yanzu_yanzu: Bello Turji ya saki sabon Vedio, ya magantu kan kashé Halilu Sububu uban Gidansa

แชร์
ฝัง

ความคิดเห็น • 80

  • @rahamataliyu7209
    @rahamataliyu7209 2 หลายเดือนก่อน +1

    Hmm shafaffe Allah yatonamuku asiri

  • @muhammadsaminuayagi4880
    @muhammadsaminuayagi4880 2 หลายเดือนก่อน

    Insha Allahu kai da ire-irenku sai kun yi mutuwar wulakanci.

  • @SurajYusuf-v9j
    @SurajYusuf-v9j 2 หลายเดือนก่อน

    Banza jahili munafuki mara Imani banza, Allah ya wulakanta da Kai da Masu daurama gindi 🙏

  • @storyoflifetv4311
    @storyoflifetv4311 2 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya tsirne maka albarka Allah bazai dauki nauyin dan ta adda bah

  • @gaskiyadacigareta8767
    @gaskiyadacigareta8767 2 หลายเดือนก่อน +6

    Munafuqi iyayen gidanka sune suka turoka kazo ka wankesu daga zargi to ai Allah Yafi qarfinku. inshaAllah jinin rayukan bayin Allah dakuma mata dakukayima fyade bazai taba barinku kuzauna lafiyaba. inshaAllah daku da iyayen gidan naku qarshenku takusa da izinin Allah.

  • @zubaidahsalihu6211
    @zubaidahsalihu6211 2 หลายเดือนก่อน

    Allah ya tona muku asiri kuda magoya bayanku albarkaci fiyayyen halitta sallahu ailaihi wasallam

  • @nazifiabdullahitaiganazifi7264
    @nazifiabdullahitaiganazifi7264 2 หลายเดือนก่อน

    Insha Allahu wanan shine video dinka na karshe Allah ya tarwatsaku daku da wanda yake goyan bayanku

  • @armayaulawal6656
    @armayaulawal6656 2 หลายเดือนก่อน

    Yan ta'addane a ke kashewa ba fulaniba, Allah ya Yi mana maganinku. Ameen.

  • @OumarIdi-ig4nf
    @OumarIdi-ig4nf 2 หลายเดือนก่อน

    Kunkashe Al'oumma dabasanhawa batasansawkaba insha Allah yadda kukayiwa Yan uwamu musulimin kuma nakunatafe daganane duniya har kiyama

  • @TijjaniGraba
    @TijjaniGraba 2 หลายเดือนก่อน

    Allah ya isah

  • @danbariki2181
    @danbariki2181 2 หลายเดือนก่อน

    Allah shiryar da ku 😢

  • @AlkanaweeyTV
    @AlkanaweeyTV 2 หลายเดือนก่อน +1

    Kode ni kade naji yace yan bakin ciki kuji karfin hali awajan Bello turji 😂

  • @Adamusman-xl6fi
    @Adamusman-xl6fi 2 หลายเดือนก่อน

    Jahilah kasata Nigeria 🇳🇬🇳🇬

  • @AREWAMINERSC
    @AREWAMINERSC 2 หลายเดือนก่อน +2

    Wawa bakune ku ke kashai fulani bah duk babu wayanda suke kashe Fulani kamar ku

  • @Mamanusi-d3g
    @Mamanusi-d3g 2 หลายเดือนก่อน

    Allah yasa kayi bidiyon karshe

  • @nasiruibrahim2357
    @nasiruibrahim2357 2 หลายเดือนก่อน +1

    Mahaukacin banza

  • @AbbasSharifGidantaro
    @AbbasSharifGidantaro 2 หลายเดือนก่อน +4

    Tap 🤔🤔🤔 waishi haryanzu ba agano wanda ke ɗinka masu kayan sojojin ba kamar yadda aka gano wanda ya ɗinka tutar rasha

  • @AmosEric-l5c
    @AmosEric-l5c 2 หลายเดือนก่อน +1

    Wallahi bakada tsaro wurin Allah

  • @SaubanRidwan-rm5fe
    @SaubanRidwan-rm5fe 2 หลายเดือนก่อน

    allah yasa akamaka Dan banza

  • @storyoflifetv4311
    @storyoflifetv4311 2 หลายเดือนก่อน +2

    Allah ya tsine maka albarka Allah ya wulakantaka

  • @jamboumar1738
    @jamboumar1738 2 หลายเดือนก่อน

    Allah Ya tozartaku, jahilanbanza da wofi.

  • @tijjaniidris4201
    @tijjaniidris4201 2 หลายเดือนก่อน

    Dan shegiya wawa

  • @hashimusani3755
    @hashimusani3755 2 หลายเดือนก่อน +4

    Shure-shure baya hana mutuwa insha'Allahu wannan inafatan ya zama videon ka nakarshe,kuma wannan yanuna cewa katsorata.

