Zazzafan martanin malam adam abdallah tsumagiya.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 17 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 102

  • @muhammadsabo5920
    @muhammadsabo5920 2 ปีที่แล้ว +6

    Mashaa Allaah malam Adam Abdallaah ya kyauta kwarai shida Dr Abdul'Aziz Dusten Tenshi Bauchi Allaah Ta'ala yakamana Imani yakare mu daga halaka

  • @uzairuabubakar1748
    @uzairuabubakar1748 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasakucika da imani yaqarawa mln imani

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 ปีที่แล้ว

    Alfurqan ta'alim muna godiya da gudummuwar ka masha Allah

  • @رقيةالهوساوي-ز7ه
    @رقيةالهوساوي-ز7ه 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasaka da alkairi mlm 🤲🤲

  • @hajiyaumma2029
    @hajiyaumma2029 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkairi mlm wannan magana hakkun bamu ba arne sedai inyatuba

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 2 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Mallam Abdallah wannan shine gaskiyar magana sabanin fahimtar Dr. Mansur sokoto. Wallahi duk malaman Nan masu interfaith ba manufarsu a tattauna bane manufarsu shine ayima wadanda ba musulmiba sassauci. Allah yasa mu gane amin.

  • @shushubello904
    @shushubello904 2 ปีที่แล้ว +1

    Muna godiya da yawa da yawa 😍

  • @saradjisani4355
    @saradjisani4355 2 ปีที่แล้ว +1

    masha allah allah yakareka malan mugode ameen ya allah

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne mlm Allah yasaka da alkairi

  • @abdulrashidyacuba9543
    @abdulrashidyacuba9543 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah malan mugode Allah yasaka da alheiri

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 2 ปีที่แล้ว +1

    Alhamdulillah,Allah swt ya yawaitamana irrinsu
    Allah swt ya kara daukaka muslinci da muslimansu Allah swt ya karya kafirci da kafiransu Amin.

  • @sitouidi8726
    @sitouidi8726 2 ปีที่แล้ว

    Allha jikan Malan Albana da gadan Aljana Amen ya allha

  • @susueslamnewhiwete6540
    @susueslamnewhiwete6540 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya bamu bakafurai har Abadan

  • @عبدالقادرمحمد-خ7ع
    @عبدالقادرمحمد-خ7ع 2 ปีที่แล้ว

    اللهم امين يارب العالمين جزاك الله خيرا

  • @fadimatuushe3866
    @fadimatuushe3866 ปีที่แล้ว

    Masha Allah. Allah y s k d mafificin alkhairi y kr lfy d tsawancin kwana tare d imani snn km karfafeka y kr karya kafurci d kafurai snn y kr daukaka Musulunci d Musulmai bki daya

  • @boubakarimou1377
    @boubakarimou1377 2 ปีที่แล้ว

    Masha allah

  • @shahuabdullahi1196
    @shahuabdullahi1196 2 ปีที่แล้ว +1

    Kaga maganar da nafadama wallahi nura khadil baya magana akan gaskiya kuma wallahi idan kaga mun samu sauki mun koma ga ALLAH Wwannan maganar da malam yayi itace gaskiya wallahi nura Khalid so yake wata gwamnatin ta bashi mastayi ba yanayi domin talakawa bane

  • @makharajausman2196
    @makharajausman2196 2 ปีที่แล้ว +1

    Nima wlh bani tare da Nura khalid da duk mai akidar sa

  • @sarahpillars3402
    @sarahpillars3402 2 ปีที่แล้ว

    Gskyn mlm Allah yakaremana addininmu Amin yarabb 🙏

  • @fatimanuhumuhamn8444
    @fatimanuhumuhamn8444 2 ปีที่แล้ว +1

    Ameen suma ameen

  • @bashirbuhari8235
    @bashirbuhari8235 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkhairi

  • @najibmusa7670
    @najibmusa7670 2 ปีที่แล้ว

    Allah yasakada alkhairi akramakumullah

  • @yassinesanihadiza6475
    @yassinesanihadiza6475 ปีที่แล้ว

    الله اكبر

  • @maazouboukari8939
    @maazouboukari8939 2 ปีที่แล้ว

    Wallhi Malan akawye rikitu maiyawa allha ya mana magani abin

  • @aboubacarsahibou.adarnagat414
    @aboubacarsahibou.adarnagat414 2 ปีที่แล้ว +1

    Allah Ya saka da alheri malam

  • @aboubacarsahibou.adarnagat414
    @aboubacarsahibou.adarnagat414 2 ปีที่แล้ว +3

