Allah ya tsaremana imanin mu yakashe mu cikin addinin musulunci tareda tsananin tsoronsa da qaunar Masoyinsa Muhammad rasulullahi sallalahu alaihi wasallam
Alhamdulillah da'iman wa a badan, Alhamdulillah ala mi'imatul Islam, may Almighty Allah protect and guide them to the right path ameen ya Rabbi Alamiin
Mallam mun gode da wannan video ALLAH Ya saka da Alkhairi, Amma sharawa shine bai kamata rinqa kiran abubuwan bautan su da sunan 'ALLAH' ba, domin SHI sunan ALLAH shine mafi girma daga cikin sunayen Ubangiji, Shi kadai ne Ya chanchanta da wannan Sunan, ba laifi dai a kirasu da 'abubuwan bauta' tunda bauta musu akeyi amma dai ba sunan ALLAH ba.
Subhanallah! Allahu Akbar! Alhamdulillahi Ala kullihal! gaskiya Ina anfani da wannan dama Ina kira ga malumanmu na musulumci, ga babban aikinan aganmu daya kamata Musa agaba, mu Farka Mubar cecekuce wa kawunanmu akan wannan malami da wancan malami, ba inanufin in malami yayi kuskure kar a masa gyaraba Amma bazagi da munanan maganganuba Ina rokanku malami... don girman ALLAH. karshedan yayi anfani da wannan dama ya samana aikin dabashi yakamata ace munayiba ayanzu please and please...Ina godiya sosai Allah ya daukaka musulumci da musulmai afadin Duniya .
Wannan macijin mesace (Pyton), jinsun su basa cizo amma suna hadiya abincinne saboda basu da dafi. Suna mutsitsike abunda zasuci har ya mutu kana su hade shi. Alhamdulillah im a muslim
Allah ya tsaremana imanin mu yakashe mu cikin addinin musulunci tareda tsananin tsoronsa da qaunar Masoyinsa Muhammad rasulullahi sallalahu alaihi wasallam
Amin ya allah
Alhamdulillah ya allah,allah muna godiya da kayomu a mulusmai,allah yasa Suma suna da rabo😢
Allah ya kara ganar damu hanyar gaskiya ya bamu iKon binta, su kuma Allah yasa su zama musulmai masu riko da addini
Innahlillahi wa innah illayhirazuunna Allah ya barmu iykog karanta rwa Allah ya gahnardasu albarkatin annabi Muhammad s,a,w🤲🤲🤲🤲🤲
Innanillahi wa innailaihi rajun Allah mun godemaka Allah ka sa mu mutu muna musulmi Allah ya shiryisu yasa sunadarabo
Allah mungodi ma dakayemu musulmai😢
Allahu akkbar ya allah ya dawamar damu cikin islama ameen
Masha Allah mallan dan Allah inaso nazama daya daka cikin dalubanka ina bebeyaraka karatutakanka ai koina
Subhanallah! May Almighty Allah guide them all and assist our ulamaa in their endeavors.
Arabica speak with Elsa
Ameen
@@khalifasadiq7127ææ in
Amin
@@MusaAliyuHinaI
😢😢 Allah yakarama rayuwah albarka yah Malam
Subahannallah Allah ya karemu da shirka, Allah ya siryesu zuwa addinin gaskiya
Allah kara shiryamu yakamata Don Allah kodon surutu da.ake kanki Don allah mugyara
allah kashirye bayinka akan adinin muslimci dan darajar dangatanka annabi muhmd s.a.w ameen suma ameen
Soubahanallah
Mun gode wa Allah da yan yimu musulmai
Allah Ubangiji yasa mu mutum Muslimai masu imani❤
Allah yasakama malan da alkairi kuma Allah yagaramana irinku dayawa amisilinci
Alhamdulillah da'iman wa a badan, Alhamdulillah ala mi'imatul Islam, may Almighty Allah protect and guide them to the right path ameen ya Rabbi Alamiin
Ikon Allah. Allah mungode ma da kayimu Musulmai.
