WANI GARI, 67. Labarin mutane uku masu kishiyoyin halaye, Taya zasu rayu a waje daya?

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 6 ม.ค. 2025
  • AbdulMalik ya kasance me gudun mata ciki kuwa harda wanda suka fito ciki daya, Ameer ya kasance me tsananin kyankyami amma manemin mata ne, se Wairah wadda bata wanka se shekara - shekara tsabar kazantar ta, wai ya tafiyar zata kasance ne? Taya zasuyi rayuwa waje guda, dan kuwa zamansu tare yana cikin kaddarar su. #WaniGari.

ความคิดเห็น • 115