    Ya Allah Ya gafartama Sheikh albany

  • @ismaelfoullo2066
    @ismaelfoullo2066 2 ปีที่แล้ว +1

    Masaha Allaha

  • @fadimatuushe3866
    @fadimatuushe3866 ปีที่แล้ว

    Allah y jikan Magabatan Malamanmu, d iyayenmu d sauran yn uwa Musulmai bki daya

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 ปีที่แล้ว +1

    Albani Allah Ya jaddada rahama gareshi. Mikiyane mai hangen nesa duk abin da ya fada akan wayanda yace yan interfaith ne da hujja ya fada. Amman wani malami yana da awar sunna yazo yana bawa wannan akidar kariya

  • @chaibouamadouamadouasouman1181
    @chaibouamadouamadouasouman1181 2 ปีที่แล้ว +1

    Allha ya biya ku malam

  • @حياةهوساوي-ع7ض
    @حياةهوساوي-ع7ض 2 ปีที่แล้ว

    Mumabama yinsa canyakoma
    Cikinsu mlm Allah sakada Allkhari

  • @kabirousaidou1341
    @kabirousaidou1341 ปีที่แล้ว

    Amin

  • @shahuabdullahi1196
    @shahuabdullahi1196 2 ปีที่แล้ว

    Kaima idan kana soron ALLAH karka sake cewa nura Khalid yana yin haka domin talakawa bane wallahi idan kaima kana yinsa to kabishi wallahi zan komo arewa domin wannan abubuwan da akeyiwa musulinci izala kuwa ALLAH yasa mu mutu akan a kida ta Sunna da kau da bidi'a

  • @yunusyacub3623
    @yunusyacub3623 2 ปีที่แล้ว

    Allahu Akhbar

  • @soumailaaliasismail5531
    @soumailaaliasismail5531 2 ปีที่แล้ว

    Very Good Malam

  • @nazeerahmad5039
    @nazeerahmad5039 2 ปีที่แล้ว +3

    Abun tambayar wai shine tun Baya Kafin Nuru Khalid yayi magana Akan tsaro, tun Baya basusan Akidar Shi Nuru Khalid din bane kome, Nasan da beyi magana ba da duk wannan maganar bata taso ba, muna kaunar Addininmu Amma meyasa malaman mu suke Wasa da tunanin mutane

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว

      wlh ana masa raddi kawai dai yanzunne abin yake yawo

    • @surajmohammed4762
      @surajmohammed4762 2 ปีที่แล้ว

      Kaidai bakatajiba amma yadade kuma shekara goma baya anyimasa raddi akan haka kabibiya kasusuwan malamai kaji

    • @nazeerahmad5039
      @nazeerahmad5039 2 ปีที่แล้ว

      @@surajmohammed4762 ba ina kin maganarka bane, Amma dayawa malamai Basu kyauta ba bisa Abunda sukeyi, muna kishin Addininmu Inda Ace Kafin yayi wannan maganar ne suka dirarmai da muna Bada goyon Baya, Amma Yan uwanmu Na kudu Arnan da irin wannan suke Kara rainamu, jininmu ne fa Ake zubdawa kasan bazai taba yiwuwa A yankinsu suyi shiru ba, Kamata yayi su goyamai Baya gaba daya, fannin Abunda yashafi Akidarshi kuma wannan sesu yimai Raddi Daban.

  • @mahamadoudjatau715
    @mahamadoudjatau715 2 ปีที่แล้ว

    Masha allah malm adam

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه 2 ปีที่แล้ว

    Mu arna bamasan arna mudai kawai maganar daya fada mlm nura Khalid ta adena kashe kashe itace muke goyan bayan shi kawai

  • @alassansaidou1688
    @alassansaidou1688 2 ปีที่แล้ว

    Allahouma Amine Ya hayou Ya Qayum

  • @asaaasaa6933
    @asaaasaa6933 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah 👍👍

  • @ibrahimdembele9228
    @ibrahimdembele9228 2 ปีที่แล้ว +1

    Gaskia ne malan

  • @aqaq1993
    @aqaq1993 2 ปีที่แล้ว

    Allahu Akbar

  • @kadiakole9301
    @kadiakole9301 2 ปีที่แล้ว

    Ayi kay wawane

  • @WEMEngineering506
    @WEMEngineering506 2 ปีที่แล้ว

    Gaskia mlm

  • @kadiakole9301
    @kadiakole9301 2 ปีที่แล้ว

    Wawa

  • @saidokbakounta6462
    @saidokbakounta6462 2 ปีที่แล้ว

    ثدق الله

  • @aliyuadam362
    @aliyuadam362 2 ปีที่แล้ว

    Dan Allah Ina bukatar number ku sbd inada wata bukatane

  • @mawuanamawuana6704
    @mawuanamawuana6704 2 ปีที่แล้ว +1

    👍👍👍👍🕋🕋🕋❤️❤️

  • @ko6429
    @ko6429 2 ปีที่แล้ว

    🤝👍👍👍👍👍👍🥰

  • @muhammadmuhammad-qc3uv
    @muhammadmuhammad-qc3uv 2 ปีที่แล้ว

    Prof bai goyi bayan interfaith irin ta M Nura Khalid ba. Sheikh Albanian zariya ba maasumi bane da ba za aci gyaran Shiba.

