masha Allah tabarakallah dadinkowa aikin ku na kyau saboda yau Naga my best wato I.B Amma wlhy maganar wani sauke apps babu shi indai ba so kuke ku rage yawan mabiyar ku bane amma ku duba ku gani
Assalam, muna godiya da irin wannan gudunmawa da kuke bayarwa wajen bankado matsalolin zamantakewar wannan al'umma. Shawarata anan shine bai kamata ku tsaya iyaka harkar matsalar wutar lantarki ba, kamata yayi ku hango matsaloli da kuma abinda yake faruwa a cikin; 1. aikin gwamnati, 2. harkokin shari'a, 3. harkar tsaro, 4, harkokin kasuwanci, da sauransu. muna so ku cigaba da bankado sirrin boye acikin bangarorin sha'anin rayuwar wannan al'umma domin danka mana a hannu domin mu gyara. zamu cigaba da kallon wannan tasha domin TAMUCE.
Muna gayyatan masoya Annabi (s)🌸 dasuzo suyi Subscribe & إشترك a wannan shafin namu na Zallan waqoqin Annabi .🌸 Sharif Rabiu Usman baba , e.t.c th-cam.com/channels/cZBArKnHtf5wyRIQQD5PLg.html ☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸 Zaku rinka samun sabbin wakoki da tsofin wakokin da kuka jima kuna nema a wannan shafin mai Albarka.
Hello arewa24 Pls wannan dan karyan da kuka kawo from america to miami pls ku cire shi yana over acting kuma role din ma is of no use…better a dawo mana da Aminu, Rambo, Dan lele da kuma badaru their gang is irreplaceable no one can beat them… su da kabiru makaho da sallau da matan baban badaru sune dadin kowa and will always be.
Muna gayyatan masoya Annabi (s)🌸 dasuzo suyi Subscribe & إشترك a wannan shafin namu na Zallan waqoqin Annabi .🌸 Sharif Rabiu Usman baba , e.t.c th-cam.com/channels/cZBArKnHtf5wyRIQQD5PLg.html ☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸 Zaku rinka samun sabbin wakoki da tsofin wakokin da kuka jima kuna nema a wannan shafin mai Albarka.
kashi arewa 24 dan allah kai ku kashe muna ginbiya mu kun ji
masha Allah tabarakallah dadinkowa aikin ku na kyau saboda yau Naga my best wato I.B Amma wlhy maganar wani sauke apps babu shi indai ba so kuke ku rage yawan mabiyar ku bane amma ku duba ku gani
Gaskiya dadin kowa WASA FARIN GIRKI BAIBA, kuma wannan shine kallona na karshe, bazan sake kallaba.
Masha Allah barka da kukari arewa 24 jinjina ta musamman 😍😍
Assalam,
muna godiya da irin wannan gudunmawa da kuke bayarwa wajen bankado matsalolin zamantakewar wannan al'umma.
Shawarata anan shine bai kamata ku tsaya iyaka harkar matsalar wutar lantarki ba, kamata yayi ku hango matsaloli da kuma abinda yake faruwa a cikin;
1. aikin gwamnati,
2. harkokin shari'a,
3. harkar tsaro,
4, harkokin kasuwanci,
da sauransu.
muna so ku cigaba da bankado sirrin boye acikin bangarorin sha'anin rayuwar wannan al'umma domin danka mana a hannu domin mu gyara.
zamu cigaba da kallon wannan tasha domin TAMUCE.
Masha Allah wasa fari ......yana kayatar damu gaskiya
Masha Allah arewa 24 muna godiya Allah yakara daukaka kuh
Muna gayyatan masoya Annabi (s)🌸 dasuzo suyi Subscribe & إشترك a wannan shafin namu na Zallan waqoqin Annabi .🌸 Sharif Rabiu Usman baba , e.t.c th-cam.com/channels/cZBArKnHtf5wyRIQQD5PLg.html
☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸
Zaku rinka samun sabbin wakoki da tsofin wakokin da kuka jima kuna nema a wannan shafin mai Albarka.