  • @souleymaneamadou5278
    @souleymaneamadou5278 2 หลายเดือนก่อน

    Bello turji ya kuma makaho

  • @ShehuAdamu-ys4rv
    @ShehuAdamu-ys4rv 2 หลายเดือนก่อน

    Hmmm ai baka fi karfin Allah bah koh. ???kuma wlh kai mace nih wlh duk name je baya buya 🙂🙂

  • @UmarF.GarbaRijau
    @UmarF.GarbaRijau 2 หลายเดือนก่อน

    Allah yaqara lafiya malam Bello turji

  • @RoufaiEzango
    @RoufaiEzango 2 หลายเดือนก่อน

    Allah sarki Nigeria kenan

  • @qskabirumusatahir8606
    @qskabirumusatahir8606 2 หลายเดือนก่อน +1

    Jaaki kawai. Yaushe ne 30 ga watan October din?

  • @habibudalhatu1614
    @habibudalhatu1614 2 หลายเดือนก่อน

    Allah Yatsine Maka Kai ba musulmi bane

  • @HussainAbubakar-yh3gc
    @HussainAbubakar-yh3gc 2 หลายเดือนก่อน

    Masugidanka sunturoka kawankesu kenan munsan komai 😂😂😂😂😂

  • @abubakarsuleimanmagami6516
    @abubakarsuleimanmagami6516 2 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂😂😂😂ikon Allah🤭🤔

  • @SaminuIshaka
    @SaminuIshaka 2 หลายเดือนก่อน

    Wae dan ci da addini 😂😂 Allah ya kawo muna qarshen ku 'yan ta adda😢

  • @Frdoes
    @Frdoes 2 หลายเดือนก่อน +1

    Allah muntuba ni abinda yakebani mamaki wai Dan Allah maiyasa akebarinsu suke wan nan,magan ganin,sai kaga talakka yafadi gaskiya ankamu talakka towai wayar taso so Yan ta addan,nan wayar taso ba irin tamutane bace Kuma layinsu ba irin namutane bane ba Koko wllh wadanda kuke Saka wadan nan mutanan Hana bayin Allah zaman lfy karku manta Allah yanan nan,madakata za ai hisabi hazbinallahu Wani imal wakal akan duk Wani azzalimi munkai kukanmu mutalakkawan Nijeriya zakuyi bayani zwkuce kaicsnku

  • @AhmedSaleh-i7n
    @AhmedSaleh-i7n 2 หลายเดือนก่อน

    October ko September Turji

  • @husnabashir5766
    @husnabashir5766 2 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yasa wannan shine videonka na karshe a rayuwarka 😢

  • @ummausmankunyauuk1179
    @ummausmankunyauuk1179 2 หลายเดือนก่อน +1

    Ikon Allah nigeriarmu kenan gidan kuwa😜😜😜😜

  • @KhadijaMukhtar-w2x
    @KhadijaMukhtar-w2x 2 หลายเดือนก่อน

    Allah ya sa wannan shine video n ka na karshe

    • @rabiuidris346
      @rabiuidris346 2 หลายเดือนก่อน

      In sha Allah

    • @rabiuidris346
      @rabiuidris346 2 หลายเดือนก่อน

      In sha Allah

  • @ismailyusufismail1675
    @ismailyusufismail1675 2 หลายเดือนก่อน

    Kaji tsinanne

  • @SadeeqHasheem
    @SadeeqHasheem 2 หลายเดือนก่อน

    Yace "assalamu alaikum yan uwana musulmai"
    Nidai musulmina amman dai kaiba da dan uwana bane😢

  • @UmarMuawiyya
    @UmarMuawiyya 2 หลายเดือนก่อน

    Muba yan uwanka bane

  • @Zellboi
    @Zellboi 2 หลายเดือนก่อน

    Shege dan iska

  • @NazifiMusaggr
    @NazifiMusaggr 2 หลายเดือนก่อน

    Allah yakawo Mana mafuta

  • @SulaimanIbrahim-uh9ul
    @SulaimanIbrahim-uh9ul 2 หลายเดือนก่อน

    Zakaci uwarka

  • @sadamyahaya-ty2pe
    @sadamyahaya-ty2pe 2 หลายเดือนก่อน +1

    tsinanne wai 30th October jahilin banza bagidaje

  • @abdulzahradeen9176
    @abdulzahradeen9176 2 หลายเดือนก่อน

    Yan uwanka karnikan wuta .kana zakabi yan uwanka a mutuwar wulakanci

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx 2 หลายเดือนก่อน +1

    Kaji jahilin banxa da hofi matsoraci kai da kagudu dan iska shege in allah ya yarda sai anmaka kisan kare kuma wllh wuta xaka shiga dan shegiya