  • @hashimmusa3853
    @hashimmusa3853 2 ปีที่แล้ว

    Abinda haryanzu bamu ganeba shine. Babu yadda za ayi kazauna da arne a wuri bai taba addininka ko mutuncikaba. Zaiyi wuya Arne munafikine.

  • @ibrahiminousa1171
    @ibrahiminousa1171 2 ปีที่แล้ว

    Alha yakkita

  • @hafsahabubakar4897
    @hafsahabubakar4897 2 ปีที่แล้ว

    Muna tare dakai mln

  • @kadijasalissou704
    @kadijasalissou704 2 ปีที่แล้ว

    nayi aike acikin wannan bank yaje

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 2 ปีที่แล้ว

    Ina goyon bayan Prof. Mansur Sokoto.Kai matashin Malami Ka rika bi a hankali rayuwa tana da tsawo kuma ka daina tsinuwa. Albani ba Ma'asumi ba ne! Yana daidai yana kuskure. Maganar interfaith Prof. Yayi bayanin mai gamsarwa ya barranta kansa daga Nuru Khalid ya kuma bayyana kuskuren Albani sai me don Ance Albani yayi Kuskure. Mu a wajen mu kowa yana Daidai yana Kuskure. So nawa yake raddi ga Malamai har da Malaman Izala ba wanda ya bari. Ina baku shawara idan kasan abinda za ka fada ba za ka san abinda za'a gayawa maka ba.

  • @danmakarantayarkaka4114
    @danmakarantayarkaka4114 2 ปีที่แล้ว +1

    ALLAH yasa albarka mal

  • @douglasaloysius8327
    @douglasaloysius8327 2 ปีที่แล้ว

    Tsinannu
    Jesus is stronger than everyone

  • @eaea3245
    @eaea3245 2 ปีที่แล้ว

    👍👍👍

  • @kadiakole9301
    @kadiakole9301 2 ปีที่แล้ว

    Albani ba Allah bane

  • @maryamsalehtawaniger6964
    @maryamsalehtawaniger6964 2 ปีที่แล้ว

    gaskiya ne malan wallahi sun riga sungama da malaman mu sunchiga wanan hanyar gaskiya munfara tsoron malaman sunnah wanda sunaso murasa yanda zamu dosa wallahi miyasa zaku bada dama nasara da yahudu har kuhada kai dasu kusami mi wakukeso yayabeku chin yabon allah kukeso kona nanasara ko na yahudu chin miyabirgemu gazama da kiristoci da har zamuyi cha,awar hadinkai dasu dan allah wanan fa baza yakaimu ko ina ba gaskiyane malan mufarka daga wanan masifa da takuno kai allah kabamu ikon zuwa makaranta muyi karatu ya allah katausayamana ka hadamu da malamai wanda zasu karantar damu sunnah sak ba alguchu baragi baqari ya allah gamu gareka kadubemu kakaremu daga tallallabiya da zamiya da tun tuben imani kadatardamu akan fahimtar gaskiya kuma kabamu ikon bin gaskiyar idan munganta allah katsirar damu daga tarkon chaidan

  • @adamkabiru6669
    @adamkabiru6669 2 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ne Allah ya sakada alkairi ya temaki musulunci da musulmai ya karya kafirci da kafirai

  • @kadiakole9301
    @kadiakole9301 2 ปีที่แล้ว

    Walahe kai wawane

  • @kadiakole9301
    @kadiakole9301 2 ปีที่แล้ว

    WAwa

  • @hashimmusa3853
    @hashimmusa3853 2 ปีที่แล้ว

    A dukkan halamu musulmi muna cikin rudani. Saboda munkasa gane gaskiya da karya. Shi nuru khalid ya dakko matsalanda take damun arewa Dan yasamu mabiya daganan sai ya nuna abinda yakeso.

  • @sagiruyusuf5872
    @sagiruyusuf5872 2 ปีที่แล้ว

    Sokoto

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 2 ปีที่แล้ว +1

    Allahu Akbar Allahu Akbar muna tare da akidar mu ta alwala'u wal'bara'u Allah ya jikan malam albani da malam jafar da sauran malamai magabata hakika bama tare da akidar interfaith har abada munyi hannun riga amma muna tare da malam nuru Khalid akan kishin da yake nunawa akan kashe mana yan uwanmu da akeyi tare da sakacin gwamnati hakika shi daya dilo ne yake fadin gaskiya babu boye boye har ga Allah ta wannan fannin malamanmu na sunnah sun gaza

  • @yakubsale4987
    @yakubsale4987 2 ปีที่แล้ว

    Albani Zaria Allah ne?

