Naji dadan wannan shirin amma people will just see it as a show instead of a real relatable and actual happenings in our day to day society hope some politician will think about us first before himself and hope the people who did not go to school and get a simple civic education about what the meaning of citizen is and what powers you have and what your constitution is. Hopefully you make us understand that and keep it up much love from kano state
Gaskiya yayi kyu sosai yayi ma ana munatare daku arewa 24 sabo dan niger daga libiya Tripoli kuna debemana kewaya sosai sai mumantama dacewar qasar wadanda basajin Hausa muke Allah yaqara basira Ameen ya Allah
Dan Allah wacca rana ake sakin film din kwana casa'in a TH-cam Dan Allah kuma dadin kowa munga shiru mai yasa Dan Allah inason Karin bayani akan lokutan da kukesakinsu a TH-cam nagode
Merci arewa 24 a gaskiya kuna burge mu sosai ama ɗan Allah fraude où ça darcto abin da dan san da kofur audu abin da yake Yi baika mata ba Muhammad kemagana daga kasar Algeriya nabar ku lafiya
arewa24 yayi kyau Allah ya Kara basira wannan shiri yayi kuma yayi daidai baiyi tsaho ba,daga masoyiyarku da ke kasar niger jahar maradi,arewa24 tamuce
masha allahu allah ya kara basira, amma fa a nigeria ya kamata akawo karcen aiki da yan daba a siyasa chizai kawo zaman lfy in bahaka wlh akoi mastala zubda jini masifane in har allah yayi fuchi masifar dazatazo chikawai yasan karcenta allah yakawomana karce azzaluman yansiyasa amennn daga karce yauce za asa kace na biyu
Inna lillahi wa inna ilaihil rajiun, Allah ya gyara mana qasarmu yai mana maganin cin hanci da rashawa da kuma maganin mugayan hukuma irin en sanda da sauransu🙏.
Quality and standard vedio excellent and gallant .Such real, hinting and authentic film represents Hausa,belief and and their culture across part of the world. komai Anbashi hakkinsa muna godiya
Masha Allah ga marubutan wnn lbr me tarin maana daga fasihan maaykata👌🏻👌🏻👌🏻👌🏻Exactly wht we are facing right now a qasata up up arewa we are appreciation wht u hv done to us👍🏻👍🏻👍🏻
Da farko naji kamar bazaiyi dadi ba Amman danaga naji shirin yayi kyau guraren shirin sunyi sai dai natina matsalar Nigeria n.a. yanda suke wulakanta talaka ga rashin kayan mure rayuwa wallahi kamar nayi kuka lallaifa Nigeria sai anyi da gaske Allah yakawo sauyi mai Dadi inasan naga Nigeria tayi nisa wajan kwatata wa Dan Adam 😢nagode arewa24
sunana muhammad usama yakubu ( AK A Sunnah Boy) a gaskiya kwana casa'in film ne da ya mutukar burgeni mutuka, jinjina ga wadda ya rubuta wannan film, na yabamaka matuka!!
