Wallahi yan arewa ko kufito kuyi duk yadda zakuyi ku kori sojojin faransa, sudin bala'i ne kamar wanda ya kawo su Allah yayi mana maganin wannan muguwar azzalumar gwamnati ameen, Dan uwa Solomon dalung Allah ya saka maka da Alkhairi ameen
Bazarmuyarda da sojoji faresa tashigo arewa anarjeria da akeso ahada Kai da gumnoni da yammajalada sunarso auhadakai domin susarmu kudiy zasu maidomana so arewa allalartamu ariqa kshemu sokuma susarmu kudiy Allah ya issammana akansu suzo sukarwo mana taaddanci kamar yanda sukarwo mana Boko Haram da Yan kidinarfi saboda shi bar Dan arewaneba baryan yar karyarmana tattalin arziki
Allah yamaganta wa arewa Ameen ya rabb Allah ya kawowa nigeria shugabannin nagari Ameen ya rabb
Wallahi yan arewa ko kufito kuyi duk yadda zakuyi ku kori sojojin faransa, sudin bala'i ne kamar wanda ya kawo su Allah yayi mana maganin wannan muguwar azzalumar gwamnati ameen, Dan uwa Solomon dalung Allah ya saka maka da Alkhairi ameen
Faranca ta kama ma byafra yakar arewa shekarun baya Allah bay bata sa a ba sai yanzu ne zata samu a kammu idan mukayi wasa yan Arewa mu farka
Ameen ameen
Akaisu kudu cen
Wallahi duk aranda akace France ta chigo a Nigeria wallahi lokacinne zakuyi madamar da bakutaba yiba a rayuwa