Ina amfani da wannan damar domin taya Malam da "yan'uwa masoyan Malam murnar hawa matakin Associate Professor, wanda Jami'ar Bayero ta bashi. Allah Yasa alkhairi Ya kai mataki gaba Amin.
Wallahi wallahi wallahi iya tsawon rayuwata zuwa yau ba malamin da nake samin nutsuwa in Ina sauraransa naji take khushu I yana dada zuwarmin sai malam duk da yanzu inada sure zanso allah ya hada irin zuria ta da malam Koda bayan ranmmu in kuma Allah Bai kaddaraba Ina rokon Allah ya azurta zuria at da ta sauran musulmi da mazaje salihan bayis babu shakka Ina kyatata zato ga malam bawan Allah ne Wanda Allah ya fahimtar yasan haka Allah yabamu albarkacinsu tun daga kan sahabbai har zuwa yau
Assalamu alaikum inama Mallam fatan alkhair Allah yakara sutura yakara kusanci Allah Yama zuriyar Mallam Albarka muna amfana da karatukan ka Allah yakara daukaka
@@zahraddeenumarabullahi3328 malam Zahraddeen umar Abdullahi karya kake...Dr Sani Umar Rijiyar Lemu aka baiwa associate professor ba Umar Sani Fage bah! Ni babu yadda zanyi wa malamin da nake kauna irinsa hassada ....amma ina sanar daku abin da baku sani ba...duk yadda akeyi bakuyi formal education bah! Yanzu sheikh Ibrahim Saleh Maiduguri ai ba professor bane amma almajirinsa Prof Ibrahim Maqari ai Prof ne...shin fadan wannan ya rage maulana da wani abu ne ? Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi ba professor bane saboda baiyi formal education bah .. infact title din DR ma da aka basa shi Malam Umar Sani Fage ai ba PhD ba ne na girmamawa ne ! Kamar yadda aka bawa DR Rabiu Musa Kwankwaso, DR ABDULJABBAR etc. In ka fahimta toh in baka fahimta ba ya rage maka
Allah
Yachiryardamu
Alfarmar.anabi.s a w
SALLALLAHU AlAIHI WASALLAM
Ina amfani da wannan damar domin taya Malam da "yan'uwa masoyan Malam murnar hawa matakin Associate Professor, wanda Jami'ar Bayero ta bashi. Allah Yasa alkhairi Ya kai mataki gaba Amin.
Allahumma Amin. Malam Zahraddeen. Muna godiya
È
Amin
Ameen
Amin yarabbi❤❤❤❤❤
Masha Allah Sallallahu alaihi wasallam Allahu akbar
Masha Allah
Allah yasaka da alkhairi malam🙌
Ameen
Amin Amin
Mungode kwarai da gaske mlm Allah ya kara wa rayuwa albarka bijahi Manzon Allah s a w
SALLALLAHU AlAIHI WASALLAM
Malan allah yakusan taka da annabi mhmd s à w amen
SALLALLAHU AlAIHI WASALLAM. Allahumma Amin
@@ABDULLAHIGIGINYUhjcn
Managodiya malam
Ya sallam
Mallah
Allah
Yasakadaalkairi
Allah
Yajikan.iyaye
Amin Amin
Sallallahu alaihi wasallam
Wallahi wallahi wallahi iya tsawon rayuwata zuwa yau ba malamin da nake samin nutsuwa in Ina sauraransa naji take khushu I yana dada zuwarmin sai malam duk da yanzu inada sure zanso allah ya hada irin zuria ta da malam Koda bayan ranmmu in kuma Allah Bai kaddaraba Ina rokon Allah ya azurta zuria at da ta sauran musulmi da mazaje salihan bayis babu shakka Ina kyatata zato ga malam bawan Allah ne Wanda Allah ya fahimtar yasan haka Allah yabamu albarkacinsu tun daga kan sahabbai har zuwa yau
Kwarai kuwa. Allahumma Amin. Allah yasaka da Alkhairi
Walahi nima kamar kai nake haryanzu banida malamin dayakai wannan ni bana muhada zuri'a sonake inganshi gaba gaba mugaisa anma banganshi inarokon allah yasa naganshi kafin mutuwa tashiga tsakaninlu
Allah sarki, Ai malam bashida wahalar gani, indai zaka Sami zuwa InshaAllahu zaku hadu ku gaisa
Masha allah
Allah yasaka da alkairi Allah yabamu ikon guarantee ya tsarkake zukatanmu alfarmar shugaba saw
SALLALLAHU AlAIHI WASALLAM. Amin Amin
Ina mai taya malam murnar hawan matakin associate professor Allah ya tabbatar da alkairinsa Allah ya tayaka riko amin
Allahumma Amin. Allah yasaka da Alkhairi
Allah ya karawa malam lfy da nisan kwana
Allahumma Amin
Masha Allah Tabakallah
M .g😊hi
Allah yasakada alkairi
Amin Amin
Allahhu akbar allah yashiryi zukatan mu amin
Allahumma Amin
❤❤❤allahumma amin❤❤
Allah y saka d alkhairi prof y kara kusanchi d annabi 🙏
SALLALLAHU AlAIHI WASALLAM. Amin Amin
Malam inada tambaya
Wai idan Arne yabawa musulmin
Abinchi daniyar kirsmeti kokayan sawa ya halatta yachi ko yay amfani
Dakayan yasa
Allah yagyara mana zuqatan mu dan tsarkin zuchiyar Annabi Alaihissalatu wassalam
Shine Gaskiyan da yazama Wajibi Al'umma ta Fahimta!Ba sake wasu laifukan ba,na zagi da batancin jagororin muba!.Bance basu da nasu laifukan ba!!!.