Wannan shirin yayi summarizing problems na Nigeria saboda kowa yana amfani da aikin sa ya cuci al'umma. Allah dai ya saka muku ya kuma Baku isar da sako da kuka fara
Arewa24 Godiya maiyawa ga Dukkan masu hannu Awannan shiri, Munkalli Epsd1 wanda shimfidane, Abubuwa dayawa zasu faru Qunshe da saqonni irinsu cin Hanchi Qaranchin Adalchi ga wanda bashida kudi ko hanya, Hatta Amakaranta Hakan Ba'a tsiraba malamai da sune zasuyi gyara Amma dasu Ake lalata Al,umma saikuma yadda ba,a Daukan Rai da muhimmanchi Akan bakada Kudin shiga Asibiti saika Rasa rayuwanka, wanda kira ga Doctors ministry of health, Aikinku Aikine wanda kudi basa biyansa, Ajiye Ni Ma'aikacine ka kula da rayuwan wanda yake gabanka shine yakamata sbd daga lokacin da Doctors suka Dauka cewan su Ma'aikatane kawai toh Ansamu matsala, Aikine wanda dole sai Ansako tausayi da kishi Qauna da kulawa ta haqiqa, Da son taimakon wanda ke Gabanka, Dukda matsalan tafarone daga farkon farko Amma idan kuka Shimfida raayinku kuka kyamachi Son zuciyansu Dolene zaasamu sauqi saboda hannu Daya baya Tafawa sukadai bazasu iya zalinchin nanba Dole saida taimakon Al,umma donhaka muzama Ababan Tasiri a Alkhairi mudaina goyon bayan cutar kanmu da en uwanmu, Yar uwah da Aka dakatar da shirinta dakuma Laptop natah Domin kada ta nuna Abinda zaikawo chikass wa mulkinsu kada awayar dakan mutane susan Enchinsu da haqqinsu Toh idan ba hoto ai Akwai murya Akwai rubutu, Bana tunanin Damanta yaqare saidai Ta iyah takunta kawai, gameda malam jam'iyyan Alfawa, da Dukkan Alama Akwai niyya maikyau atare dashi saidai munci gaba dagani, sukuma dayan partyn dasuka Rasa Abin suka Amallam, Ance idan mutane suka rasa Aibu Ahalayyanka saisu dawo kan halittanka bayan bakaine kayi kankaba, Amma ga Duk mutum yakamata kada hakan yayi tasiri Akanshi domin fikra ilimi tunani, Manufa shine mutum kamanninsa hotone.
Masha Allah .
Allah Kara basira Arewa 24 we proud of u people in our country Nigerian .
Love u 😘❤️ from saudi Arabia
Sai godiya🙏🏽🙏🏽🙏🏽
Slm
Alhamdullillah we are very grateful Arewa 24 thanks for such educative movie much love from Ghana
alhamdulillah. za mu sake mai-maita shi, bayan shekara biyar
Masha Allah gaskia shiri yayi Allah ya qara basira munyi munajin dadi kuna bari munajin haushi Arewa 24 Allah ya qara daukaka
Masha Allah Allah ya kara basira a gaskiya Naji dadin film kuma Allah ya kara basira
Masha Allah film yayi kyau Amma dan Allah a ringa kulawa da kayan da suke sakawa dan naga Akwai kayan da a kasa harsau uku duk a lokaci guda
Masha Allah muna godiya Allah yakara daukaka mudai abarmana Shi haka baiyi yawaba
Gaskiya naji dadin wanna film Allah ya Yi jagora Ameen
slm Arewa nayi murna da fara yin wannan shirin Allah yakara basira
Naji dadan wannan shirin amma people will just see it as a show instead of a real relatable and actual happenings in our day to day society hope some politician will think about us first before himself and hope the people who did not go to school and get a simple civic education about what the meaning of citizen is and what powers you have and what your constitution is. Hopefully you make us understand that and keep it up much love from kano state
Gaskiya yayi kyu sosai yayi ma ana munatare daku arewa 24 sabo dan niger daga libiya Tripoli kuna debemana kewaya sosai sai mumantama dacewar qasar wadanda basajin Hausa muke Allah yaqara basira Ameen ya Allah
Dan Allah wacca rana ake sakin film din kwana casa'in a TH-cam Dan Allah kuma dadin kowa munga shiru mai yasa Dan Allah inason Karin bayani akan lokutan da kukesakinsu a TH-cam nagode
مسلسل جديد ماشاءالله حلو حبيتو الله يهدي رؤساء الدول النيجيريا و يصلح حال بلدنا
امييين يا رب 😢😢
Merci arewa 24 a gaskiya kuna burge mu sosai ama ɗan Allah fraude où ça darcto abin da dan san da kofur audu abin da yake Yi baika mata ba Muhammad kemagana daga kasar Algeriya nabar ku lafiya
Masha Allah, Allah ya taimaka yasa kuma ya fadakar ya amfanar da jama, armu ameen....
arewa24 yayi kyau Allah ya Kara basira wannan shiri yayi kuma yayi daidai baiyi tsaho ba,daga masoyiyarku da ke kasar niger jahar maradi,arewa24 tamuce
المسلسل يتكلم عن واقع نيجيريا حسبي الله ونعم الوكيل على كل فاسد وخاين لامانه الوطن .
