To Abu katsalandan Sheikh Kabiru Gombe ya yabi yar' govnor, to kai yabon mutum ake so ko yabon Allah, komai dan neman yarda Allah ake yi Allah SWT ya tura Annabi Musa gidan Fir'auna waazi bare event centre, wannan ai shine waazin da ake so tunda gashi kace harda christian agun kila a musulunman ma wasu manya sun yi shekaru basu ji waazi ba wannan dama ce babba aka samu Ko ganin kayi Mallamai suna rawa dan' iya?
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Abusalama wlh kafi wasu mlmn.kiyaye dokar Allah.da fadar gaskiya
danna iya kenan komai sai yayi magana
To Abu katsalandan Sheikh Kabiru Gombe ya yabi yar' govnor, to kai yabon mutum ake so ko yabon Allah, komai dan neman yarda Allah ake yi
Allah SWT ya tura Annabi Musa gidan Fir'auna waazi bare event centre, wannan ai shine waazin da ake so tunda gashi kace harda christian agun kila a musulunman ma wasu manya sun yi shekaru basu ji waazi ba wannan dama ce babba aka samu
Ko ganin kayi Mallamai suna rawa dan' iya?
Kabiru Gombe ya yabi amarya fa kuma ya yaba da shigar da tayi
Kaiware jaki
Wai komai sai kunyi magana kudai na saka siyasa
Sama me Bakan da miya .yace malumanmu daqarshan zamani sai fadar barka ba aikinbane.ya yansu basuyi karatu gunsuba sun kasa zaune suna kwadayin miya
Ai yayaba shigar amarya wlhy kuwa kasaurari jawabinsa kapin kayanke hukunci
Abu Salma kasaurari jawabinsa kapin kayanke hukunci
Hakayakamata mu mazama
Abu Salam wawa jahili akuya