Shatu ɗiyar Maharbi Part 1 |2020 (Labari Maiceke da ababen tausayi) by Taskar Dan salma
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 6 ก.พ. 2025
- Barka Dazuwa Taskar Dan Salma
Wannan chananel zatana kawomuku littattafan Hausa masu nisha d'an tarwa fad'a karwa had'i da ilmantarwa
Please subscribe and share 🙏
#dadinkowasabonsalo#Duniyarkannywood #Muneratabdussalam #Hamisubreakar #Sarkinkano #TophausaTv #Tsakargida #HausaTop #BestHausa #1ArewaTv #HausawaTv #KundinHausaNovels #Sadeeqnamijione
Allah ya saa wani yaji mugun kullin su Aliyu
Allah ya jikan ta da rahma yasaa Aljannah ce makoman ta yasaa karshen wahalan ta kennan ameen
Masha Allah
Allah ya hada Shatu da Ansar
Mun gdiya sosse Allah Kara bashir Dan salma
Wayyo allah 😭😭
Masha Allah mungode
Barka
Daman makashinka na nan a qarqashinka!!!!!
Yan ubantaka bay yi ba walahi!!!!!
Ya Dan Salma mun gode!!!!!
Sai nake ganin kamar iyayen su Ansar bazasu mutu ba
Karka kuskura ka yarda da wachan banza Aliyu