امييين يا رب
truly a nice show, the production, storyline, graphics.. all on point
Masha Allah godiya muke sosai shirin yayi kyau sosai Allah ya taimaka Allah yakar fadada ilinminku
Gaskiya shiri yayi mungode arewa24 da Allah amaidomana arewa24
Gaskiya allah yakara basira da daukaka muna jindadin kasancewa daku allah yasa kufi haka ameen
Masha Allah film yayi sosai amman arage tsawanshi
MASHA ALLAH shirin yayi dadi ba kadan ba Allah ya biya Arewa 24
Masha Allah mungode Allah ya Kara basira da lfy
ALLAH ya sa akare lafiya
yayi dai2 da zamani muna godiya sosai sosai jazzakallahu khairan
Imrana Awaisu aslm
Shehu Abba
wslm
masha allahu allah ya kara basira, amma fa a nigeria ya kamata akawo karcen aiki da yan daba a siyasa chizai kawo zaman lfy in bahaka wlh akoi mastala zubda jini masifane in har allah yayi fuchi masifar dazatazo chikawai yasan karcenta allah yakawomana karce azzaluman yansiyasa amennn daga karce yauce za asa kace na biyu
Masha.Allah kayi kyau
Masha Allah, Allah yakara basira tin jiya nake jiran shi amma mun gode
Amina Mousa
Amina Mousa slm
daga nan tofa LG kano state, lalle wannan shiri zaibada maana da kayatarwa. allah yataimaka arewa24
Wannan labarin yayi sosai Allah ya kara basira
Inna lillahi wa inna ilaihil rajiun, Allah ya gyara mana qasarmu yai mana maganin cin hanci da rashawa da kuma maganin mugayan hukuma irin en sanda da sauransu🙏.
Quality and standard vedio excellent and gallant .Such real, hinting and authentic film represents Hausa,belief and and their culture across part of the world. komai Anbashi hakkinsa muna godiya
Muna bayanku arewa24... Allah yabada sa'a
Thanks
Godiya muke arewar 24 Allah saka da alheri
Masha ALLAH film yayi kyau muna godiya Arewa24
Gaskiya wannan yayi kyau Allah yataemaka kuma munason adinga kawomana irin wayannan gaskiya
Masha Allah ga marubutan wnn lbr me tarin maana daga fasihan maaykata👌🏻👌🏻👌🏻👌🏻Exactly wht we are facing right now a qasata up up arewa we are appreciation wht u hv done to us👍🏻👍🏻👍🏻
Sai godiya
Shiri yayikyau da ma ana allah yataimaka arewa 24 tamuce
Wannan maganar kine kawai
Hajjaju Nusaiba Mudai muna jin dadin dukkan shirshiryan su.....
Da farko naji kamar bazaiyi dadi ba Amman danaga naji shirin yayi kyau guraren shirin sunyi sai dai natina matsalar Nigeria n.a. yanda suke wulakanta talaka ga rashin kayan mure rayuwa wallahi kamar nayi kuka lallaifa Nigeria sai anyi da gaske Allah yakawo sauyi mai Dadi inasan naga Nigeria tayi nisa wajan kwatata wa Dan Adam 😢nagode arewa24
Allah kyauta, in har Nigeria haka take a zahiri to an shiga ukku.
Allah ka taimaki talaka a duk fadin duniya. Amen. Merci arewa 24.
Masha Allah dan Allah a dawo mana da ita a saudia Arabia
Thanks alots from malaysia
Zainab Maman Alamin dauda gubuchi makarfi
Gaskiya wanna Shiri saidai muce Allah kara basira amma muyi kokari mati Allah taimaka
Grossesses la première partie de la population qui est
Wai wata ranane akesako da shirin Kwana 90
Masha Allah film din yafita fa.
