Allah dai ya kyauta kawai , in ka dace ka dace kawai amma namiji komai zaka masa in mài neman mata bada fasawa zai ba , sai dai addu'a kawai, Ni naga wadda ta zama tamkar karuwa a wajen mijinta ba inda ta rage shi amma wallahi hakan bai hana shi ba
Aikin banza ma Kenan mijina yasha fada bazai Kara aure ba Har hira in suka zauna da abokan shi kowa nachewa mata nawa yake so Amma nawa mijin yache shi mace daya ta ishe shi Amma yanzu Yama yi auren Har Matan ta haihu sede in Allah Bai kaddara mishi ba ko baya so in Allah ya kaddara mishi wllhi se yayi kizuba ido kiyi kallo Sanda mijin naki ya tashi auren Allah ya kyau ta
Zancen banza ne wallahi. Mazan ai aure is a profit to them. They pay little and get more from Kayan daki, gara and more. So yea they change women frequently
Kin kyauta Allah yasa suji su gyara Ameen
Masha Allah ❤ munkaru sosai Allah yasaka da alkairi.
Allah dai ya kyauta kawai , in ka dace ka dace kawai amma namiji komai zaka masa in mài neman mata bada fasawa zai ba , sai dai addu'a kawai, Ni naga wadda ta zama tamkar karuwa a wajen mijinta ba inda ta rage shi amma wallahi hakan bai hana shi ba
magarki gaskiya ce sosai ❤❤
Aikin banza ma Kenan mijina yasha fada bazai Kara aure ba Har hira in suka zauna da abokan shi kowa nachewa mata nawa yake so Amma nawa mijin yache shi mace daya ta ishe shi Amma yanzu Yama yi auren Har Matan ta haihu sede in Allah Bai kaddara mishi ba ko baya so in Allah ya kaddara mishi wllhi se yayi kizuba ido kiyi kallo Sanda mijin naki ya tashi auren Allah ya kyau ta
Yar gwana b bansan meyasa mutane suke gani komai kamn dabarar sune
Rabu da ita watakila amarya ce ko auranta be dadeba
@@sakinadeeni4713 aiko Naga alama
Tanbaya anan harda uwarki bata iya Zaman Auré va kince matan haussa wa tambayace ...!
Yar ta shegia ba
😂😂😂😂😂😂
🤣🤣🤣 matsalar shaye shaye
Kin nuna kanki ......
Zancen banza ne wallahi. Mazan ai aure is a profit to them. They pay little and get more from Kayan daki, gara and more. So yea they change women frequently
Ke dena cewa matan Kano basu iya rike aure ba rainin hankali ne wannan
In de zaa kyautatawa mace ta maamala etc to zaa ga dai-dai
You said it all
❤❤❤
Ke yarinya ce bki San komai ba ai mazan ....boka ne kawaii...
she is smart. definitely not hausa tribe no offense