Wallahi qarya NA da video da hoto duk kamira guda take daukar su video ma yafi hatsari saboda shina nuna gaka cikin wata duniya shi annabi bai banbanta ku zaku banbanta sai dai allah shi ya fe muna kwai âĪ
Ammafa Wanda ake nufi wuddan da suwa an wanasran da ya uqa anyisu Kamar butun butumi ne shine gunki to duk hotan da akayi irin haka shine haramun. Bahoto irin fasfo ba wanda akeyi Kamar nayumbu ko gold sune akahana

Ma Shaa Allah... Allah ya bamu ikon kiyayewa Aameen
Gaskiya dr malami ne Allah ya sakama da alkhairi
Hmm hmm yakin yakinne.
Na lura wannan dan jaridan wawa ne waalahi
Muna tare da ke Dr Allah yakara girma Allah yakara rufa asiri Albarkar Annabi Muhammad Allah yakara Ilimi
munafahimtakuwa
Allah ya kyauta
Ni ba sai anga phone sannnan aga video
Hm
wanna mallam bin mmd dan tasha ne