Ameen y Rabbi ALLAH ysa mudace duniya d lahira Ubangiji ALLAH yaganar dasu ykuma saka muku d mafificin alkhairansa
Subahanallahi Allah mungodema
Malan barka da qokari
Malamai, Allaah ya saka muku da alkhairi. Allaah ya ƙara shiryar da mu.
S.A.W Amin ALLAH Bada iKon ganar dasu ubangiji yasa mu mutu muna kan musuluci😭😭😭😭
Subhanallah wa ta'ala Amma yushrikun, Allah ya shiyaddasu hanya madaidaiciya.
Alhamdu Lillah Masha Allah. Allah ya Kara mana karfin Imani.
Mallam mun gode da wannan video ALLAH Ya saka da Alkhairi, Amma sharawa shine bai kamata rinqa kiran abubuwan bautan su da sunan 'ALLAH' ba, domin SHI sunan ALLAH shine mafi girma daga cikin sunayen Ubangiji, Shi kadai ne Ya chanchanta da wannan Sunan, ba laifi dai a kirasu da 'abubuwan bauta' tunda bauta musu akeyi amma dai ba sunan ALLAH ba.
Gaskia ne wnn
Allah yafi gaban a kira wani abu da sunan shi
Hausar ce basu şaka daidai ba
Allah yasa mu mutu muna cikin Musulunci
Allah urban ji yadatardamu Dan Isar manzan Allah s.a.w Ameeen
Subahanallahi.
Alhamdulillah mungodewa Allah da yayimana ni ima da musulunci
Allah mai iko
Malam Allah ya taimaka yakara albarka da nisan kwana kana da gaskiya kar kashiga
Allah abun godiya. Allah yasa su gane musulunci
Bana jin dadin ana amfani da kalmar Allah wajen Gumaka, akirasu da sunansu na Gumaka
Subhaanallah,may Allah subhanahu wata'ala guide them to the right path, Ameen.
Subhanallahi Allah subhanahu wata'ala yaqara tabbatar da mu akan addinin Musulunci
INNALILLAHI W INNA ILAIHIRRAJI'UN, ALLAH UBANGIJI y shiryadda su akan tafarki madaidaici. 35:25
SO GOD ALMIGHTY THE CREATOR HAS FORM LIKE YOU.
Subahanallah, Allah yasa sukarbi Kalmar shahada..
Ya rabbi ka kara dauwamardamu acikin addinin ka ka karawa annabi daraja 🤲
Allah Abun godiya. La'ilaha illallah. Ashhadu anla'ilaha illallah wa ash hadu Anna muhammadan rasulillah.
Subhanallah! Allahu Akbar! Alhamdulillahi Ala kullihal! gaskiya Ina anfani da wannan dama Ina kira ga malumanmu na musulumci, ga babban aikinan aganmu daya kamata Musa agaba, mu Farka Mubar cecekuce wa kawunanmu akan wannan malami da wancan malami, ba inanufin in malami yayi kuskure kar a masa gyaraba Amma bazagi da munanan maganganuba Ina rokanku malami... don girman ALLAH. karshedan yayi anfani da wannan dama ya samana aikin dabashi yakamata ace munayiba ayanzu please and please...Ina godiya sosai Allah ya daukaka musulumci da musulmai afadin Duniya .
Allahumma ajirnaa.Allah ya yaye masu wahalar Amin
INNALILLAHI wainna ilaihir RAJ'UN Allah yakara tabbatar damu acikin musulinci Allah kakarawa Addani daraja 🤲 sukuma Allah yaganar dasu
Wannan me bayanin shi yafi bani tausayi yana bayani da iya kacin gaskiyar shi😢 Allah ya shiryeshi ya shiryesu gabadaya
Allahumma amen
Amin summa Amin 🤲
Ammeeennn wallahi
Alhamdulilah mugodewa allah dayayi mu musulme
Muma muna godiya ga wannan ziyara taka kuma allah shiryesu
Allah ya shiryar dasu
Alhmadulillahi, Allah ubangiji yaqara shiryamu, Allah kadauki ranmu muna musulmai.
