shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai natarayyar Rt Hon Alhassan Ado Doguwa

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 27 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 4

  • @africanindustries3708
    @africanindustries3708 2 ปีที่แล้ว

    Subhanallah! Babu ma'ana babu manufa, se dai ihu da banbadanchi

    • @aasufitv7871
      @aasufitv7871  2 ปีที่แล้ว

      Haka kuka koyamana

    • @africanindustries3708
      @africanindustries3708 2 ปีที่แล้ว

      @@aasufitv7871 Gayamana manufofin sa akan ilimi. Universities sun kara kudin makaranta ,menene manufar sa akai idan ya koma majalisa? Menene manufarsa akan gona da tsadar taki? Menene manufarsa akan sarrafa amfanin gona da samar da rubun adana su domin gudun lalacewa. Ya samu jahilan kwauye yana raina musu hankali. Menene alakar su da Gogo,Ganduje, Gawuna kokuma Tinubu yana san sa ko baya san sa? Menene manufofin sa kan lafiyar mutane idan ya koma majalisa? Menene abubuwan da ya yiwa mutanan wajan a shekarun da ya kaushe a majalisa? Ya dena rainawa mutane wayo, Dan rainin hankali kawai, kowama ya iya zare ido, idan ma kokawa ce za a yi se mun fishi kuzari balle kuma zare ido wanda ko jariri ze iya yi

    • @aasufitv7871
      @aasufitv7871  ปีที่แล้ว

      Kai kaga haka