Toh akan danben Baba Suke sakwaya da Baba Wuta dan Laraiba, da zai dace a sami ko da wanda yaga damben ya raba gardaman dakeciki. Shakku na anan shine, shi Baba Sule sakwaya ma, Yama manta da damben Kuma waye Wuta, toh kaga zaaiya shakkun labarinsa, Amma kuwa shi Baba Wuta,yayi bayani dalla dalla yadda duk abin ya kasance. Toh kuwa da banbance.
Kai Al Amen Wannan Dan kusa Da Garinmune Muntsira Nine Wanda Mukai Magana Dakai AWaya Ran lahadi
Allah Yakara Daukaka
Gaskiya ne wuta ya Bada labarin wuta kisa da Sule yayi masa a kofar mata
Hakane
Toh akan danben Baba Suke sakwaya da Baba Wuta dan Laraiba, da zai dace a sami ko da wanda yaga damben ya raba gardaman dakeciki. Shakku na anan shine, shi Baba Sule sakwaya ma, Yama manta da damben Kuma waye Wuta, toh kaga zaaiya shakkun labarinsa, Amma kuwa shi Baba Wuta,yayi bayani dalla dalla yadda duk abin ya kasance.
Toh kuwa da banbance.
Dan uwa kaida ganin Sule sakwaya memory sa yafara dishewa. Amma wuta Dan larai yanada kaifin memory.
Gaskiyane
Masha Allah
Aha
Sannu da kokari al ameeen
Yauwa
Allah yajikan Yan mazan jiya
Ameen
Wannan zai kara tabbatar ma gaskiyar maganganun wuta. Saboda gashi ana kara samun masu tabbatar da maganarsa.
Hakane
KANAWA BASUIYA LABARIN DAMBE
Baruwana
Allah ya Kara Daukaka
Masha Allah
Allah abin godiya
Masha Allah
Allah abin godiya