Allah yasaka da alkhairi Allah yaja kwanan yaqara daukaka Barden Madaki da Najalli baban shurwa Allah yaqara daukaka Rahama Radio @AHMAD AJA DAGA ONNE PORTHACOURT
Aslm Madaki, Allah ya tayama. Ka gabatar da mutum biyu shahararru wadan da suka fitar da Kano kunya a duniya. Na Jalli Baban Shurwa. Kyankyaso bata miya. Da Garba ga ruwa ga daji. Ina jinjinar ban girma garesu. Ina addua Allah ya kara daukaka Rahma T. V. da BAHARUNNUR T. V. Bansan da wadannan tasha ba sai jiya 30/12/2020 da kuma yau 31/12/2020.Ji nake a Nigeria babu wata jiha sai Kano. Allah ya kara daukaka da karama.

Gaskiya ina jinnjinawa na jalli baban shirwa
Allah yataimaki Najalli Baban Shirwa
Allah yasaka da alkhairi Allah yaja kwanan yaqara daukaka Barden Madaki da Najalli baban shurwa Allah yaqara daukaka Rahama Radio @AHMAD AJA DAGA ONNE PORTHACOURT
Masha Allah malan Allah ya biya bauche
Allah ya Kara lfy megidana
Macha Allah
Allah ya rikama
Aslm Madaki, Allah ya tayama. Ka gabatar da mutum biyu shahararru wadan da suka fitar da Kano kunya a duniya. Na Jalli Baban Shurwa. Kyankyaso bata miya. Da Garba ga ruwa ga daji. Ina jinjinar ban girma garesu. Ina addua Allah ya kara daukaka Rahma T. V. da BAHARUNNUR T. V. Bansan da wadannan tasha ba sai jiya 30/12/2020 da kuma yau 31/12/2020.Ji nake a Nigeria babu wata jiha sai Kano. Allah ya kara daukaka da karama.
Ameen muna godiya Allah yasaka.
Allah kaïmou sati mai zouwa dan afindo mana wani aboun danban
Àllah yabiya
Masha allah
Allah ya Kara girma Najalli
Allah ya Samaka albarka
munajin dadin irin wannan videos din
Munajin dadi daga wanan shiri USA 🇺🇸
Gaskiya ina jinnjinawa na jalli baban shirwa
Najinjina
Macha allah