😭💔dadin kowa yayikyau Amma gaskiya yakamat akama malam rabe WLH BANASO ATABA GIBBIYA
Salam sadeeya muna lafiya ya matan guida to madala
+22797552323
Masha Allah muna gdy ya Allah yaqara basira
Muna godiya sosai Jazzakallahu khairan
A gaskiya subscription dinner kuma is too expensive, A samu dai a Dan ranwantamana.
Muna godiya Arewa24 tamuce.
Macha Allah gaskiya muna godiya sosai Allah yasaka da Alkairi
اهلا وسهلا 🌹🌹 من قلب مدينة الحبيب عليه افضل السلام ..
محبين قناة اريوا وبالتحديد هذا المسلسل اكرمونا بلايك 👍
على راسي والله المدينه واهلها حبايب قلبي
Walla madu ya ban tausayi yana gudusa da gaske suka kamashi gimbiya Allah sa aga madu kinban tawsayi walla masha Allah Allah ya kara basira arewa24
Wane yakula rubutu awundo 1:55 alawiya makka insha allah kuduba dan aimata addua allah yakawota karkumanta like👍👍👍👍👍👍
الي يحب المسلسل ذا و من السعودية اكرمونا بي لايك
بس من السودان
Mamane Gabidine
يوهه و اخيراً نزل 🙂💔.
has as77.? حسون هاتي رقمك حسوون
The Legendary Dadin Kowa Is Back. Alhmdllh...
haba saiyanzu nafaraganin dadin kowa allah yakara basira
Gaskiya bai kamata a yiwa Alh. Mala haka ba
وأخيرا لقيت المسلسل ❤
Gaskiya nawan nan satin yafi nasatin baya kyau Allah yaqara dauka ka arewa24
Amma gaskiya ban ji dadin wanan sanarwa ba please A bar mana shiryan shiryan Arewa A TH-cam
wannan shine abin da yakamata muta complain akai ko zasu duba su bar mana a you tube wlhy sam baya dadi a cikin apps
Oyoyo muna godiya allah yakara basira arewa
Me American guy from the Bugatti to Versace hhhhh kai gaskia T.K yana kawo wuta😂😂😂
Dan Allah kudinga saukewa da wuri a you tube
Dadin kowa ya kamata ku gyara shirin ku sabida kashi 70 cikin 100 baida ma'ana sam
Bababarka am very happy to see you again in dadin kowa
Mashaa Allah godiya muki, Allah yakara basira
أطلق مسلسل وخالقي
Slm arewa24 dan allah Yaya zamuyi musamu da mar kallon shirye shirye ku ta manhajar nagode
masha allah
wannan shirin yayi dadi sosai
Amman wai ya labarin Malam na ta alah ne,
agsky ina jin dadin shi sosai
Hello arewa24
Pls wannan dan karyan da kuka kawo from america to miami pls ku cire shi yana over acting kuma role din ma is of no use…better a dawo mana da Aminu, Rambo, Dan lele da kuma badaru their gang is irreplaceable no one can beat them… su da kabiru makaho da sallau da matan baban badaru sune dadin kowa and will always be.
