Babban ogah kafisu iya saka kalamai shiyasa yam mata dayawa kuke matukar sauraran wakokin ka kai bama su kadai ba mu muna sahun farko allah ya kara basira alhaji umar m shareef
Haka ne: Sai dai idan za ta fada wa 'Yar Uwarta Mace ne... Sannan ma kaman "cherie" female gender ne, "cher" kuma male gender. As in "Mon cher" Amma dai wakar ta yi dadi
Masha Allah, my best musician and you chooses one of my favorite actor(Abdul m shareef) a gaskiya kuna kama da juna, idan mutum bai sanku ba zaiyi zaton kaine a video
I'm Ebira by tribe but the way I love Umar sheriff eh , na only God know.....this song come make me for in love even more... I love you Umar....just know that I'm crushing on you🙈🙈🙈
Ohh Allah Umar your music make me feel better I'm Nupe by tribe I love your music than Nupe ones especially this music may Allah continue to guide you much love
I have played this song more than once. Though I don't understand the language, but the video portrays the message.
Abdul M Shariff Allah yayi maka baiwar acting film shi Kuma Umar M Shariff Allah yayi mishi ta waka. what a blessing.
I never see a best hausa musician like umar m shari ever thanks alot brother 🙏
💯🔥
@@muhammadabdulkareem4595 😢
Very nice song
Agreed
❤❤@@muhammadabdulkareem4595🎉
Yayi kyau. Da fransanci "Mon chéri" za kice maimakon "Ma chérie". Muna godiya
Toh faransawa😀
😀
@muha😂😂😂😂mmadabdulkareem4595
@@muhammadabdulkareem4595😂😂
Babban ogah kafisu iya saka kalamai shiyasa yam mata dayawa kuke matukar sauraran wakokin ka kai bama su kadai ba mu muna sahun farko allah ya kara basira alhaji umar m shareef
Gaskiya a wakar da kuskure ita Mace Bata cewa ''ma chérie '' cewa ake ''mon chéri ''
Toh faransawa 😁
Mungode
Karya kakeyi ana fadi ma cheri.
Karya kakeyi ana fadi ma cheri.
Haka ne:
Sai dai idan za ta fada wa 'Yar Uwarta Mace ne...
Sannan ma kaman "cherie" female gender ne, "cher" kuma male gender.
As in "Mon cher"
Amma dai wakar ta yi dadi
Masha Allah, my best musician and you chooses one of my favorite actor(Abdul m shareef) a gaskiya kuna kama da juna, idan mutum bai sanku ba zaiyi zaton kaine a video
Dan Allah yaushe xakuci gaba da Dora mana film
Kai wonderful na dade banga ansara rawa haka a kannywood ba nasarama director waka da abdul m sharif
Masha Allah,umma mairo tamu,she really tried.
Masha Allah Sir, Allah ya kara basira, daukaka da nisan kwana @umarmshareef🤲 #Shareefstudio4life💯💯💯
Amine
❤
Gsky kunyi mugun dace wa hmm ma ace Abdul bashi da Aure 🥰🥰👌👌👌
Inayimaka fatan alkhairi Allah yasanya albarka muna murna kwarai dagaske m shareff gonar waka
Nice one Abdul and Malika. Nice concept Yaya Musty. Nice tone Mr Melody Umar M Shariff 🙌🙌🙌❤🥰
Masha Allah
Malan Umar Allah ya karama lafiya da Nisan kwana
Je ne suis haoussa mais j'adore trop vos chansons ❤❤❤ je suis du togo
I'm Ebira by tribe but the way I love Umar sheriff eh , na only God know.....this song come make me for in love even more...
I love you Umar....just know that I'm crushing on you🙈🙈🙈
Masha Allah. Allah ya kara daukaka karamin su babban su mai golden voice
Muna biye da wannan shafi Kuma matuqa muna qaruwa Allah ya qara daukaka
Wow Mashalla I love it I'm Ghanaian 🇬🇭 watching from Saudi 🇸🇦
Am not Hausa but I love everything about them❤❤❤❤
We love you too 😘
Wow that's good
❤️❤️❤️❤️
I love your tribe too
We are a nice people
Am Igbo
But I love Hausa music Soo much ❤️🥰
Wow so beautiful nice one mgd Umar m shareef wlh ina balain yin fatan alkairi
Masha Allah amma gaskiya da zaku cigaba da shirin rayuwa da zamuji dadi 😊
Da Allah zaisa tayi tunani ta komai gidan mijinta ko tayi aure da addin musuluci zaiyi Alfahari da ita
Weldone Umar Sheriff and partner.. You and the lady compliment each other... fine face fine voice
Wow masha allah à gaskiya ba karya videon nan yayi sosai allah kara basira da daukaka
Song always on repaet but my friends don't understand Hausa. Na me come be translator, the easiest language to learn in Nigeria is Hausa one love ❤❤
I go like know how you take dey translate this song ooo😅😅
Just a very short story, Dem go relate 😂😂. Just like Magic System back then. Titled: premier gaou 😂
When will Rayuwata will be resume,we are waiting oo a fun of you umar m sharif from Ghana 🇬🇭 can't wait to meet you bro 🥰✌
Masha Allah I love dis song so much
🔥💯💯
Masha Allah waqa tayi gaskiya Allah yakara basira Ameen ♥️
Amine
Well composed and released. Kudos to the author/singers.