هذه النتيجه يا اللي مايعرف يمشي بالكعب 😂😂😂😂💔💔💔💔😂😂😂😂😂
😂😂
Masha Allah Shiri yayi kyau Allah yakara basira
🙏🏽🙏🏽🙏🏽👏🏼👏🏼
Gsky shirin nan yayi kyau sosai muna godiya arewa24
Allah ubangiji ka kari mana talakawa mu ya rabbi talaka yashiga uku yau nafara kallosa
Muna godiya Arewa24
Masha Allah shiri yayi kyau Allah yataimaka
Sai godiya kam🙏🏽🙏🏽🙏🏽
sunana muhammad usama yakubu ( AK A Sunnah Boy) a gaskiya kwana casa'in film ne da ya mutukar burgeni mutuka, jinjina ga wadda ya rubuta wannan film, na yabamaka matuka!!
Ammafa indai Hardagaske haka Nigeria take ciki wallahi Anshiga uku Shenaji kamar karna Dawo Nigeria shedai inni na tsira to iyayenafa da Yarona 🙆♀️😭😭😭😭😭😭😥😥wallahi muna cikin Matsala ALLAH kakawo dauki Ameen
Amen 🙌🙏
Wlhi er uwa duk haka muke tunani
@@najahmuhadi8570 ALLAH dai yakawo Dauki
Gaskiya wannan shirin yana burgeni,Dan Allah yaushe ake sahi net da kuma lokaci.
Dug ranar lahadi akeyi a Arewa 24 amman namanta lokacin sai kasake bincike
Gaskiya naji dadi sosai ALLAH yasa a dade anayi damu SUG daga KANO
Masha Allah ya Allah yakara basira arewa 24
Nigerian Doctor's & Nurse's need to be kind to patients.....at all time.
Fantastic and amazing 🥰🇳🇬🇳🇬🇳🇬
Yes its wonderfully nice movie👏🏼👏🏼👏🏼
masha Allah yayi kyau muna godiya
Gaskiya naji dadin Wannan shirin Allah ya taimaka
I can predict that the days of his excellency on the throne are numbered.
Wannan shirin yayi summarizing problems na Nigeria saboda kowa yana amfani da aikin sa ya cuci al'umma. Allah dai ya saka muku ya kuma Baku isar da sako da kuka fara
Masha Allah muna godia sosai.duk wace rana za.a ke samana mu yan TH-cam
Ranar lahadi
@@khadijamohammed3246 nagode sister
masha Allah .arewa 24 Allah ykr daukaka
Allah kara basira
Masha allah mun gode nice 😍😍daga libya amfara damu allah yakara basira
Inah ruwan mu daga inda kk, kuna can sun sai daku a matsayin bayi amma kun nace dan jaraba.
Kai kuma meye naka dan bakinciki ko haushi kakeji bakataba fita dg Nigeria ba
@@yahayaaminuuba1295 wanda yake Libya xanyi wa bakin ciki? Kaje ka koyi yadda ake rubutu tukun.
Tayi zafi kenan Ashe ba dadi kuma ni karya kake kace ban,iya rubutu ba,Amma yabon kai jahilci ne
Wallahi na juma bantaba gani film Mai maana kaman kwanna tsasani
Dan Allah ku dinga barin shi maximum 1 hour. Wannan yayi tsawo da yawa
sauran episodes din 1hr zasu koma
hakane wlh Dan Adam baa iyamashie
Dan,adam maiuyar gane hali in anyisanyi yace anyisanyi in anyizafi yace anyizaf
Mungode sosai
Ina kira ga Arewa 24 dasu sayi film din #_yan zamani domin cigaba dashi.
