Kawai in zakutemakama mutum kutemashi basai kunsashi aikiba rabon motocin da kuke Don Allah kukeyi ko Dan aikin da kukesa mutane kukeyi ina jiran amsa dauda rarara
Ni har yau banji wani mawakin Hausa wanda Allah yayiwa fikira ta waka da iya zubar da baitoci kamar Rarara da Nura m inuwa ba.. Indai tsan tsar baiwa ce a bayyane kamar dasu aka haife su, woh angama 🔥🔥 Ina matuqar alfahari dasu ❤️ Gaisuwa daga India...
Malam sha aban sharada insha Allah Kano takace wlh wlh wlh tun yanxu ka Sami KURI, ATA daga m ameenu kuma nayi kyautar kuri,ata ne saboda ciyaman dauda kahutu rarara
dauda kayi wata waqua Wanda na Gaza samun ta Wanda kaké cewa amaryar bikin ki ko ran sunanki zana daukeki muje kasar wajé dan Allah kamin bayanin yada zan sameta ilove you rarara over
Allah ya kara basira daouda muma in niger muna yinka
Gaskiya oga daoda kahutu rarara Kai kaine dunoyar wakar siyasa
Allah ubangi ya taimake ka
Kuma Allah ya za6a muna mafi Al, khairi
Allah ubangiji yajikan mahifa
Ya kara basira
Da daukaka
Da Nisan kwana Alhaji dauda
Aiwaqa da ibadace su Dan kahutu damanyane wallahi Sai dai qaryace itawaqa kawai zaizabi,kudi ne yarupe gaskiya ne rarara
Allah yakara basira rarara kano sai sha'aban Nigeria sai TINUBU
Kawai in zakutemakama mutum kutemashi basai kunsashi aikiba rabon motocin da kuke Don Allah kukeyi ko Dan aikin da kukesa mutane kukeyi ina jiran amsa dauda rarara
Gsky ne Dauda hahutu rarara kayi mu sai kai ko gobe Alh dai ya taimaka Allah kuma ya karabasira inayinka Allah ya kara daraja da ilimi
Indai kidan siyasa ne! Hmm kawai a datse a nan🥰
Megida Dauda## Allah ya qara lafiya da basira 💗
Amma in Sha'aban sharada yagama shekara takwas 8 Rarara 2031ne zaikarba gwamman jahar Kano yadora daga inda aka tsayako tinda yanzu Rarara a Kano yazama Mai nada milki🥸🥸🥸
Toh wata sabuwa kuma
Allah ya zaba mana mafi alkhairi
Rarara jamiar waka allah yakara basira mudai gwamnan katsina dr dikko radda mukeso ayima waka
Anyi masa ai
Ni har yau banji wani mawakin Hausa wanda Allah yayiwa fikira ta waka da iya zubar da baitoci kamar Rarara da Nura m inuwa ba..
Indai tsan tsar baiwa ce a bayyane kamar dasu aka haife su, woh angama 🔥🔥
Ina matuqar alfahari dasu ❤️
Gaisuwa daga India...
baka sauraron shata ba aiba baza aiba
baka sauraron shata ba aiba baza aiba
Fadi Kakara Nima bangiba Kuma bangaba
Ina kabar Alan waka
Akwai classic
Waka Ta Siyasa Sai Rara Amshi Kuma Sai Fati Kawo.
😂😂😎
Wow this music make me happy 🎉😅
Allah yasa dai kada kazo ka yiwa Baban Gwari waka
Bamayi Allah yatsare kano sai Abba nigeria sai kwankwaso Inshallah
Malam sha aban sharada insha Allah Kano takace wlh wlh wlh tun yanxu ka Sami KURI, ATA daga m ameenu kuma nayi kyautar kuri,ata ne saboda ciyaman dauda kahutu rarara
Wow😍 Allah ya bara basira babban mawakin siyasa
MALAM SHA ABAN RABI U BAKO ALLAH YASHIGA LAMARIN YABAKU GWAMNAN KANO DA IKONSA MASHA ALLAH RARARA DUNIYA
Incha allah malam chaaban chi zai tchi zaben nan
Matsalar dai wannan lokachin bai hau hanya mai bullewaba
Gaskiya Waka tayi dadi
Djagaba dai rarara mou kan mou ke so Sosa wly mai gida 13×13
Allah yaqara basira jami'ar waqa, nima inaso ayi mini waqa, amma nasan banida kudin da zan biya.
