bayan wannan kuma sai wani shirmen. ku mutane bakwa yiwa masu kokarin yin abu adalchi. atleast just raise the point. amma bai kamata kace shirme ba. kuma in shirme ne ai kai kake yi bawanda yace dole sai ka kalla.
shi kura ka na iya daukon da wane yau gobe da wane
Dan adam yana kuskure kai zaka iya yin rabin hakan ne