  • @IsahSalehIsah
    @IsahSalehIsah 2 หลายเดือนก่อน

    Dakikin banza wawa Dolo jaki 30 September ba October bah, Koda yake abinka da Ba aje aji bah,

  • @AbdulrazakMuhammadotaki-d2b
    @AbdulrazakMuhammadotaki-d2b 2 หลายเดือนก่อน

    Uwaka

  • @evrastiong1223
    @evrastiong1223 2 หลายเดือนก่อน

    kaji talatin ga watan October mai makon September

  • @shafiuabubakarflair5314
    @shafiuabubakarflair5314 2 หลายเดือนก่อน

    Wai a ina aka samo videon?

  • @alhajibaba7228
    @alhajibaba7228 2 หลายเดือนก่อน +2

    Jahilin banza 30th September ne shege wawa banza ba October 😂😂😂

    • @jibrinkanta472
      @jibrinkanta472 2 หลายเดือนก่อน

      Ai wawane😂😂😂

  • @ZaidouHaruna
    @ZaidouHaruna 2 หลายเดือนก่อน

    😂😂mata

  • @abdurrahmanabdulkadir1624
    @abdurrahmanabdulkadir1624 2 หลายเดือนก่อน

    Mu ba yan uwan masu kashe mutane bane

  • @L.oGalmi
    @L.oGalmi 2 หลายเดือนก่อน

    Dan iska

  • @ahmednuhu1466
    @ahmednuhu1466 2 หลายเดือนก่อน

    wai sulhu yake NEMA ah aka

  • @ibrahimaliyu6513
    @ibrahimaliyu6513 2 หลายเดือนก่อน

    Karshen ka yakusa

  • @Shamsuddenbello-o1h
    @Shamsuddenbello-o1h 2 หลายเดือนก่อน

    Waye musulmin Halilu shine musulmin?

  • @SadeeqHasheem
    @SadeeqHasheem 2 หลายเดือนก่อน

    Yafara tsorata😂

  • @evrastiong1223
    @evrastiong1223 2 หลายเดือนก่อน

    sakarai September instead of October

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 2 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂😂

  • @JamilaSaid-i7p
    @JamilaSaid-i7p 2 หลายเดือนก่อน

    ومن قتل مؤمن متعمدا .....إلي أخر آية
    amma wai ana maganar musulmi to allah y kaimu lahirar

  • @gaskiyadacigareta8767
    @gaskiyadacigareta8767 2 หลายเดือนก่อน

    Kunce ana kashe iyan uwanku. To aiku ba fansar iyan uwanku kukeyiba face fashi damakami dakuma fyade ga matan mutane dakuma sace mutane domin kudin fansa. Allah Yabaku ikon tuba tunkafin malakul maut yazo ya fauce rayukanku zuwa jahannama

  • @shuaibuabdullahi3428
    @shuaibuabdullahi3428 2 หลายเดือนก่อน

    Turji ba a trakindinsa why?

  • @auwaluibrahimhusaini2796
    @auwaluibrahimhusaini2796 2 หลายเดือนก่อน

    Saura Kai se kaci uwarka kaima Dan ubanka

  • @JibirinaAboubacar
    @JibirinaAboubacar 2 หลายเดือนก่อน +1

    😂😂😂😂😂😂

  • @Hami-kb8kq
    @Hami-kb8kq 2 หลายเดือนก่อน

    Moutoua da lokaci ne kajira lokaci day kaway

  • @muhammadsani1930
    @muhammadsani1930 2 หลายเดือนก่อน

    A lallai kam 30th OCT😂

    • @souleymaneamadou5278
      @souleymaneamadou5278 2 หลายเดือนก่อน

      Shi kullu octobre ne Watan turji
      Kaji jahili 😂😂😂😂

  • @umarayuba327
    @umarayuba327 2 หลายเดือนก่อน

    Shege ka kusa mutuwa Dan uwarka wawa kafiri arne mazinaci fasiqi me cin matan aure kashe al umma during uwarka uwarkama taci uwarta

  • @smartsmile3935
    @smartsmile3935 2 หลายเดือนก่อน

    Jahili dan Iska...kaji matsiyaci.

  • @slimkid0225
    @slimkid0225 2 หลายเดือนก่อน

    Wannan munafucci ne wlh dan me tashar addini zata ke yada irin wannan videon.

  • @zubaidahsalihu6211
    @zubaidahsalihu6211 2 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya tona muku asiri kuda magoya bayanku albarkaci fiyayyen halitta sallahu ailaihi wasallam

  • @shafaumar7421
    @shafaumar7421 2 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂😂😂😂