    • @yusufabdullahi5954
      @yusufabdullahi5954 2 ปีที่แล้ว

      Albani zaria ba Allah bane amma
      Maiyi Dan Allah ne

  • @kadiakole9301
    @kadiakole9301 2 ปีที่แล้ว

    Kai mallam kai sakare ne.

  • @oumarounoufou2985
    @oumarounoufou2985 2 ปีที่แล้ว

    Babu ma kia

  • @yakubsale4987
    @yakubsale4987 2 ปีที่แล้ว

    Haka kuka janyo mana bokoharam, suka kashe mutane kamar kyashi

  • @yusufisa3359
    @yusufisa3359 2 ปีที่แล้ว

    Me yasa tun farko ba'a fadi wannan mas'alarba sai yanzu dayakawo neman zaman lafy akasa inbanda munafirci da kiyeyya

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว

      dan uwa addininka na musulunci yafi zaman lafiya muhimmanci a wajenka be kamata ba ka rinka bada wannan misalin.

  • @kadiakole9301
    @kadiakole9301 2 ปีที่แล้ว

    Kayi danbazza ne

  • @abbasmohammed6428
    @abbasmohammed6428 2 ปีที่แล้ว

    Jahilin malami kawai, Kaine Baka San Albani ba. Saboda Kai jahilin bakauye ne. Sai kuje kuna fassara ayoyi ba a muhallinsuba. Kana maganar an wulakanta musulmi. Ba kune kuke nunamusu ba. Bakwa nuna musu hali na Annabi bellenta na ma su bi ko su saurare mu.

  • @kadiakole9301
    @kadiakole9301 2 ปีที่แล้ว

    Hasada hasada hasada ka Barri

    • @assoumanealtoibrahim1101
      @assoumanealtoibrahim1101 2 ปีที่แล้ว

      Kugugewa son zuciya inwa Dan Allah...miyé abbin hassada anan. Nuru Khaled munafikin musuluci ''' idan bahaba yafito ya rancé akan dédé yaké bané mayaké ya haici musulmi da musuluci.

    • @assoumanealtoibrahim1101
      @assoumanealtoibrahim1101 2 ปีที่แล้ว

      Kay a gani ka bayafudé zai soka. Duk inda kaji rikici barké ka bincika ga arnan dakaké Goyon baya suké hadasachi.

    • @assoumanealtoibrahim1101
      @assoumanealtoibrahim1101 2 ปีที่แล้ว

      Nan arewa akoye arna kataba jin Sun yimusu kisan gilla. Amma kage kabicika a kudu yada suké lâche akodayaché. Baba a baa Cheba ko mamar ka. Allah chir ya sa mugané musuluci adininé nazaman lafia chiya sa kaga arnan duniya suyimasa cha. Fadar Allah ce arnee baze taba kaunar kaba har abada. Kaku la da wannan kada son zuciya ya yimaka illa. Allah ya ganadamu gaskia adu inda také

    • @habibahabiba4796
      @habibahabiba4796 2 ปีที่แล้ว

      Hhhhhhh aiba a hassada akan arna

  • @yarshiar8056
    @yarshiar8056 2 ปีที่แล้ว

    Makaryacin banxa munafiki

  • @yakubsale4987
    @yakubsale4987 2 ปีที่แล้ว

    Ba ruwan Ka da Arne Amma za a sayar da man petur din arna a Baka kudin kuma ka karba ko?

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 ปีที่แล้ว

      hm sam baku fahinci inda aka fosa ba ana maganar mu iya kanmu mutanen nan ba kaunarmu suke ba

    • @assoumanealtoibrahim1101
      @assoumanealtoibrahim1101 2 ปีที่แล้ว

      Da alamu sam bagada fahimta kokuma munafikin musuluci ne kai kokuma son zutiya ya lulubeka. Bagané gaskia. Malamai basu suka fadaba Allah ya fada da annbi sa.

    • @assoumanealtoibrahim1101
      @assoumanealtoibrahim1101 2 ปีที่แล้ว

      Man petir na arnané ? Man na kasa ne gabada kage katabaya dakudi suwa Gino man Allah ya shiryeka

    • @yakubsale4987
      @yakubsale4987 2 ปีที่แล้ว

      @@assoumanealtoibrahim1101 Yanzu ne kasan Nigeria na kowa ne ai ko?

    • @yakubsale4987
      @yakubsale4987 2 ปีที่แล้ว

      @@assoumanealtoibrahim1101 Man petir a Kano Ake hakosa?

  • @ibrahimmuhammed9125
    @ibrahimmuhammed9125 2 ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @chaibouamadouamadouasouman1181
    @chaibouamadouamadouasouman1181 2 ปีที่แล้ว +1

    Allha ya biya ku malam