To kaga dai malamin hadisi ba na cika baki ba,wanda zai fito yai awa biyu,ukku yana maganar isnadi hadisai da matsalar su akai ba tareda leka littafi ba,dan haka ina ba kin Nigeria shawara da dena cika baki akan cewa wani ko wane shi ne masanin hadisi a Nigeria alhali ba video ko daya da ya taba fitowa yana maganar isnadi hadisi da matsalarsu ta sama da awa biyu akai ba tareda littafi ba,idan akwai dut wanda bai fidda ba,kuma wanga bawan Allah daga dariqa har Izala ya ishe ku,idan mutun ya ja,to dan girman Allah a hada,kamar yadda Ankai da Abduljabbar 2013,ka koma ka nemi muqabalar su,hakan zai sa kasan malaminka almajiri ne,
Allah ya kara basira Sheikh da fahimta da lafiya da tsawon kwana
Ilimi kenan yana gurin masu shi, Allah ya karamaka ikhlasi
Allah ya saka da alhr
Macha Allah mlm mougodé
Allah ya kara maka kaifin baseera
To kaga dai malamin hadisi ba na cika baki ba,wanda zai fito yai awa biyu,ukku yana maganar isnadi hadisai da matsalar su akai ba tareda leka littafi ba,dan haka ina ba kin Nigeria shawara da dena cika baki akan cewa wani ko wane shi ne masanin hadisi a Nigeria alhali ba video ko daya da ya taba fitowa yana maganar isnadi hadisi da matsalarsu ta sama da awa biyu akai ba tareda littafi ba,idan akwai dut wanda bai fidda ba,kuma wanga bawan Allah daga dariqa har Izala ya ishe ku,idan mutun ya ja,to dan girman Allah a hada,kamar yadda Ankai da Abduljabbar 2013,ka koma ka nemi muqabalar su,hakan zai sa kasan malaminka almajiri ne,
Kaga wannan jawaban in kayiwa Audu gaba gadi, za’a Qara rikatashi, Qwarai kuwa
Jazaakallaahu khaira Abu Ammaarr
Hafizakallah