Allahu Akbar. Kai wallahi an yi Malami a nan gurin. Musulmin duniya sun yi babban rashi wallahi. Malami me kishin Musulunci da ilmi da wayewa da sanin kurfa kurfa ta siyasar cikin gida da waje, sai Shaykh Ja'far. Allah ka jaddada Rahama ga Shaykh Ja'far ka sada shi da Manzon Tsira Annabi Muhammad SAW.

Allahu akbar
Allah yasaka da alkhairi
jazakumullahu .bikhar
Allah ya jikan malam jaafar mahmud adam
Masha Allah