Kira Ga Malamai Masu Bin Gwamnati Marigayi Sheikh Albani Zaria
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 13 เม.ย. 2019
- Hausa films Hausa trailer Hausa comedy Hausa songs Hausa movies Hausa music labaran hausa Damben Gargajiya Hausa culture hausa News Hausa History
Kindly follow this link to subscribe: goo.gl/p4wohh
kindly Check Out This playlist: goo.gl/jdggrR
Kindly like our Facebook Page:goo.gl/iFZP5R
Kindly follow us on Twiiter: / hali_dubu
Kindly Visit Our Website: halidubu.com
Visit Us On Vimeo: goo.gl/ydbozr
--
#HaliDubu #HausaMovies #HausaSongs #HausaFilms #HausaComedy #HausaMusic #HausaMusic2018 #Hausa #Arewa #AREWA24 #MentaMusic - ภาพยนตร์และแอนิเมชัน
Paix à l'âme de Cheik Albani Zaria. Qu'Allah l'agrée dans son paradis et qu'il couvre sa famille de sa miséricorde. Le monde musulman a perdu un grand érudit qui a consacré sa vie à prêcher un islam conforme à l'enseignement du prophète Mohamed paix et salut d'Allah sur lui. Allah ya jikan Malam da gafara ya ma iyali shi da duk almajiran shi albarka.
Allahu Akbar!!Tsarki yatabbata ga Allaah!!!
Allah yajikan Malam yakai haske kabarinsa yasa mu kuma mugyara rayuwar mu.
Allahumma inni as'aluka ilman nafi'a wa rizkan twayyiba wa amalan mutakabbala
Allahu akbar Allah ya jikanka malam yagafartama
Allah yajikan malan da rahma Ameen ya'Rab ka'iyamana ako'ina muke ameen
May Allah admin him in jannahtul firdaus ameen
May Allah bless those who fought in his course including Albani
🙏
Allah ya isarmaka ya jikaka
Allahou Akabar,paix à son âme. Amine
Allah yayiwa sheikh rahama.
Allahu Akbar, allayagafartamaka malam
Ma chaallh allah ya jikan malan😭😭😭
Allah ya jikan malam albani.
Tabbas wannan maganar haka take Ba rabo da gwani ba
Ya Allah ka jikan malam albani
Wllh hakane
May Allah bless u
*Malaman Saudiyya ce silar hakan. Tsarin mulkin Nigeria* 🇳🇬 🇳🇬 *daban yake da na Saudiyya* 🇸🇦 🇸🇦
Allahou Akbar Allah yagafar tama Malam da iyayen mu' Da'dukkan Musulmi Ameen' ta Allahou ya Rahmne. ya Rahiįm
Allah yajikan malam Allah yasa yahuta idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani
Allah ya jikan malan
Allahu Akbar malan Allah ya gafarta maka
Amin ya rabbi
Gsky ne mallam allah gafartama allah yafema kurakuranka yakai rahama kabarinka
Allah jinka malam da rahama
Allah sarki gaskia malam Allah ya jikan ka mu kuma Allah ya tsare mana imanin mu
Amin
*Malaman Saudiyya ce silar hakan. Tsarin mulkin Nigeria* 🇳🇬 🇳🇬 *daban yake da na Saudiyya* 🇸🇦 🇸🇦
Allah ya jikan Abba na
Allah yajikankada Rahma malam😭😭😭 Allah yakara azurtamu da irin wa'annan malaman
Da rahama amine
Allah yajikan malam da rahma😢
Allah ya jiqan mallam
Baban Malami kenan. Allah ga fartawa Malam
Allah ya gafarta masa yakai haske kabarinsa
Allah ya kara maka rahama
ALLAHU AKBAR!!!
