Slm. Al'amin ai hawan kidan Mamman da yan'dambe keyi soyayya ce da kuma kwarjini irin na Mamman. Amma shi kuma gundumi bashi da kwarjini da farin jinin Mamman
Gaskiya hali son raina kake fadi wlh inagayamaka mamman kokaso kobakasoba mamman yafi farin jini da kuma al.ummah shiyasa idan ana kidin mamman kowa ji yake ace shine mamman amma gundumi baqim jini garai
Al amen hawan wakar mamman martabace har yanzu yan dambe suna cin arzikin mamman makadama suna cin arzikin mamman shiko gundumi yana raye amma ba kowa ya sanshiba
Al amen toyanzu akwi sabon gundumi agidan idiris banbarewa yananan yaran
Ro
Slm.
Al'amin ai hawan kidan Mamman da yan'dambe keyi soyayya ce da kuma kwarjini irin na Mamman.
Amma shi kuma gundumi bashi da kwarjini da farin jinin Mamman
Mungode
Allah yajikan musulmi
Gaskiya hali son raina kake fadi wlh inagayamaka mamman kokaso kobakasoba mamman yafi farin jini da kuma al.ummah shiyasa idan ana kidin mamman kowa ji yake ace shine mamman amma gundumi baqim jini garai
To
Munajin dadi Allah yaqara basira
Ameen
Ameen
Sannu da kokari al ameeeen
Yauwa
Al amen hawan wakar mamman martabace har yanzu yan dambe suna cin arzikin mamman makadama suna cin arzikin mamman shiko gundumi yana raye amma ba kowa ya sanshiba
Kwaraiko gayama hali custom bemasan arzikiba wannan sanadiyar mamman dan sa inna en dambe nasamun amfani
Madallah
Gundumi ubaN gurumada ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Hakane
Kuma don allah ayi kokari ayimana fira da gundumi mugani.
To
Al amin ka doro mana waqar gundumi ta dan matti wababe
To
Slm megida chinwai Inna Baba Mahamadou Na kalfou
Yana nan
Akwai ummarun gundumi
To
Dambenawa tsakanin aminu tambuwal
??
Gundumi an kearzantashi a wannan waƙa shima yadda a kwarzanta Mamman saboda be kashe Danchana ba.
To
Wannnan son raine al amen idan kana son gaskiya toh kaga shehu fala
To
😂😂😂
Hhhh
Akwai shagon gundimi yana marabar yanya
To
Malam Hali bakafa ansa tambayarda ankama ba
Anchema shagon wane da wane da ake chewa anchima shago mutunchi kenan Kaki amsawa?
Hhhhh
Alh. Hali custom fa ya concluding hiran nan Al-Amin idan ka hada da na Alh Shehu Fala
To
To muma asakomana mushakata da ita
Ok
Gaskiya gundumi ya kwanfsa gaya da ransa muji lbrn damben sa amma yaki
Gaskiya
Kai.hali.wannanmaganatakabawanimaganaceba.aiwannanhawakidamartabace.kabarbaya.anasonka.shinekakejarumi
Ka gyara rubutu
Wannan rashin kwarjini wlh irin na gundumi
Hhhhhh
Slm megida chinwai Inna Baba Mahamadou Na kalfou
Yana nan