Allah ya bashi lfy.. Maganan gaskiya da an nema masa taimakon samun lfy da za a zo ana ya da shi a social dan nishadi... Wannan ba kyau wlh... Ayi hakuri a dena... Allahumma yashfika
Muna Fatan Allah Yabashi Lafiya Ammada Sunyi Hakuri Hakna Ma Bai Wuce Nishadi Ba Kuma In Sha Allahu Ahakan Zaikasance Akusa Da Jama'a Fiyeda Yadda Idan Kika Killaceshi Agida Zaikara Sakwar Kwacewa Amma Ahakan Yana Kara Samun Gata Fiyeda Idan Da Agidan Yake Tabbas
Kowa da irin jarabtar da allah yayimashi ahaka tashi taxo xaisamu sauki insha,allahu aa xamuringa yimasa da sauran Wanda allah ya jarabsu da makamancin haka
Gaskiya Tinibu yakamata ya dauki Mataki da gaggawa saidai matsalan shattima ke jin Hausa kuma yanason kallonka Shima. To Allah yabaka lafiya brother karike bakinka dakyau karkayi dariya kaima.
Tabbass inajin damuwar abuda akemai Allah ybaka lfy my brother ybamu lfy medorewa Allah sarki Kawai kallon Dan uwanshi yakeyi in sha Allah Zaka warke Allah yaɗaukaka Dala radio 📻 tabbass Yau anbirgeni jumma a Mubarak DG Yar uwah Khala shalele Makkah
gaskiya ne allah yabashi lafiya gaskiya babu dadi wlh kowaye in dan uwansane bazai jidadi ba so jama a please adaina yayata vidio nasa please anyi raha sai adakata ❤
A gaskiya najidadin wannan takin dazaku dauka Amma wannan ai Rashin Adalci ne duk Wanda akayiwa Dan uwansa haka bazai ji Dadi ba Allah Ina Mai Masa adu'arar Allah ya bashi lafiya
Muna rokon Allah ya dawo 😊ma Rufa'i da daidaituwar hankalinsa ya kara mana lafiya baki daya amin.
Allah ya bashi lfy..
Maganan gaskiya da an nema masa taimakon samun lfy da za a zo ana ya da shi a social dan nishadi... Wannan ba kyau wlh... Ayi hakuri a dena... Allahumma yashfika
Shawarata GA 'Yan uwan RUFAI, su yi sulhu su yafe musu ta yiwu sanadiyar bidiyohin a samu ma su taimakawa wajen jinyarsa. Amma su dakatar haka.
Allah ubangiji yabashi lafiya Don Alfarmar sayyadini rasulillah🤲
Muna Fatan Allah Yabashi Lafiya Ammada Sunyi Hakuri Hakna Ma Bai Wuce Nishadi Ba Kuma In Sha Allahu Ahakan Zaikasance Akusa Da Jama'a Fiyeda Yadda Idan Kika Killaceshi Agida Zaikara Sakwar Kwacewa Amma Ahakan Yana Kara Samun Gata Fiyeda Idan Da Agidan Yake Tabbas
Allah sarki… Ubangiji Allah ya bashi lfya ya yaye mishi da dukkan yan uwan mu musulmai🤲🏻😢
Ubangiji allah yabashi lfy gaskiya mutane basakyautawa wlh ubangiji allah duk Wanda yakara takuramashi allah ya jarabceshi Shima
Allah Sarki, Ubangiji Allah yabashi Lafiya Yakuma Sa Kaffarace
Gskya nima banajin dadin irin yanda akema masu irin wannan lalurar wlhy Allah shiyaye masa 😢
Gaskiya ne Allah yasa mudace Allah yabashi lafiya
Allah ubangiji yabaka lpy rufa'i....very heart touching wlhy😢😢😢
Kowa da irin jarabtar da allah yayimashi ahaka tashi taxo xaisamu sauki insha,allahu aa xamuringa yimasa da sauran Wanda allah ya jarabsu da makamancin haka
Allah sarki rayuwa kenan
Allah sarki ubangiji ALLAH yabashi lafiya
Allah ubangiji yabashi lfy
Allah sarki rayuwa kenan Allah yabaka lafiya Ahmad Rufa'i😢
Gaskiya Tinibu yakamata ya dauki Mataki da gaggawa saidai matsalan shattima ke jin Hausa kuma yanason kallonka Shima.
To Allah yabaka lafiya brother karike bakinka dakyau karkayi dariya kaima.