Gaskiya so Masha Allah 💪💪 keep working so hard my best musical Umar m Sharif
M shareef karshe ne
Awwwm😢Masha Allah Ina alfahari da harshena na hausa da Kuma mawakanta Allah yakara basira omer❤❤❤
Wooowwww...anan Auta Waziri yayi shooting the song of "KE NAKE GANI".....soooo masha Allah...
Good song Hausa people je vs Salut from Djibouti
Allah ya kara basira da LFY da dauka ka
Gsky m Shareef ba ai mana adalciba yadda wakarnan tayi dadi kuma kawai sai awani sawa mutane tsofaffi haba umar yane
Masha Allah
Allah ya Kara daukaka da basira
Musicians guru, Allah ya kara zakin murya.
Masha Allah gaskiya aiki yayi sosai Allah yakara basira
Wanna wakan karshe ne ya hadu sosai allah kara basira
Amine
Masha Allah Allah ya kara basira da nisan kwana maigida umar 🇳🇪🇳🇪🇳🇪💝💝💝💝💪💪
Watching from North Korea 🇰🇵
Ok
Masha Allah shareefstudio4life
Shareefstudio4life abokina
@@khuzaifasaleh9263 wallahi video yayi kyau sosai wallahi
More and more blessing Umar m Shareef , you're always the best. Good day bro
❤
Wannan wakar ta sheku sossai Kuma sakonta mai tsari da maana . The lyrics are amazing ❤😍
J'adore la chanson mais je ne comprends pas les paroles.quel voix fabuleuse.je peux avoir la traduction en anglais de la chanson
The way I enjoyed the songs is the same way I enjoyed the video ❤❤❤🙏💪
Much love umar m sharif
Good
gaskiya wakar tayi dadi sosai. umar Allah yakara daukaka da tsawon kwana mai albarka 😊😊❤❤❤
Gaskiya naso ace umar kaine ka hau da Amal
I am not hausa but I like hausa songs so much ❤❤❤
First to comment from Ghana 🇬🇭❤
Allah ya kara basira maigida umar m sharif
❤ Am madly in love with their songs
This is My Best musician parson just Umar mshareef
Masha Allah aiki yayi kyau yaya Abdul
Ohh Allah Umar your music make me feel better I'm Nupe by tribe I love your music than Nupe ones especially this music may Allah continue to guide you much love
Umar d greatest musician of all tym
Oku Nda
❤
@@maryamtafida7232 uya de
😊😊😊😊😊
Am not from the northern part but love Umar sheriff's songs and movies too👍👍👍👍👍👍 12:25
Yes umar m sharif kayifa Allah ya kara basira
Mashalla 🎉 love from Riyadh
Mubarak haruna
Wow really I love it🥰
Kai allah yakare kah mai gida kafi karfinsu sai kuma naso kaine kahau kan wannan wakar.
Wow masha Allah kaf kannywood kaine sarkin su a wakar soyayya ♥️
Up up up m sharif
She nailed it ❤
❤️❤️❤️❤️❤️👏👏
my artist 😍😍
First comment
UMAR never fails🙌🙌🥰
Masha Allah Ammadae Wannai Abu yayi man dadi sosai
From Ghana 🇬🇭 ♥
😍
I'm Hausa and I like everything about them ha 🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩 they are Stars
Hi M Sharif, am from Niger, you are the best hausa musician
Best of luck bro 🙏
Waooo very good watching form Togo
M shareef was the best so far
This guy is the best. I love your music brother. ❤❤❤❤❤❤
Nice one Dan karamin #Alaramma 😍😍😲
through this music we feel the influence of Hausa culture. ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Wow
Very interested
But maiyasa aka Daina film din
wakar tafi pilm kin kyau🌹🌹🌹🤩🤩🤩🤩
Nice one! Been waiting for the video...
Mshareefeee 🥰✔
The song is lovely 🥰
But the girls didn't dress well
Much love 💓💓umar m shareef wlh
Ghanaians let's gather here.
Ma sha Allah. Allah ya taimaka
Mâcha allh allah y’a kara basira🎉
Nice one,shirin na burge ni sosai
Good song may Almighty God increase your idear my bro
Nakan tuna masoyina duk sanda xanji wakokin souayyar ka.kudos❤❤❤
Aha so kenan Umar m sharif thanks 😘😘
Am in love with Hausa songs am Kenyan but I just love their songs
sai kei sarki mawaka
Vraiment cette chanson ça le plaît beaucoup meilleur Oumar merci beaucoup pour la chanson que Dieu te protège
No doubt Ali Nuhu is the cinematography
Cinematographer *
Allah kara basira oga
Duniyar mawaqa knn m shariif ❤
nice shoot, i was waiting for the clip long time ago
Waka tayi Allah ya taimaka
Masha Allah ❤️ Much love ❤️❤️💃🌹
Have been waiting for the video for months finally is here.😍❤️😆👍
Macah allah may gada umal
I have been listening to this song for 3 days now non stop ❤
are you sure
Love ❤
Umar m Sharif soyayya 🥰😍😍
Best hausa song ever ❤🦋🔐