Assalamu alaikum warahmahnatullah wabarakatuhu.... Akwai wani group da aka bude a telegram platform mai suna karatuttunkan Dr Idris Abdul Aziz Bauchi. Masha Allah kullum ana samun sababbin shiga amma ba'a sa karatu admi ya duba al'amarin
@IssiakouAhmadou ni ban zageciba Amma sun yaudaremu sungi sufadamana gaskiya wai larurace bin demukoradiya hhhh wai dama shirka zaiya zama larura Amma dai Kuna Jin soron mutuwako hhhh zaku mutu zamu mutu Sai muhadu agaban Allah
Aslm malan gaskiya naji dadin wannan hudubar tayau wallahi malan maganganunka gaskiya ne bahaushe bayada kishin kansa wallahi ni dan Nijar ne amma wallahi bana jin dadi abinda kefaruwa a Najeriya muma a nan Nijar munada wannan matsalar
Don ba ku san waye Trump ba shi yasa. Dukanku ku manta da Trump ya zama shugaban kasar, matakin farko da ya dauka shi ne Muslim Ban. Da kun san yadda Trump ya ke bayyana wa Musulmi da Musulunci kiyayya da kun sake tunani, kun dubi bangaren larura. Ni yanzu haka ina US kuma malamai na ta Muhawara, suna ta bayar da fatawa mabambanta. Ku taya mu kawai da addu’a, Allah Ya zabi mafi alheri.
Malam ya ce yakin Israel a Gaza yakin Musulmai ta ke yi. Yau she ne addinin Christian ya za ma Muslunci ? Ban taba jin wannan maganar ba. Ko malam ba ya karatu ne? Title: "Christ in the Rubble": Palestinian Pastor Delivers Powerful Christmas Sermon from Bethlehem. Duration: 17:02 Channel: Democracy Now! @DemocracyNow. Title: Christ under the Rubble. Lutheran Christmas Church Bethlehem. Duration: 17:44 Channel: hastings & district palestine solidarity campaign@hastingspalestinesolidarity
@@IbrahimIsah-f6d Kai Jahiline mumma uziri Illiterate. Baka iya karatu ba. Ya ka ma ta ka koyi karatu ba surutu ba. In ba jahilci ba ya za ka ce baka san akwai coci a GAZA ba? Har kace duk mutanen GAZA Musulmi ne.
Masha Allah Tabarakallah Dr❤❤❤❤❤
Allah ya kara lfy Dr.❤
Masha Allah
Allah Ubangiji Yakareka Da Kariyansa Ameen 🤲🏽
Idirisu Kaikadai Gayya Karabama Kowa Aiki 👌
Jazakumullahu bikhair ya shek
57:46 Aminu Kano 😢😢 Akan Shashancin Bahaushe 😢😢😢😢😢
Masha Allah
Allah yabia Dr Idris dutsen ilimi ❤❤❤❤❤
Hafizahullahu ya sheikh❤❤❤
Allah ya gafartawa imam dr Idris abdulaziz badan ya mutu ba
Ai Arewa Akwai wanda Yai aiki Shine Marigayi Yaradua
❤❤❤❤❤
Allah ya karama lfy
Allah Ya saka da alkairi
Allah ya saka da alkhairi ya kara lafiya
Allah yasaka da alkhairi mlm
Allah shi biya ka dr
allAh yasaka da alkhairi malam
33:26 Bank of the North 😢😢
42:57 Ɗan Bilki Kwamanda 😂😂😂
Allah ya tsawaita rayuwarka da alheri
Assalamu alaikum warahmahnatullah wabarakatuhu.... Akwai wani group da aka bude a telegram platform mai suna karatuttunkan Dr Idris Abdul Aziz Bauchi. Masha Allah kullum ana samun sababbin shiga amma ba'a sa karatu admi ya duba al'amarin
السلام عليكم ماشاء الله ميه ميه ياشيخ ادريس بؤشية ميه ميه ياشيخ ادريس بؤشية ميه
Malam akwai na uku, Jill Stein.
😮😮😮
Ai Kam zakucigaba cin ubanku tunda kunbi demukoradiya Kar nokan yahudawa malaman banza Allah ya isarmu Kuna goyunbayan inkahurci 😢😢😢😢😢
Littafin ka dey kake rubutawa .ranar karanta ta Na zuwa.kowa ya izge charri to ya zargi kanchi. Chi gaba da zage zage
@IssiakouAhmadou ni ban zageciba Amma sun yaudaremu sungi sufadamana gaskiya wai larurace bin demukoradiya hhhh wai dama shirka zaiya zama larura Amma dai Kuna Jin soron mutuwako hhhh zaku mutu zamu mutu Sai muhadu agaban Allah
@IssiakouAhmadou mumungane demukoradiya ba larura bace shirka ce duk Wanda yai shirka yajira sakamuko
Dukkannin mu ba son democratia mu ke so ba .amma menene mafita idan bayi chi a yanayin da muka tsinti kawunan mu a yaw
@@IssiakouAhmadou
Mu ɗau makami mu yaƙi Gomnatin Ɗagutu na Demokradiyyar
Aslm malan gaskiya naji dadin wannan hudubar tayau wallahi malan maganganunka gaskiya ne bahaushe bayada kishin kansa wallahi ni dan Nijar ne amma wallahi bana jin dadi abinda kefaruwa a Najeriya muma a nan Nijar munada wannan matsalar
Akwai Bahaushe da ya taɓa shugabantar Nijar?
A fara kallo daga nan 2:40 Secularism
Don ba ku san waye Trump ba shi yasa. Dukanku ku manta da Trump ya zama shugaban kasar, matakin farko da ya dauka shi ne Muslim Ban. Da kun san yadda Trump ya ke bayyana wa Musulmi da Musulunci kiyayya da kun sake tunani, kun dubi bangaren larura. Ni yanzu haka ina US kuma malamai na ta Muhawara, suna ta bayar da fatawa mabambanta. Ku taya mu kawai da addu’a, Allah Ya zabi mafi alheri.
Malam ya ce yakin Israel a Gaza yakin Musulmai ta ke yi. Yau she ne addinin Christian ya za ma Muslunci ? Ban taba jin wannan maganar ba. Ko malam ba ya karatu ne?
Title: "Christ in the Rubble": Palestinian Pastor Delivers Powerful Christmas Sermon from Bethlehem.
Duration: 17:02
Channel: Democracy Now! @DemocracyNow.
Title: Christ under the Rubble. Lutheran Christmas Church Bethlehem.
Duration: 17:44
Channel: hastings & district palestine solidarity campaign@hastingspalestinesolidarity
Kai Jahiline mumma uziri
@@IbrahimIsah-f6d Kai Jahiline mumma uziri
Illiterate. Baka iya karatu ba.
Ya ka ma ta ka koyi karatu ba surutu ba.
In ba jahilci ba ya za ka ce baka san akwai coci a GAZA ba? Har kace duk mutanen GAZA Musulmi ne.
Masha Allah