Hasbunallah Allah mun godema da ni'imar musulunci
Subhaana Llah
Innaa lillaahi wa innaa ilayhi raaji uun. Yaa Allah guide us all to Your deen
Allah ya saka muku da alkairi ya temakeku
Allah ya keuta, Allah ya ganar dasu
SubhanallaH Allah ya tsare mana imaninmu Allah ya shiryesu
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم عدد خلقه ورضا نفسه وزنة عرشه ومداد كلماته
Subahanallah allah y ganar dasu malan allah yakara maka lfy
Allah ya qara fahimtarda mu yasa mucika da imani
Allah mun godema inason lambar malan
Allah mungode ma da kayi mu, musulmai Alhamdulillah kasa mu cika da imani
Allah yasa mumutu acikin musulunci tare da mani
Waiyazubilla Allah abin godiya
Masha Allah Allah yakaramana so annabi
Allah ya sakawa malaman mu da alkhairi
Alhamdulillah Allah ya dawwamar damu akan addinin mu na gaskiya
Allah shirya yaganar da su ai wana hawka
Sub hanallah, May Allah us all to the straight path..
Masha Allah mlm yace nidai bazan shigaba
Jazakumullahu khairan
😢😢😢 wallahi sun ban tausayi
Kamar Shekarau 8 nafafi wanna gari Na widat,Domin alakacin tsohon ginine.Allah Yasa mumutu Muna Musulmai day imamani.
Allah mun gode maka bisa ni'ima ta musulunci
Wannan macijin mesace (Pyton), jinsun su basa cizo amma suna hadiya abincinne saboda basu da dafi. Suna mutsitsike abunda zasuci har ya mutu kana su hade shi. Alhamdulillah im a muslim
Allah ya ganar dasu mukuma ya tsare muna imaninmu
Ya subuhanallah Allah yashiriyasu amma ainanenan
AlhamdulilLah ala kulli ni'imatul Islam. Allahumma Inni tawaffani musliman.
جزاكم الله خير وبارك الله في جهودكم
Allah ya saka muku da alkairi
Alhamdulillah Allah Mona ma gudiya na musulichi
Alhamdulillah Mun godewa allah suma allah yaganar dasu😢😢
Malam Allah ya saka muku da mafificin Alkhaireee
Alhamdulillah ala ni'imatil Islam Allah mungode
Amantu billahi warasulihi alhamdulillah, Allahu ahad, Allahu samad, lam yalid walam yulad, walam yakun lahu kufuwan ahad
Alhamdulilah,Alhamdulilah Alhamdulilah.may almighty Allah guide us all to the right path Aaameen
Subhanallah😭😭 Alhamdulillah ala ni’imatul Islam ☪️
Allah muna dada godiya a gareka
May Almighty Allah guide them amin,Alhamdullillah we're Muslims ❤
Tabbas mlm yakamata afita ai da awa
Mallan douc yanda koun kayi sai koundawo Akan maganar doctor idriss ikon Allah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Allahu Akbar Kabeeran...hmmm..may Allah guide them right
Wa iyazubillah hasbunallahou wanimal wakil Allah ya ganar dasu
Innalillahi wanna ilaihi rajiun , may Allah guide them the right way in Islam
Allah yachiryasu
Allah ya qara shiryar damu tafarki madaidaici
Mlm ya manta bai musu tmby ba shin maciz suna mutuwa kuwa
Lallai Malam ya kyauta. Irin wannan tafiye-tafiyen kan Kara fa'ida ga Malamai
Subhanalla may Almighty Allah guide them to the right path
الحمد لله على نعمه الاسلام
Allah kasa mu mutu muna musulmi, amin.
Alhamdulillah alaa niimatil Islam wassunnah
Subhanallah may Allah guide them to the right path😢❤
Alhamdulillah bi ni.imatil Islam 😢
Allah ya kyauta
Malam yace shi baze jeba amma zaku iya shiga daawane Allah yakarawa malam lfy da nisan kwana😅😅😅
Allah mungode maka damukasance musulmai