Assalamu alaikum Dan Allah malam Inason Karatun Ahmad tijjani yusuf taken karatun Shine Hubbun duniya wakarahi, yatulmauti Son duniya dakin. Mutuwa Complete
Ahmad Tijjani Hassan Wa'alaikumussalam Warahmatullah, bani da wannan karatun Malam wadda kake nema yanxu, amma kabi wannan link din 👆 . Zaka samu karatun malamai masu yawa dangane da duniya. darulfikr.com/search?q=Duniya&page=1 Allah ya taimakemu. Ameen
allahu akkabar! Allah yakiyaye Malam Ahmed Yusif tijjani da Malamin nan Dodon bidi'a waton Mohammed Harona kabiru gombe, da sauran su, don Allah son Nike nayi hira da Malam tijjani, Kai tsaye, takaka zanisamu lambar wayar SA?
+Abubakar Adam Malam Abubakar Na duba har yanzu babu wanda yayi uploading Video na tafseer 2015, amma ga Audio din na 2015. Click on the link below daawahausa.com/mtijjani.html
Mallam MADUNINGI Nace don allah link nashi na huduba ko kuma karatun shi na bukari ko muslim kokuma wani karatun da yake karantar wa don Allah in zan samu link din katura min pls don link da katuro min nan tafsir ne kawai nagani.
Jazzakallahu bikhairan
Masha Allah
Jazakallahu Khairan ya babanmu
Mâcha allah mallam
ALLAH YASAKA DA Al HaiRI
Masha Allah ❤❤
Allah y'a kara imani muna godiya
Allah saka da alhri malan muna godia sosai
Allah ya saka da alkhairi
Masha Allah
Allah yasaka da alkairi mln
Jzk. Allah yasa mu chika da imani.
Allah ya sakada alheeri mun goge
allah yasaka da alkairi malam
Ameen
allah kara kare mana malaman sunnah
Allah ya tsare malan
Allah ya kare muna malamman mu na sunnah amin.
Amin
Don Allah a taimakamun da wanan karatun full,
Jazakallah bil jannah
Jazk Khair
Masha allah
Okk bada muwa nagode allah yasaka da alheri
Masha Allah
Nice one
Macha Allah
Assalamu alaikum Dan Allah malam Inason Karatun Ahmad tijjani yusuf taken karatun Shine Hubbun duniya wakarahi, yatulmauti
Son duniya dakin. Mutuwa Complete
Ahmad Tijjani Hassan Wa'alaikumussalam Warahmatullah, bani da wannan karatun Malam wadda kake nema yanxu, amma kabi wannan link din 👆 . Zaka samu karatun malamai masu yawa dangane da duniya. darulfikr.com/search?q=Duniya&page=1
Allah ya taimakemu. Ameen
Abubakar Adam Imam kai fah dawani suna kake anfani dashi
Check Ahmad tidjani barountoumi
Sheikh usman dangugu
allahu akkabar! Allah yakiyaye Malam Ahmed Yusif tijjani da Malamin nan Dodon bidi'a waton Mohammed Harona kabiru gombe, da sauran su, don Allah son Nike nayi hira da Malam tijjani, Kai tsaye, takaka zanisamu lambar wayar SA?
moussa ioussfou
mallam maduningi dan allah aina zan samu tafsir nashi na 2015 pls
+Abubakar Adam Malam Abubakar Na duba har yanzu babu wanda yayi uploading Video na tafseer 2015, amma ga Audio din na 2015. Click on the link below
daawahausa.com/mtijjani.html
+MADUNINGI naji shiru har yanzu banganka bah
+Abubakar Adam ganawa Sunan da nake amfani dashi a facebook Muhammad Auwal Ningee facebook.com/maduningi
L
Mallam MADUNINGI Nace don allah link nashi na huduba ko kuma karatun shi na bukari ko muslim kokuma wani karatun da yake karantar wa don Allah in zan samu link din katura min pls don link da katuro min nan tafsir ne kawai nagani.
Can I know the name of Alaram?
K
mujahid isa his name is Shek tijani ahammed..darul salam
Mallam MADUNINGI zanyi iya samun numbern watsapp naka pls
+Abubakar Adam Muyi magana ta Facebook da wane suna kake anfani
Masha Allah
Masha Allah
مشاء الله