Zikirin Riyadhul Jannah Na Munasabar ranar Arfah
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 5 ก.พ. 2025
- Zikirin Riyadhul Jannah na Munasabar ranar arfah wanda Sheikh Dr. Abduljabbar Muhammad Nasir Kabara (H) Ya jagoranta a ranar Alhamis 09 Ga Watan Thul Hijjah 1441H = 30//07//2020M a masallacin juma'a na jami'u Amirul Jaishi AS'HABUL KAHFI KANO.
ZEENATUDDEN TV
Zeenatuddeen wata farfajiya ce da aka tanadawar yan uwa Masoya Manzon Allah (((SAWW))) dan yada soyayyar Manzon Allah (((SAWW))) da jan hankalin juna
domin samun hadin kan Musulami
SUBSCRIBE / @zeenatuddentv
Follow us on Facebook m.facebook.com...
Intagram / adamsadiq9
Twetter / adamsadiq1
Thanks for visiting our official TH-cam channel
Allah ya karbi ibadar mu ya karawa sarkin kogo lfy
Allah yakarawa malam lafiya