Na Yi Nadamar Wasu Kisoshi Da Na Yi. Kuma Ba Zan Taɓa Dambe Da Dogon Sani Ba.. inji Garkuwan Kurma

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 7 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 43

  • @ishakamuhammadashhabu9540
    @ishakamuhammadashhabu9540 16 วันที่ผ่านมา

    Garkuwan kurma kayi magana mai kyeu
    Allah ya qara baka nasara ameen

  • @AMINUMUHAMMAD-n4k
    @AMINUMUHAMMAD-n4k 17 วันที่ผ่านมา +1

    Yaro Allah yasa ka gama lafiya,ya kawo ma Sanaar da tafi dambe

  • @HafeexQamshi
    @HafeexQamshi 17 วันที่ผ่านมา +3

    Ni jamusne na amutu jamus zalla bamis saboda ban ta6ajin inason wani dandambenda banajamusba sai mutum daya shine mai takwasara amma garkuwar kurma yazoman na biyu km inayinshi Hundred💯 percent km zamucigaba da addu a 🤲Allah yadaga darajassa y km kareshi daga sharrin makiya

  • @musashamsuddeen432
    @musashamsuddeen432 16 วันที่ผ่านมา

    Wannan gaskiyane garkuwan kurma Allah ya kafiya ni yanzuma kafara burgeni

  • @TukurAbakar-x1d
    @TukurAbakar-x1d 17 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya aa funtuwa ka,iyahira sosai

  • @Badamasi_Mairecord
    @Badamasi_Mairecord 17 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya Garkuwar Kurma yana burgeni

  • @ShuaibuJibril-x6c
    @ShuaibuJibril-x6c 17 วันที่ผ่านมา

    Wallahi garkuwan kurma Allah ya ma albarka don kafada gaskiya

  • @ALI-SEYOJI
    @ALI-SEYOJI 16 วันที่ผ่านมา

    Rabona da naji dan adawa ya fadi gaskiya irin Garkuwan Kurma, an kwana biyu.

  • @GwaniJigawa
    @GwaniJigawa 18 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya ne Garkuwan Kurma Namu

  • @KasimuYaroSokoto-i3m
    @KasimuYaroSokoto-i3m 17 วันที่ผ่านมา +1

    Garkuwa kurma allah zafin hanu

  • @almustaphasanusi5267
    @almustaphasanusi5267 17 วันที่ผ่านมา

    Up garkuwan kurma

  • @abbaabdullahi3360
    @abbaabdullahi3360 17 วันที่ผ่านมา

    Saboda shi idan ankasheshi wllh baya Nuna fushi kokuma yatafi Neman mutum

  • @haliluisiaka9481
    @haliluisiaka9481 18 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya yarannan yanada hankali wlh saboda kiyaye kai idan mutun yafi karfinka kawai yafi bawai sai kaje kakai kanka mahallakaba Allah yasawake❤

  • @NazeerLAbdul
    @NazeerLAbdul 17 วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiya ina maka fatan alkhairi duk da cewa Ni Jamus ne

  • @Gunner-munir
    @Gunner-munir 17 วันที่ผ่านมา

    Up 💪 Garkuwan kurma

  • @GarbaUmar-z9h
    @GarbaUmar-z9h 17 วันที่ผ่านมา

    Slm gaskiya jamusne Amma garkuwar kurma kaburgeni

  • @badamasiumar8593
    @badamasiumar8593 17 วันที่ผ่านมา

    Yau na karason garkuwan kurma saboda adal ci

  • @AbdulahiyoleAbdulahiyole
    @AbdulahiyoleAbdulahiyole 17 วันที่ผ่านมา

    Amwalahi garkowar kormakabirgeani

  • @BashirKader
    @BashirKader 18 วันที่ผ่านมา +1

    Kanada gaskiya wlh lapiya tapi komi wlh

  • @AminuUbaMuhammad-x5x
    @AminuUbaMuhammad-x5x 17 วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiya aa funtua ka daure hannunka😅😅😅😅

    • @AAfuntuatv
      @AAfuntuatv  17 วันที่ผ่านมา

      Ka ƙyale Mahaukaci😂😂
      Allah shiryi Garkuwan Kurma😂

    • @iPHONE-16guys
      @iPHONE-16guys 17 วันที่ผ่านมา

      ​@@AAfuntuatvamen 😂😂😂

    • @iPHONE-16guys
      @iPHONE-16guys 17 วันที่ผ่านมา +1

      ​@AAfuntuatv please kafada masa bahagon alikawoji yana buge dogon sani kaga kuma tsayin su daya yakamata shima ya jaraba 😂😂

    • @AminuUbaMuhammad-x5x
      @AminuUbaMuhammad-x5x 17 วันที่ผ่านมา +1

      @iPHONE-16guys kai da shi fa yace ba zai iyya ba ka fada masa inda zai biga yace kai kaje ka bi hanyar ya gani kaga kuwa ni zan sa kudi ayi a kano

  • @tijjani-zg2ed
    @tijjani-zg2ed 18 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah

  • @inusaismail3684
    @inusaismail3684 17 วันที่ผ่านมา

    Garkuwar kurma kana da Gaskiya wallashi

  • @NuraYahuza-f5j
    @NuraYahuza-f5j 18 วันที่ผ่านมา +1

    Garkuwan kurma mai hankali ba irinsu Ramadan ba

  • @MamanesaniIssah
    @MamanesaniIssah 17 วันที่ผ่านมา

    Muna gaisuwa AA funtuwa

  • @abbaabdullahi3360
    @abbaabdullahi3360 17 วันที่ผ่านมา

    Ni jamus ne Amma nafahimci kmr garkuwar kurma bashida damuwa😂

  • @DayyabuMoneypoint
    @DayyabuMoneypoint 18 วันที่ผ่านมา

    Yaro mai lokaci

  • @انسنور-م3ن
    @انسنور-م3ن 17 วันที่ผ่านมา

    Garkuwar.kurma.allah.yaqara.lafiya😂😂ni.jamus.ne..anma.kana.
    Birgeni😂😂

  • @YusufDanMaraye
    @YusufDanMaraye 18 วันที่ผ่านมา

    Yaro mailokachi

  • @GarkuwaKurma
    @GarkuwaKurma 17 วันที่ผ่านมา

    inagodiya gamasoyana

    • @AlkhasimMansur
      @AlkhasimMansur 16 วันที่ผ่านมา

      Ina yinka duk dama ni bakude ne

  • @UmarMohamme
    @UmarMohamme 18 วันที่ผ่านมา

    Kaji akin hankali

  • @abubakaribrahim8166
    @abubakaribrahim8166 18 วันที่ผ่านมา

    😂😂😂😂

  • @MuhammadAdam-n9l
    @MuhammadAdam-n9l 16 วันที่ผ่านมา

    YARO MAI HANKALI