Allah ya bamu ikon gyarawa
ALLAH yasaka da akhairi.
yabamu ikon aikatawa
Allahumma Amin
Allah ya Saka da alkhairi
Amin Amin
جزاك اللهُ
Allahumma Amin
ALLAH yaqara qarfafarka malam
Amin Amin
شيكور جزاك الله خير
Amin Amin
Allah ya sakawa malan da Allkhairi
Amin Amin
Allah yarawa MALAM lafiya DANISAN KWANA
Allahumma Amin
Allah y kiyaye
Amin
Allah Ya saka maka da Alkhairi, Allah Yasa mudace
Amin Amin
Assalamu alaikum inama Mallam fatan alkhair Allah yakara sutura yakara kusanci Allah Yama zuriyar Mallam Albarka muna amfana da karatukan ka Allah yakara daukaka
SALLALLAHU AlAIHI WASALLAM. Amin Amin.
Muna godiya
Allah yasa mudace kuma yasaka da alheri
Allahumma Amin
Allah ya kara kusanci ga manzan allah s a w
SALLALLAHU AlAIHI WASALLAM. Allahumma Amin
Allah ya saka da alkhairi malam
Amin Amin
Allah shikarama Malam lafiya.
Allahumma Amin
Allah yakara lapiya malam
Amin Amin
👏👏👏
Allah ya sakawa Mal da alkhairi ya kuma kyautata makwancin magabatan Malam
Allahumma Amin
Amin ya Allah
Allah ya saka da alkhairi Allah ya qarawa mal. Lapiya da Nisan kwanan
Allahumma Amin
👍👍👍
Allah jikan Malan
Amin
Allah shiqarama malam lafiya
Gaskiy ne wanna Allah ya Kara mana yawanku masu fadan gaskiy na karu da wanna fadakarwan
Amin Amin
Mash allha
Munajin dadin karatukanka check allah ya saka da mafificin alkhairi mungode
Amin Amin. Muna godiya muma
Allah ya.ka.kussanci
Amin Amin
😢😢😢😢😢😢
Ubangiji Allah yasakama mal.da mafificin Alkhairi
Amin ya Rabb
Allah ya kara lafiya malan
Amin Amin ya Rabb
Mln Allah sakada alkeri
Amin Amin
Abdullah usman
Duk abinda pof yafada gaskiya ce
Allah yasaka da Alkhairi
Sheka malan ababa
Allha saka allha lafiya
Amin
Shi fa ba professor bane
Jamiar Bayero ce ta bashi mukamin Associate Professor a cikin satin daya gabata. Allah Yasa alkhairi Malan.
Usman munir toh menene?
A kula pha kar hassada t shigo chiki
inaganin abarce ta motsa (hassada)"idan fitsari banzane kaza tayi"inabaka shawara kadaina magana akan abun da baka saniba.
@@zahraddeenumarabullahi3328 malam Zahraddeen umar Abdullahi karya kake...Dr Sani Umar Rijiyar Lemu aka baiwa associate professor ba Umar Sani Fage bah! Ni babu yadda zanyi wa malamin da nake kauna irinsa hassada ....amma ina sanar daku abin da baku sani ba...duk yadda akeyi bakuyi formal education bah! Yanzu sheikh Ibrahim Saleh Maiduguri ai ba professor bane amma almajirinsa Prof Ibrahim Maqari ai Prof ne...shin fadan wannan ya rage maulana da wani abu ne ? Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi ba professor bane saboda baiyi formal education bah .. infact title din DR ma da aka basa shi Malam Umar Sani Fage ai ba PhD ba ne na girmamawa ne ! Kamar yadda aka bawa DR Rabiu Musa Kwankwaso, DR ABDULJABBAR etc. In ka fahimta toh in baka fahimta ba ya rage maka
غسكيان