Manyan Sojojin Nigeria Sun Gudu Daga Dajin Sokoto Bayan Shugaban Kasa Yace Su Tare Acan Har Sai.....

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 14 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 42

  • @Jamilusmayeene
    @Jamilusmayeene 4 หลายเดือนก่อน +10

    Idon har da gaske ne ake ana son shafe labarin yan bindiga jiji toh asheryi muke da mu bada gudunmawa a kawar da su❤❤❤❤❤❤
    Idon koma har ba gaske ake ba anan ma zamu iya bada gudunmawa worin ganin cewa ana kawar da wannan gwamnati domin cigaban arewa dama kasa biki daya 🙏🙏🙏🙏

  • @kabirahmed-v1s
    @kabirahmed-v1s 3 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya kaimu lahira Lafi 😢 za'a yi hisabi ai kome mutum zai is okay suci gaba

  • @SanusiDange
    @SanusiDange 4 หลายเดือนก่อน +3

    Salaam, muna rokon Allah ya jikan sarkin gobir da wadanda suka riga rigamu amin, wannan zance na gwamnati ba gaskiya aciki saboda magana security magana ce ta sirri da fatan shuwagabanni zasu lura

    • @Jamilusmayeene
      @Jamilusmayeene 4 หลายเดือนก่อน

      Amen amen 🤲🤲🤲🤲

  • @abubakaradamu1544
    @abubakaradamu1544 4 หลายเดือนก่อน

    Wannan film ne kawai sukaje sukayi, Amma Allah baya bacci in-Sha Allahu Sei Allah ya tonamusu asiri

  • @IbrahimDanabba-o6g
    @IbrahimDanabba-o6g 4 หลายเดือนก่อน

    Karyane kawaisuke wlh Allah yasakamu gareku azzalummai

  • @JamiluAliyu-i4o
    @JamiluAliyu-i4o 4 หลายเดือนก่อน

    Maqaryarta maciya amana, Allah ya isar mana

  • @ibrahimissoufou2077
    @ibrahimissoufou2077 4 หลายเดือนก่อน

    Da Matawaley,da Bello turji da manyan arewa..wanda suke cutar da Al uma su ALLAH ya tshiné musu Albarka

  • @FormayPersonal
    @FormayPersonal 4 หลายเดือนก่อน

    ASM JUYIN MULKI A NIGERIA KAWAI

  • @YusufUmar-v7q
    @YusufUmar-v7q 4 หลายเดือนก่อน

    Allah ya ju sarki gober Dan taide azalemyna wllh Allah ya isa 🧏🥹 Nagari shgabanimu izalimy wllh Allah ya isa 😭😭🇳🇬

  • @HamzaTukurabdullahiU.tsamiya
    @HamzaTukurabdullahiU.tsamiya 4 หลายเดือนก่อน

    Anrainama Yan kasa hankali kawai Allah 🤲 yakawo mana karshen wannan ta.addanci a kasarmu Nigeria

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 4 หลายเดือนก่อน

    Wallahi abin dayasa sojojima sukakasa turawane ean siyasa adaina yiwa turawa biyayya suna bautar damu suna azabtar damu da shugaban qasa da gwamnoni da talakawa turawane suke shugabantarmu sai abinda sukeso akeyimusu ba abinda talakawa sukesoba ean siyasa kurabu da turawa kukeresu kufitardasu acikin tsarim mulkin nigeria tahakane zamusamu eanci

  • @DanielSimonGwanyo
    @DanielSimonGwanyo 3 หลายเดือนก่อน

    Allah yakare ku.

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx 4 หลายเดือนก่อน

    Ni daman nasan babu abinda xasuyi wllh makaryatane Allah yasa akama yayansu da matansu

    • @ZakariaKwalamma
      @ZakariaKwalamma 4 หลายเดือนก่อน

      Haka fa wannan dan akuyar lokacin Yana gwabna yasaka kakin soja wai zai Yaki Yan ta'adda

    • @ahmadibrahim-in4nx
      @ahmadibrahim-in4nx 4 หลายเดือนก่อน

      @@ZakariaKwalamma to mlm xakariya mucigaba da addu,a Allah ya gyara Muna kasarmu y bamu shugabanni na gr

  • @ShareefnaJamilu-p2l
    @ShareefnaJamilu-p2l 3 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kiyaye

  • @UsmanMati
    @UsmanMati 4 หลายเดือนก่อน

    Don Allah kada a yaudari alumma

  • @shamsumusa6510
    @shamsumusa6510 4 หลายเดือนก่อน +1

    Hmmm ku gama Naku Tsarin,Dukanmu zamu hadu a Gaban Allah(S.W.A).Inbanda jahilci tayaya Ana magana Akan Harkar Security issues Zaka fito fili wai Zakuzo.

