Masha Allah, munji dadi sosai har shen Hausa ya kara samun cigaba , BBC Hausa kun zama,na daya a duniya,sai dai muce (Allah) ya kara muku dau kaka, Nine sulaiman Sani daga kasar Accra Ghana
A tsarin Dan Adam abinda zaifi zama abin dariya kawai yakasance baka iya yarenka ba Amma agurin wasu hausawa idan baka iya turanci ba to kazama Abin dariya😢
Ai Hausawan ne za su masa dariya amma Bature ba zai taɓa yi maka dariya saboda turancinka bai yi kyau ba saboda sun san ba yaren ka bane. Mune da muka ɗauki iya turanci kamar iya karatun Fatiha shiyasa muke wa junanmu dariya idan mutum ya kwafsa
Wannan gaskiyane Hausa is the best
Gaskiya wannan mutumin ya burge ni sosai ina son sa,l like him
Masha Allahu
Gaskiya na Yaba da yadda wannan baturen ya fahimci Hausa
Allah kaɗaga harcen Hausa da Hausawa afaɗin duniya munama jinjina dafatan bawata mummunan manufa kukedashiba akan Hausarba
Masha Allah, munji dadi sosai har shen Hausa ya kara samun cigaba , BBC Hausa kun zama,na daya a duniya,sai dai muce (Allah) ya kara muku dau kaka, Nine sulaiman Sani daga kasar Accra Ghana
Da kyau, Bature yaji Hausa,
Hausa to the world… thank you prof.
❤️❤️ mashaallah muna Maka fatan alkhairi gaskiya ka iya hausa
Masha'Allah Gaskiya,BBC Hausa haƙan Ya yi kyau wallahi sossai 🎉🇱🇾 🇳🇪😊
Impressive. 😮
ماشاء الله تبارك الله
I love this house accent jorr😊
Masha allah
Masha Allah
Masha Allah 🎉❤❤🎉
Nice one, gaskiya yayi matukar kokari
Mashaallah
Gaskiya naji dadi sosai
I am very happy
Hausa ikon Allah. Gaba dai gaba dai Hausa
Hausa to the world
Impressive
Gaskiya ne wan nan abun lokacin dayazo Nigeria ina aji daya a primary a dambatta garina
Good ❤
Nice one Mr Sani we really appreciate and we wish best of luck and many more successes ahead ❤❤❤❤
Ma sha Allah
Gaskiya wannan yaji Hausa, ikon Allah 😅
HAHAHA,ALLAHU AKBAR,.
Madallah
Masha Allah 😂
Masha Allahu 😂
Masha.allah 😂😂😂
Hausa tazama mesa ta hadiye kananun yare
Wow
Kai Amma kayi kokari da ka iya hausa
❤❤
Ina bibiyarku daga kasar Tunisie
100%
Hira mai nisha dan tarwa
Ya musulunta ne ?
Nayi matukar farin ciki,danaji yadda yake magana
wai Hausar wane gari yake ne???😂😂😂 ko ban bada amsa ba ansan mune sarakuna wlh
Ai kuwa dole nazo na koyi turanci 😂
Ka iya Hausa amma wani lokacin kana jan Hausar tana janka. Da bahaushe ne ya ja turanci itama ta jashi da yazama abin dariya
Shi ake kira rashin kishin kai su din mutane ne kamar kowa
Exactly
A tsarin Dan Adam abinda zaifi zama abin dariya kawai yakasance baka iya yarenka ba Amma agurin wasu hausawa idan baka iya turanci ba to kazama Abin dariya😢
Ai Hausawan ne za su masa dariya amma Bature ba zai taɓa yi maka dariya saboda turancinka bai yi kyau ba saboda sun san ba yaren ka bane. Mune da muka ɗauki iya turanci kamar iya karatun Fatiha shiyasa muke wa junanmu dariya idan mutum ya kwafsa
@@azizat8196 wallahi hakane Ai bahaushe Sai ahankali
Jjjk
Masha allah
❤❤❤❤❤
Masha Allah
❤❤❤
Masha Allah
mashaallah
Masha allah