😀😀😀
Bana gajiya da jin wannan wakar. A wannan lokacin na siyasar 2023 babu wata waka da ta kai wannan dadi
Allah yatemaka sha Aban
Allah daï yabiya maïgida rara
👍🇳🇬 Allah ya Kara basira
0000000
kowa yabi Sha,aban sharada in sha allahu
Muna bibiyar wakokinka daga Rivers State best of
Watakan rarara bakayin apc akano kenan
Masha Allah gaskiya wannan Waka tayi
Masha Allah, 💯 munayi
dauda kayi wata waqua Wanda na Gaza samun ta Wanda kaké cewa amaryar bikin ki ko ran sunanki zana daukeki muje kasar wajé dan Allah kamin bayanin yada zan sameta ilove you rarara over
Ina da ita idan kanasu
@@abouadamou7345 to ka fadamin ya za ay ka na samé ta ko ka turamin nayi neman ta sosai ban samé ta ba
@@abouadamou7345 please nima inaso dan Allah
@@halirousalir7816 ok kaban lambar ka ta wahassap sai intura ma
inada ita a computer ta
1st comment
Maulud Bunza Kebbi 1st
Malam dan malam
WLH RARARA BAKA KYAUTA BAH WLH kuma ka kamo hanyar dusashe tauraruwarka wlh BAKAYIWA GANDUJE ADALCI BAH WLH
Daya tilo #Rarara
Allah ya kara lpia Baba Rarara
Allah yayarda
YA ALLAH YA KARA BASIRA MAI GIDANA DA DAUKAKA
Ahe de ayi dakai
I love sha,aban
MASHA ALLAH RARA DAN KAHUTU
Zakariyya zakin. Waka
Sai mai gida
Gaskiya ne inayinka oga Allah yabiya 👍👍💪💪
Allah ya taimaka
Sai godiya Muna hade
Allah ya idda nufi Dan karamin sauro
Allah ya biya bukata
Allah yakara basira
Allah Kara basira charman
Allah ya bashi Nasara
To Allah taimaka
Mashalla
alhmdllh
Maganar waka fa gaskiya akwaita sai dai butulci
Masha Allah alhamdulilah amin ameen ameen ameen ameen ameen ameen ameen ameen
Allah yayarda amin
Yan downloading na Abuja na yaba kokarin ka me gida, Allah y Kara daukaka
Merci
Dakyau rarara
Hegiya duniya 😂
Allah ya bada sa a
Bamayi
Dakyau chairman
C'est bon
Ehmn👌👌👌👌🙌
Adam sani
Allah yabamu sa 'a
Sha,aban
Allah yasa albarka
Ok
Dakyau
❤
Allah yatallafa albarkacin annabi s
a w
Wato Rarara ya yarda cewa Kano ta bace
Bama yi
KAZAMA LABARI DAMA BADAGASKEBANE
Girma girma ne 💪💪💪💪
Yaiy
Wlh kano sai Abba gida gida
Harakane
Saimaigida
Nice
Rarara kafisu
Gobe ta Allah ce
Very fantastic music 🎶
Mƙhu
Reqonses
⁰⁰❤@@KegemaDore
good
Munagoyon baya
Masha Allah 😍😍😍
Dan karamin sauro
Insha Allah kuma muma zamiyi challenge na wakar nan
Coooooolle
Salm
slm
Munayi
Kaiwai Kana APC Ko ADP
Masha Allah my sweet