الحجام لا يقبل الحجامة على نفسه وهكذا (طن ازالة )ينتقد غيره ويكفر غيره ويبدع غيره على هوى من نفسه ووهما وتوهما من عنده ؟ ؟ ؟ ولولا خرم المروءة وتلاعبا بالقرآن الكريم وتجارة بالدين ماالذي جاء بهذين الزنديقين إلى حضور محفل العرس كأنهما مطربين!!!!/نيامي عاصمة النيجر
Ni dai ina respecting Prof Isah Ali Amma kana da son zuciya a fili wallahi KB Gombe dai ba waazi bane ya kai shi wannan taron kowa ya sani Shegen son duniya ne zallah malam
Kaji tsoron Allah mlm munkarnta bayanin bagabata su inkari sukeyi insukaje wajan saban Allah batare da samunsubah. Kuma in aka yaudaresu akakaisu wajan saban Allah suna inkarine
Allah Allah ya biya prof Allah yama jagora wallahi har na samu nutsuwa ma sha Allah
May Allah continue to bless you with more knowledge and good health. You are always among the best worlds wide
Allah yasaka da alkairi mallam
Mash Allah
Slm inama mlm fatan alheri Allah yakarama lfy mlm yanzu yakamata mudungayin dinner.
Allah yasaka da alkhairi
Prof Allah Kara ilimi da imani
جزاك الله خيرا
Malan Allah ya saaka da alkhairi
Allah yakara lafiya malam allah yasaka da alheri ❤❤
جزاك الله خير الجزاء يا معلم
Allah ya kara maka Imani Malam.
Masha Allah ❤❤
حفظك الله يا شيخ
ALLAH kashaida Ina Kaunar MALAM saboda ALLAH da ANNABI ALAIHISSALAM
Allah ya Karo ilimi Mai amfani Allah ya Kara sutura
Wallahi hakane mln mutane nakuskure sunahukunta Abunda allh kedasani akai
Allah ya gueramana
May Allah reward all Malams with aljanna firdausi because we can not pay them
❤❤❤❤❤mâcha allah
Allah ya saka da alheri, duk masu jin haushin Sheikh Kabir Gombe, daga yan bidi,a sai munafukai, saidai kumutu izala tayi gaba.
👍👍👍👍
Allah ya daukaka sunnah
ml. kaji tsoron ALLAH
Allah yakara imani
Clear cut hujja Yadda Muka Ga Kabiru Gombe Adina.
Wannan Bazato Bane.
Kuma Kabiru Anji Kida
KAYI shiru kawai
Mun San ka
الحجام لا يقبل الحجامة على نفسه وهكذا (طن ازالة )ينتقد غيره ويكفر غيره ويبدع غيره على هوى من نفسه ووهما وتوهما من عنده ؟ ؟ ؟ ولولا خرم المروءة وتلاعبا بالقرآن الكريم وتجارة بالدين ماالذي جاء بهذين الزنديقين إلى حضور محفل العرس كأنهما مطربين!!!!/نيامي عاصمة النيجر
Ni dai ina respecting Prof Isah Ali
Amma kana da son zuciya a fili wallahi
KB Gombe dai ba waazi bane ya kai shi wannan taron kowa ya sani
Shegen son duniya ne zallah malam
Kaji tsoron Allah kai kasan gaibu ne
@zaharaddin971hamza Shi Kanshi Prof din ai lokacin Buhari son zuciyar yayi 😂
✅🤲🤲🤲✅🕋🕋🕋✅☝️☝️☝️✅
Kai KUYI MAGANA AKAN HALIN da MUKE CHIKI a AREWA .
Mungaji da surutai da rikice rikichen da kuke hassada Wa tsakabin mu (MUSULMI)
Kaji tsoron Allah mlm munkarnta bayanin bagabata su inkari sukeyi insukaje wajan saban Allah batare da samunsubah. Kuma in aka yaudaresu akakaisu wajan saban Allah suna inkarine
Daurin aure ya kamata yaje ba dinner ba karya kake akwai munafurci cikin maganarka kunawa ayoyi kwaskwarima
Wly pantami dan iskane
Kaga riganka kuwa
Toh ! Wannan kalaman sunyi nauyi. Kai ! Allah ya kyauta
Subhanallah, idan bamu gyara harshenmu ba zai kaimu wuta, Allah yashirye ka/ke
Wlh kaikuma Sasha Shane
Kai Allah ya gyara wannan ai rashin hankali ne
Wallahi fantami ka gurbace kazama mashir manci, musallama an rubuta Masa zaizo yayi wa'azi idan yazo yaga abinda bai daceba bazai bar wajenba daureshi akayi Kuma danme zai zauna yafadi abinda ba ayiba yace tayi shigar Kamala a gidan wa tayi shigar Kamalar? Malam kaji tsoran Allah, gaskiya bakada uziri kame kame kawai kake wallahi.
Allah yasaka da alkairi mallam