Slm gsky wannan series din yayi wlh hakafa rayuwar take tfy sai day muce Allah y kyauta may God bless all producers & actors ameen
ميمي ٥٨٢
Agaskiya film yayi matukar kyaw,
Allah ya taimaka
slm arewa24 yaushe zamu dinga samun wannan shiri na
kwana casa in
tnx so much
Arewa24 Godiya maiyawa ga Dukkan masu hannu Awannan shiri, Munkalli Epsd1 wanda shimfidane, Abubuwa dayawa zasu faru Qunshe da saqonni irinsu cin Hanchi Qaranchin Adalchi ga wanda bashida kudi ko hanya, Hatta Amakaranta Hakan Ba'a tsiraba malamai da sune zasuyi gyara Amma dasu Ake lalata Al,umma saikuma yadda ba,a Daukan Rai da muhimmanchi Akan bakada Kudin shiga Asibiti saika Rasa rayuwanka, wanda kira ga Doctors ministry of health, Aikinku Aikine wanda kudi basa biyansa, Ajiye Ni Ma'aikacine ka kula da rayuwan wanda yake gabanka shine yakamata sbd daga lokacin da Doctors suka Dauka cewan su Ma'aikatane kawai toh Ansamu matsala, Aikine wanda dole sai Ansako tausayi da kishi Qauna da kulawa ta haqiqa, Da son taimakon wanda ke Gabanka, Dukda matsalan tafarone daga farkon farko Amma idan kuka Shimfida raayinku kuka kyamachi Son zuciyansu Dolene zaasamu sauqi saboda hannu Daya baya Tafawa sukadai bazasu iya zalinchin nanba Dole saida taimakon Al,umma donhaka muzama Ababan Tasiri a Alkhairi mudaina goyon bayan cutar kanmu da en uwanmu, Yar uwah da Aka dakatar da shirinta dakuma Laptop natah Domin kada ta nuna Abinda zaikawo chikass wa mulkinsu kada awayar dakan mutane susan Enchinsu da haqqinsu Toh idan ba hoto ai Akwai murya Akwai rubutu, Bana tunanin Damanta yaqare saidai Ta iyah takunta kawai, gameda malam jam'iyyan Alfawa, da Dukkan Alama Akwai niyya maikyau atare dashi saidai munci gaba dagani, sukuma dayan partyn dasuka Rasa Abin suka Amallam, Ance idan mutane suka rasa Aibu Ahalayyanka saisu dawo kan halittanka bayan bakaine kayi kankaba, Amma ga Duk mutum yakamata kada hakan yayi tasiri Akanshi domin fikra ilimi tunani, Manufa shine mutum kamanninsa hotone.
😭😭😭😭😭 Kasarmu Kasarmu Allah ya kawo mana dauki
Hajiya rabi ykk
Alhamdulillah
Hjy safara'u kwana dayawa
Tou
Wow muna godiya sosai
masha ALLAH may ALLAH increse your wisdom
It's very awesome, I love this movie
Masha allah
Thanks you arewa very much
Allah yasa mun fara a sa'a
Allah yakara basira
Wow na dadin wannan shiri daga maryam alhassan saudia
Once opn time xanyi concentrating akan hausa film..great job arewa24👍💯
Allah ya Kara basira
Muna godiya mudamuke saudiya
Hello
Masha Allah 💕😍😘🌹💋❤️💖♥️🤗😊👍☺️💕💕💕😍😍💋💋❤️💖💖
Very nice, these series is very interesting
ماشاء الله مسلسل جديد 😍😍
Masha Allah shiri ya kayatar matuka
Gasikiya najidin kwana cen munagodiya sosai arewa 24
Wowww😍😍😍😍😍
Yes’s am the first of kwana 99
Awesome 😍😍😍
masha allah wllh film yyikyau
مسلسل مره حلووه 😍❤
حلوة انت لانك معلقة بالعربي والمسلسل بالهوسا
Merci
Masha allah wannan aykin yayi keu sosai da sosai
Macha allah arewa 24
Wai dan allah wannan'sabon'dadinkowa'ne'kokuma
Mungode arewa 24 daganan saudiyya
Mun gode 😍😍😍👏
Yau na far kallo as from to day zan dasa insha allah
This exactly what is happening in our society, Allah Ya sawwaqe
Allah yakara basira 🙏