Macha Allah godiya muke 🥰
Interesting ☺love it. Thanks 😍😍😍😍😍❤❤❤❤❤
أول المشاهدة
muna godiya Allah yakara basira
masha Allah yayi kyau sosai Allah ya karabasira
Masha allah farin cikin mutane yadawo
Allah kara basira arew24
Wayi meyasa kukesa mala chikin wahala kugyra dan Allah
Muya godiya arewa
جاري المشاهده
👁👁
Wai meyasa baza asa mal habu amatsayin shugaban makarantar ba shima na yanzu ae ankoma gidan jiya koh asa mal nura dan Allah kar asa mala yasha whl
Macha Allah Allah yakara basira
*12:50** my reaction when i see Dangote* 💵💵💰💰💰😂😂😂
ههههه احلى لايك من مكه 🇸🇦💕
اول وحده من مكه
وينك ف مكه اي حاره انا من الهنداويه
ساره سلفي سلفي موجوده كالعاده
@@himohimo1704 هيمو
@@shoip8687 ليش تسال
@@shoip8687 ليش بتروح عندها
Slm fatan al khairi arewa 24
Kunayi munajin dadi👍👍👍😘
Good 💜👍
oyoyo Masha Allah yayikyau Allah yakarabasira
Gaskiya alhaji Mala yana cikin damuwa
allah sarki madu gaskiya ku mi da madi
Masha Allah fatan alkairi
Insha Allah and Aina Bari Nigeria Abaya da din kowa Saban Salo
Masha Allah,du courage
Hhhhhhh lallai su kaka kin hadu da gayu
yayi kyau masha Allah
Duniyar nan masu san gaskiya suna cikin tsaka mai wuya wllh
Afiddah nana dirama boy ko mudena kallon dadin kowa
gsky arewa 24 kuna wahalar da bintu akan IB
Masha Allah Allah ya tai maka
Wlh naji dadin kama gimbiya. Su ma kasheta. Tunda da son ta bata auran Bintu da IB
Assalam aleykumu arewa dahali daadinla
Allah madu lallah yazu 😍😍
Dan lailehhh yaga kudi
Wannan dadin kowa akwai dadi
Realy appreciate me arewa thanks you
nice soug
Mash Allah 😍😍
Allah sarki gimbiya
الحمد ما نزلت الا اليوم الحمد لله اللي معي لايك
nice one a cigaba
Fatima
Muna godiya ❤❤❤
Muna gayyatan masoya Annabi (s)🌸 dasuzo suyi Subscribe & إشترك a wannan shafin namu na Zallan waqoqin Annabi .🌸 Sharif Rabiu Usman baba , e.t.c th-cam.com/channels/cZBArKnHtf5wyRIQQD5PLg.html
☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸☘🌸
Zaku rinka samun sabbin wakoki da tsofin wakokin da kuka jima kuna nema a wannan shafin mai Albarka.
شكراً لك
MashaAllah💝
Salma Umar yyi
Aiki yana kyau amma gaskiya ni dadin kowan nan yafa bani haushi domin talauci bacin rai rashin gaskiya sunyi yawa a ciki
Wanan gaskiyane yanadakyau agyara
Oyoyo 💖💖💖
Masha Allah anayi munajindadi
*Yakubu wizzy ya kasa barci* 😂😂😂💔
1اول واحد
Wlh ina yinki baraka 😅✔️💯
Wannan ADASHI Hmmmm ALLAH dai ya raba lapia Hhhhhhhhhhhhh Hhhhhhhhhhhhh Hhhhhhhhhhhhh
masha allah👌🏽🤝🏽❤.
Masha allha allh yaqarabasira
Barka da zauwa dadin kowa
Masha allah nice ta 60
Very good job
كيف اشوف حلقه جديده في دادن كوا الي يعرف يفيدني
Masha Allah mun godi sosai
Nnn
Malam kabiru 😂😂😂💔💔
Mina jiran gaba haryanzu koh na,ura tyi halinta ne
Kay dan dirama😂💔
Macha Allah
Wa nake gani kamar hadiza kabara Jama,a?
Itache dagaske
ai harda zuwaira abdulsalam ma tsoffin yan wasan hausa
Ok yayi kyau
Oyoyo gaisheku mungode sosai
❤
hahhhhaha,wannan shine wasa farin girki
masha Allah Allah kara basira
Dan Allah Nima ku tayani da addu a jama a
Macha allah 👍🙏
Gaskiya app din nan da’akayi anyi ne kawai dan a hanamu kallan AREWA24 in ba haka ba ina mutum zai rinka wani subscription a wata dan Allah?
Saimu barmusu abinsu ai💁♀️aiba dole mukallah💁♀️
Ni ai tuntuni ma nacire rai da kallan shirye shiryen su wannan din ma ban zata zasu uploading a TH-cam ba.
@@Muhammad_Bashirr gashi baiyi kyauba sosai bakamar nabayaba
Allah dai y kyauta
Ftyma Zarah wlh kuwa
wlhy kuwa Sam wanna bai dace ba Amma xamu gani ai yawan customer dazasu samu
Yayi