Allah sarki Allah ubangiji ya bashi lfy d dukkannin marasa lfy aduk inda suke
Allah ya bashi lapiya abin tausai
Don Allah ku temaka ku wuce dashi dawanau mana haba
Ance ana amsomasa mgani ko bkijiba
Tabbass inajin damuwar abuda akemai Allah ybaka lfy my brother ybamu lfy medorewa Allah sarki Kawai kallon Dan uwanshi yakeyi in sha Allah Zaka warke Allah yaɗaukaka Dala radio 📻 tabbass Yau anbirgeni jumma a Mubarak DG Yar uwah Khala shalele Makkah
A͟l͟l͟a͟h͟ y͟a͟b͟a͟m͟u͟ l͟f͟y͟ b͟a͟k͟i͟ d͟a͟y͟a͟❤
Ni kam tun ganin farko ni ce wannan kam bame lafiya baneba allah s.w.t ya bashi lafiya
gaskiya ne
allah yabashi lafiya
gaskiya babu dadi wlh kowaye in dan uwansane bazai jidadi ba
so jama a please adaina yayata vidio nasa please anyi raha sai adakata ❤
Allah sarki Allah ya bashi Lpy Allah yasa kaffara ne 😢😢😢😢
ALLAH YA BASHI LAFIYA ALFARMAR MA'AIKI SALLALLAHU ALAIHI WASALAM
Sallallahu Alaihi Wasallam
Allahumma Aameen
Sallallahu alaihi Wasallam
Allah sarki wallahi abin tausayi Allah ya bashi lafiya 😢
A gaskiya najidadin wannan takin dazaku dauka Amma wannan ai Rashin Adalci ne duk Wanda akayiwa Dan uwansa haka bazai ji Dadi ba Allah Ina Mai Masa adu'arar Allah ya bashi lafiya
Allah sarki ubangiji Allah yabashi lfy wllh yabani tausayi kuma wllh dagani ýan uwansa suna kuladashi sosai
Allah sarki....Ashe Dai Baya cikin hayyacinsa
Allah taala ya bashi lfy ,Kuma Dan Allah mutane muji tsoran Allah mu daina yada vedio dinsa
Allahu Akbar
Allah bashi lapiya
Gaskiya kudaina cewa bakuji dadi ba saboda sanadiyyar wannan video da mutane kemai zai samu wa'inda zasu dauki nauyin su
Wawaye kawai babu abinda kuke masa amma kunga za’ataimaka masa kunzo kuna kumfar baki dazai cigaba da wannan comedyn dakudi zaiyi sharp sharp
Allah Sarki Allah yaba shi lfy
Allah sarki. Allah ya bash lfy
Allha yabachi lfy Rayuwa kenan
Allah yakawo sauki
Allah yabashi lafiya Amin
Allah ya sauka muna
Allah sarkii to jamma.a don Allah yakamata adenayimasa
Allah bachi lfy 😢😢
Brilliant brother
Gaskiane abin babu dadi kokadan
Allah Bashi Lapiya ameen.
Wannan yaudara ne rufai baya tare da dan uwansa kowanne daban alayi masa video
Allah ya bashi lpy amiin
Allah sarki, Allah ya baka lafiya don Annabi.🤲🕋
Subhanallah anbira ba adawoba
Tinubin Nan Dai bazai fita daga bakinsa ba
Allah bashi lpy
😂😂
Allah yanashi lpy 😢
Allah ya bash lfa 😢😢
Allah yabahi lfy😢
اللهم يشفيه ويشفي جميع مرضى المسلمين يارب العالمين
Ayya Allah ya baka lfy
Allha yabasi lafiya
Allah sarki,allah yabashi lafiya,
Wlh gsky ne ba Mai son amayar da nashi abin zolaya da dariya Allah dai ya bashu😢lfy
Sosai kam 'yar uwa
Nikaina abun banjin dadinsa wallahi kana Gani kasan lalura ce😭
Allah ya bashi kariya da lafiya 🤲
Allah yabaka lafiya rufai
Allah sarki alh rufa'i Allah ya qara lafiya
Ikon Allah sai kallo
Wannan hular ma bawa ale rufai aka Yi batayi kama da nashi ba
Allah ya baka lafiya
Allah yabashi lfy
Bashir a gurinka zakasa yaita zama
Ya Arrahaman kabashi Lafiya 😢
😭😭😭😭😭😭😭😭 Allah yabada lafiya
Allah ya baka lfy rufai
Allah sarki A.bun dariya A.bun tausayi😂😂😂😂
The way Rufa'i is looking at his brother enhhhh.
Dala fm joint it
Alamu sun nuna kmr qarya yke kenan😅
@@zainabaminu1960 yeah like, this guy is speaking for himself
@@aminumuhammad5840 😀😀
Allah Ya bashi lafiya.
He likes calling Tinubu.
Allah yabashi lafiya
Amma fa yadda ya kallon ka akwai magana🙄
Yadda rufa’i yake kallon dan uwan sa
Aameeeeeen Aameeeeeen ❤️
Wayyo Allah
Yanda Rufai yake kallonka Kamar bayason bayanan kan nan fa Amma dukda haka dai yazama celebrity.
masha Allah done
Amma video dinnan ba hade suke da juna ba hadawa akayi?
Kaekau kanka naja
Allah sarki
Yayi
Wannan video din edit ne is not real kuji tsoran Allah 🤔
Amiin summa Amin
😭😭😭😭😭😭
Hahahahhahahahhaha Nan ma Tunibu ya siyar ma 😂😂 Allah ya ba wa Billgate lafiya
Abun mamaki anan din ma fadi yake sunyi waya da Tinubu 😂
🤲🏻🤲🏻🤲🏻
Amin
😢😢😢😢
Allah ya bashi lfy
Allah sarki
Allah ya bashi lafia
Ikon Allah sai kallo
Allah ya baka lafiya
😢😢😢😢
Allah yabashi lpy
Allah ya bashi lafiya
Allah sarki
😭😭😭
Allah yabashi lafiya
Allah ya bashi lafiya
Allah ya bashi lafiya
Allah ya bashi lafiya