  • @abubakarahmed7238
    @abubakarahmed7238 4 หลายเดือนก่อน

    Allah ya isa wlh

  • @AbubakarUmarMalamawa
    @AbubakarUmarMalamawa 4 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kawomana Zaman lfy arewa da Nigeria bakidaya

  • @SaadSulaiman-d7q
    @SaadSulaiman-d7q 3 หลายเดือนก่อน

    Allah yaisa

  • @Saniabdullahi-fs8ek
    @Saniabdullahi-fs8ek 3 หลายเดือนก่อน

    To ai shiyasa ba.a fiddokba daga chikin barik dun kada kuga cinrafin da akeyiwa arewacin najeriya aharkar tsaro

  • @usainirzaki6021
    @usainirzaki6021 4 หลายเดือนก่อน

    Hummm, damage mun san maganar banzace, ai inza"ayi aikin tsaro ba"amagana, dama munfada ba abin da zasu iya wallahi, saboda su manyan sojojin Nigeria su Duke amfana da wa"annan yan fashin dajin, So saidai Allah yayi mana maganin su kawai.

  • @OumarIdi-ig4nf
    @OumarIdi-ig4nf 4 หลายเดือนก่อน

    Innalilahi waina ilyhirajiou Allah yashiryasu

  • @sihamaliyu2507
    @sihamaliyu2507 4 หลายเดือนก่อน

    Allah ya isar mana

  • @MUHAMMADMUJAHIDABBAS-ll4jo
    @MUHAMMADMUJAHIDABBAS-ll4jo 3 หลายเดือนก่อน

    Shigaban kasa yayi daidai

  • @elsadiqmohammed2400
    @elsadiqmohammed2400 4 หลายเดือนก่อน +1

    Wallahi da dan Tinubu aka kama ba zayi minti 30 ko da order ko ba order zaku chimasu ku karbo shi

  • @mustaphayau8327
    @mustaphayau8327 4 หลายเดือนก่อน

    Amma wallahi baka da kunya

  • @SurajoMuhammad-j5c
    @SurajoMuhammad-j5c 4 หลายเดือนก่อน

    To agaskiya gwamnatin Nigeria bata shirya yakar yan ta,addaba a arewacin Nigeria ba

  • @hauwamohammedtukur3400
    @hauwamohammedtukur3400 4 หลายเดือนก่อน

    😢😢😢

  • @JamiluIbrahim-z9p
    @JamiluIbrahim-z9p หลายเดือนก่อน

    Jamiluibrahim

  • @elsadiqmohammed2400
    @elsadiqmohammed2400 4 หลายเดือนก่อน

    Abin kunya yanzu yan ta addan da zaku Tura musu drone ya gama dasu chikin minti 20 shine kukayita shella wai kuna zuwa gaskiya bayi anfani da ilimi anan ba

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 4 หลายเดือนก่อน

    Ikon Allah

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y 4 หลายเดือนก่อน +1

    Abinda yasa sukace zasuzo jahar sakkuto dan ba aykin zaayiba wada zaiyaqi abokingaba baifadi

  • @AbdullahiRabeeu
    @AbdullahiRabeeu 3 หลายเดือนก่อน

    Kai amma wannan fimdin yayikyau balefi sizing nawane wannan

  • @Fadimadaurawa
    @Fadimadaurawa 4 หลายเดือนก่อน

    Aringa tunakwanciyar kabari manyan Arewa

  • @Aliyubawa-fq1jk
    @Aliyubawa-fq1jk 4 หลายเดือนก่อน

    Munafurchin da ake zarginsu dashi yatabbata

  • @Gorko4
    @Gorko4 4 หลายเดือนก่อน

    Duk suyasace kariyane kawai zadaule hankali mutannene akan abun

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y 4 หลายเดือนก่อน

    Yaudara bata qarewa anajeriya

  • @JabirAminu-l6o
    @JabirAminu-l6o 3 หลายเดือนก่อน

    😂