Salamu Alaikum, Malam Salih May Allah reward U abundantly for ur good work.... I jst want to share some advice with U, it shld be better if u can create a playlist for the various versions of malam's lecture and group them base on the topic of discussion. jxklh
Allah yayiwa malam gafara da iyayenmu ya kai haske kabarinsu da musulmai gabadaya.
Allah Yaqaramana Irinku Adonia
Allah yasaka da alkhairi yasa mlm yahuta
Allah ya jiqan malam da Rahama
Allah sarki malamina Allah ya haskaka kabarinsa
Allah ya jikan Malan da rahama,amine!
اللهم اغفر لعبدك هذا وارفع درجته في المهديين واخلفه في عقبه في الغا برين واغفر لنا وله يارب العالمين وافسح له في قبره ونور له فيه
ALLAH YAJIKAN SEIHKH MUHAMMAD AWAL ALBANI ZARIA
Allah ya jikan Mallam
Surely we have missed...Allah ya kai haske kabarinka sashin.
Jazakallahu khairan, May Allah grant them jannatul firdaus, Ameen.
نعم الله أكبر
ALLAH yagafartamaka yahaskaka kabarinka yasakaka a inuwan al"arshe AMIN
Allah ya jaddah rahama a gare ka 😢😢😢😢
Allah yama rahama ya malam
Allaahu Akbar Allaah yesakawa Bagwie Dashi Albani Zaria
Masha Allah; Ya gafur ya Rahim Allah ka kagafartawa Malam Zunubansa da kurakuransa ka Haskake kabarinsa ka sanya Aljanna ta zama Madawwamarsa
Jazakallahu khairan mallam salih
ما شاء الله عليك
May Allah bless those who fought in HIS course including albani
macha'allah allah jikan Malan allah yayi ma sa rahma amin.
Allah gafarta maka
Akwai repetitions from L. Ka duba ka cire wanda aka maimaita. Nagode
Hey guys can you please try to translate some of these lecture in English for non hausa speakers.
Salamu Alaikum, Malam Salih May Allah reward U abundantly for ur good work.... I jst want to share some advice with U, it shld be better if u can create a playlist for the various versions of malam's lecture and group them base on the topic of discussion. jxklh
W/Salam. Many thanks for your advice. Jazakallah khair.
❤
Missing n°26, 27, 28, 29
Rayuwa babu tabbas 😂😂😂