Allah yajikan malam
Ameen
Allah yasa aljannah makoma
Allah ka jikan mlm gsky Nigeria munyi babban rashi
Allah jikan Malan da rahama Amin amin
Allah ya jikan malam ya gafartamasa
Allah ya jikan malam
Amen suma amen
Allahou akbar ALLAH ya djikan malam Albani zaria
allah yajikan malam da rahama
Mungode Mln .Allah ya jikanka
Allah ya gafartama
*Malaman Saudiyya ce silar hakan. Tsarin mulkin Nigeria* 🇳🇬 🇳🇬 *daban yake da na Saudiyya* 🇸🇦 🇸🇦
Mafi yawanci malamman sunnah a kasashe mu su tasawa duniya gaba dole su dawo ciki taitayi su wallahi Allah yana sane da masu so duniya munafirci dodo ne subhanallah
My Allah reward you with Janna
AMEN suma amen
Allah yagafarta wa malam
Amen suma amen
Allah ya gafartawa malam
Allahummagfir lahu
Allah yajikanka jarumin malami kuma likitan hadisi Allah yakai rahma kabarinka
Ameen
Allahu akbar
Allah yajikansa da Rahama
Allah ya jikansa da gafara.
Souley Abdoulmoumouni 1million
Souleymane salifou
Allah yayi maka rahama kawu munyi rashi
الله رحمك
@@ramatousalifou6824 amen tnx
Aslm Allah yayiwa malan rahmah Allah yasamucika da imani.innalillahi wa inna ilairaji un subhanallah
اللهم اغفر لشيخنا
Ya subhallah, Allah ka jiqan Malam
😭😭😭🤲🤲🤲🤲 ameen summa ameen
Allah ya jikan mlm da gafara amime sunan amimi
Allahu Akbar Ya Allah ka kai haske kabarin Mallam ka lunlubeshi da Rahmarka Albarkacin taimakon da yayiwa addininka Ameeeeen
Innalillahi WA, innnailahin Rajiun
الله يرحمه
Allah yajikan malam
Amen amen
Malam Allah ya kara daukaka
Gaskiya muyi babba rashi Allah yayafewa Mallam kai jamaa
👋
اللهم زحمه كله يارب
Allahu Akbar...Allah Ya Jikan Mallam, Allah Ya Albarkaci zuriya Ameen Thumma Ameen.
Allah yajikan mallam
Kai wayyo Allh cheikh albani zaria Allh ya gafar tamu ko
amin
May ur soul continue to rest
ALLAHU AKBAR ALLAH ye ma malam rahma
Naga abin alajabi kudiba sawke hular malan Aka da garuwar nefa kai tsaye
Allah karu famana asiri
Add a public comment...allah yagikan mallam
*Malaman Saudiyya ce silar hakan. Tsarin mulkin Nigeria* 🇳🇬 🇳🇬 *daban yake da na Saudiyya* 🇸🇦 🇸🇦
Allah ya jikan Mlm albani Zaria da rahama
Allah yaji kan malam
my almighty Allah reward with jannatul firdaus
😭😭😭😭
Allah jikan mallam da rahma
Allah ya jikan malan Allah sarki mugode
😭😭😭🤲🤲
Allah ya jikan mallam
Wallahi a kano akwai makarantar boko wadda yan mata yara kanana tsirara
Allah yasa musulmi mu gane
Malam maganaka gaskiya ni Allah jinka malam da rahama
Slm wlh malan yayi gaskiya gashe yanzu anafama ahana karatun allo sai dai muna fata Allah yayiwa malan gafara da rahama
Allah kyauta
Macha'Allah Allah y'a hikan Malan da rahama.
Allah yasa kamaka dagidan aljanna
Alláh yajinkan albani
Allah yajikan malam Albani
Malam kenan
Allah yaji kan malamina malami ouban malamai
Allah yajikan malan Albania zaria
hakika munyi babban rashi
Masha Allah may Allah forgive him to give you Aljannatul Firdausy
Allah yajikanka🤲😭😭
Duniya kenan Hmmm
Allahu Akbar malam
Ya Allah kaji qan mal, ka saka mishi da gidan aljannah
Allah yajikam malam kamutu kaman haka mutuba
allah tabous allah yajikanka
Allah ya jikamalam albani
mutane suji tsoron Allah don fadan gaskiya
hakane malan
الوجهة مايرنو
Allah sa mlm ya cika da immani
Allah gafartawa Malam Albani
Sos
Zakari nagari
Italia pizza pasta cocaina
Nonono
May Allah bless with janna malam
راسطة والكلام منتهي
Allah ya jikanka da rahama
Allah yagafarta masa
Allah ya jikan malan