Hmmmmm Akaramakallahu wato Dakali yayi aiki akan Mallam Kuma Yana cigaba da yin aikin Wato gaskiyar magana munada Rauni na gaske Indai har karamar Saukiya zatasa mukaucewa gaskiya murika yin kewaye kewaye to wa'azinmu bashi da amfani Allah isawake Kuma Allah ya shirya Amin
Karya kakeyi munganeka daman badon Allah kakeyiba inbanda munafuki kanata kewaye kewaye awaje daya ka,iyacewa anarainawa mutane wayo kaima yaugaka kanarainawa mutane wayo baka sauke nauyiba dan jari hujja shi ubangidan naka wadda yake bakakudi shine matsalan mutane akan wannan laluran kuma wallahi kaban mamaki wallahi dama asai badon Allah kakeyiba don aljihunka kake to anyi walkiya munganka munafiki
bringing france into Nigeria to mine is a very bad idea wallahi tallahi siyar da mu akeso ayi wallahi tallahi, remember this my comment one day.. other francophone countries are waking up now by seeing the wickedness the france country is doing and this man called Tinubu aka Tpain, bringing them to take all our wealth to develop their country and take the percentages given to share amongst them selves then leaving the poor with nathing... wallahi Arewa mata maza da manya karku yarda.
Allah ya shiryeka wlh dazu nake tinani nace banga kayi magana ba ashe zaka aikata abunda nake tinani wlh nadena ganin mucincin ka😢😢😢
wallahi duk magana ne suke,... thank you malam
Hmmmmm Akaramakallahu wato Dakali yayi aiki akan Mallam Kuma Yana cigaba da yin aikin
Wato gaskiyar magana munada Rauni na gaske
Indai har karamar Saukiya zatasa mukaucewa gaskiya murika yin kewaye kewaye to wa'azinmu bashi da amfani Allah isawake Kuma Allah ya shirya Amin
Allah ya sa mudace 🤲
Malan kayi magana akan barau da yakawo maganar haraji sai kanata kewaye kewaye, kaima muna zarginka Wly Allah ya shirya.
Ok
Barau ya boys malam
To aima yayi qoqari wasu malaman ma ai basa iyayin magana
Idan da Wani senator yayi maganar da barau da ya shiga uku,shegiya naira
Ka ji, munafiki..!
Me yasa baka kalubalanci BARAU ba...?
Ko dan ya baka toshiyar baki....?
Subhanallah
Barau yanada aljannah ne?
Malam yau Ka Bani kunya Mai yasa Baka Kira sunan barau ba kaji tsoron Allah ko Dan Kayi hoto dashi
Subhanallah
Bahaka bane
Ankwa
Allah yayi maka albarka❤
Karya kakeyi munganeka daman badon Allah kakeyiba inbanda munafuki kanata kewaye kewaye awaje daya ka,iyacewa anarainawa mutane wayo kaima yaugaka kanarainawa mutane wayo baka sauke nauyiba dan jari hujja shi ubangidan naka wadda yake bakakudi shine matsalan mutane akan wannan laluran kuma wallahi kaban mamaki wallahi dama asai badon Allah kakeyiba don aljihunka kake to anyi walkiya munganka munafiki
Allah ya sa mudace 🤲
Dan kanar ne dakiki ne
Idan badan Allah ba yakeyi dan kutumar ubanka yakeyi shegu munafukan Allah inason a qwato muku iyancin Kai zuciyarku babu kyau
Mallam Allah yasakamaka kabirgeni
Allah ya taima ka allah sa mudace
Allah ya karamaka ilimi mallam
SU BARAU NE MASU HANAWA BA GWAMNONI BA, SU BARAU KO BASU TUNKARESHI BA ZASU DAKATAR, AMMA MENENE FA'IDAR MAGANA KAN GWAMNONI.
Allah ya sa mudace 🤲
Mllm Ai Ba Amin cewar ku Akesoba😂😂😂😂
Assalamu alaikum, gaskiya dafarko inayinka Malam, Amma yanxu Kam naganeka, baka maganar Barau duk abunda yayi, kabani mamaki sosai wlh, kana Kare Barau, kana bawa Azzalimi kariya, Kabamu kunya wlh.
Allah ya sa mudace 🤲
Wanna malamin baya kare duk wani azalumi fa
Allah ya magantawa arewa Ameen ya rabb
Amiin
Malan barau zaka yiwa waazi susuke goyawa tunibu Baya karbo bashi haraji Kar wani Sanata yayi maka barazana da kudi kayiwa barau nasiha ba kofaba kadai
Malan ya shaka barau ya biya ka
Toh
Kai munafikine dakana zagin barau amma tinda kuka hadu kake yabonsa matsalar dan arewa kenan
Allah ya sa mudace 🤲
Idan mutum yakiraka kuka zauna dashi yanemi yafahimtar dakai to bekamata kuma kazo waje kanazagin shiba
Kai mufukine jahilin banza baka kunya Mai ci da addini
Subhanallah
Nidan Allah jama,ah wannan bawan Allah malami ne ko dan jarida ?
Mal,yaya maganan yan majalisu Wanda suka goyi bayan wanna kuduri?
Next video may be
Wannan .maganar hankali da gaskiya ke nan. Allah ya saka
Amiin
Malam kafadi gaakiya
Hhhhh malam Kena kana abin mamaki wlh kakoma yaron yaron barau jibirin maliya gaskiya kaima aljihonka yacika kazama Dan siyyasa gaskiya
Kowa gaskia tabiyo takansa ka fadeshi mana har barau dinma
Ok thanks bro
Wannan guy din fa ya matsu sai ya hau babbar mota. Kullum cikin kare gwamnatin APC yake.
Subhanallah
To ai gashi yanzu ankawo dokan da ze kashe kowa shikenan son kai yayi rana
Barau zai bankaraka kayi shiru.kakoma siyasa kawai ita tafi dacewa da kai
Malam kayi gaskiya
Ok
Me zakace akan barau
Taka ta kare ɗan iskan banza
Subhanallah
Ai bamu da maqiya sama fa Governors
Duk hakan da Nigeria za tayi da faransa komawan bayan Nigeria ne.Babu alheri ko kadan.
Toh
bringing france into Nigeria to mine is a very bad idea wallahi tallahi siyar da mu akeso ayi wallahi tallahi, remember this my comment one day.. other francophone countries are waking up now by seeing the wickedness the france country is doing and this man called Tinubu aka Tpain, bringing them to take all our wealth to develop their country and take the percentages given to share amongst them selves then leaving the poor with nathing... wallahi Arewa mata maza da manya karku yarda.
Wannan mukamin fa babban munafikine
Subhanallah
😂😂😂😂😂
🇳🇪👍👍👍👋🤝🇱🇾
Shehiya naira malam yayi shiru baiyi magana akan barau da ya matsa number akan harajin
Wannan haha yake malan hamza isma Il shakka babu
Toh
Kai ba malami bane munafikine
Dole sai gwamnonin sunfito sun nunama video dasukayi kaidai mun ganeka ka kira sunan barau mana muji
Allah ya sa mudace 🤲
An kaci bachi baran ceba
Ok
munafiki Ina barau din ta tanbbata ka fada tarkon Yan siyasa. wato barau ya baka kudin cefane Allah ya shiryaka