Assalamu aleikum Sayyidi, Godiya nake daga Cameroon. Allah ye sama da alheri Allah ya ma albarka. Don Allah a duba da kew a cikin tabara. Akoy Arrahman guda hudu. A cikin aya n'a uku, aya goma sha tara, aya ashiri, da aya ashirin da tara.
@@ilakaftaisa305 Naam ɗan uwa ai naga aikin yanada yawa kuma kace akan budurwa sai naga wannan buqatar aikin yayi mata yawa gaskiya da ace muna kusa dana baka wanda ba wahala kuma Allah zai mallaka maka ita albarkacin Shehu tijjanni
Akwai ماتري في خلق الرحمن. Akwai kuma مايمسكهن إلا الرحمن akwai kuma ينصركم من دون الرحمن. Akwai kuma قل هو الرحمن afuwan wadan nan sune arrahman na cikin tabara wato suratul mulki❤❤❤❤❤❤
Assalamualaikum, Ar-Rahman yazo sau huda (4) achikin suran. Allah Ya kara wa malam rufin asiri da daukaka. Amin Ya Hayyu Yaquyyum
Na'am, In Sha Allah.
اسلام عليكم سيدي الله ياسك دالخير نجرب ايوك ددم الحمدالله نسمو موفق جزاك الله خير
Masha Allah, ya saka da Alhkair ya jikan maifa ya Kara daukaka
Allah ya saka da alkhairi ya biya bukata ya jikan mahaifa Sayyid
Asalamu Alaikum Mallam Allah ya sakamada Alaikairi Muna godiya in Sha Allah zanbaka labari in Sha Allah zanyi jabin
Masha Allah, Allah yakara kusanci da manzon saw
Masha'allahu jazakallahu khairan 🙏
Allah Ya Kula D Zuri'a ILa Yaumul Qiyamati, Fadhilatush SHEIKH MAULANA Mlm ABBAS SADAUKI Rahamatullahi Alaika❤❤❤❤❤
Assalamualaikum doubou gayesuw inna godeya ma Sha allah
Mungode Allah yabima bukatnka Allah yajikan iyayenka wandasukarage Allah yarabamudasu lafiya Allah yagyara zuriya
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى إله حق قدره ومقداره العظيم
ALLAH yasaka da mafificin alkhairi maulanmu sheik abbas sadauki Muna godya sosai 🙏
Jazakallahu bikair God bless us
Allah yasaka da alkairi malam
ما شا ءالله تبرك الله ❤❤
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan alh yasaka da alheri gaskiya kam muna ganin alheri sosai muna barar adou'a
Assalamu aleikum Sayyidi, Godiya nake daga Cameroon. Allah ye sama da alheri Allah ya ma albarka. Don Allah a duba da kew a cikin tabara. Akoy Arrahman guda hudu. A cikin aya n'a uku, aya goma sha tara, aya ashiri, da aya ashirin da tara.
MashaAllah
جزاكم الله خيرا
Allah ya saka da alkhairi, malam zan iya sawa ayi min,idan mutane da yawa zasuyi min to yaya za ai aikin? A llah ya ji kan magabata
Macha Allah
Macha Allah
Malan zan iyayi akan budurwar da nikeso
🤣🤣🤣🤣🤣
Ok darya nibaka
@@ilakaftaisa305 Naam ɗan uwa ai naga aikin yanada yawa kuma kace akan budurwa sai naga wannan buqatar aikin yayi mata yawa gaskiya da ace muna kusa dana baka wanda ba wahala kuma Allah zai mallaka maka ita albarkacin Shehu tijjanni
@@AhmadRufai-qm1tfMa Sha Allah
😂😂
Macha Allah ❤❤❤
Akwai ماتري في خلق الرحمن. Akwai kuma مايمسكهن إلا الرحمن akwai kuma ينصركم من دون الرحمن. Akwai kuma قل هو الرحمن afuwan wadan nan sune arrahman na cikin tabara wato suratul mulki❤❤❤❤❤❤
Wato akwai ArRahaman sau hudu kenan...kuma a ko wanne sai an karanta ArRahaman 124,000..kenan ?
@@alangubro1884 to wallahi ban sa niba sai dai ka tambayi shehi yaga ya maka man tawa yayi yace guda biyu ne shi yasa muka tuna masa
Masha Allah
Saw 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Dubun gaisuwa dafatan alkairi zuwa ga masoya Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam ❤❤❤🎉🎉🎉
Slm ya sayyadi ankawo sakon Nan na icen (ɓeru)ya za'ayi yazo wajenka
Slm
alhamdulila
❤❤
❤❤❤
Naam akarmakallah afuwan arrahman na cikin tabara guda hudu ne
Munagodiya
مندون الرحمن إن الكفرونza'a Yi ko bandashi
Allah yasaka da alkhairi malam
Macha Allah
Macha Allah
Malan zan iyayi akan budurwar da nikeso
Masha Allah