Allah jiqan mallam inason kayi binchike gabanin yanke hukunchi akan wannan maganar Allah shine shaidar cewa wlh qasarmu ta ahlul Sunnah saudiya abokiyarsuce murinqa jin tsoron Allah Allah jiqan mallam
Mallam menene anfani saudiyya Wanda su ahlusunna ne dama Dan Shia da ahlu Sunna basu shiri . Yan uwansu saudiyya sune abin tuhuma . Basuda anfani ahaka zasu cigaba da hurda da America
Larabawan Gabas ta Tsakiya Irin Saudiyya ALLAH ya isar mana akan ku wallahi kunaji kuna gani ana ta kashe ƴan uwanku larabawa musulmi amma kunja baki kunyi shiru 😢😢😢😢
@@saadoumahamadou3258 kai nifa ba ɗan shi'a bane ..amma dai magana da adalcin Iran da HEZBOLLAH da Qatar sun dukkan sauran ƙasashen larabawa ƙoƙari akan filasɗin
Ya sheikh je ka tambayi palasdinawan wake taimaka musu wa ya horas dasu wake basu makamai a cire hasada a gayawa mutane gaskiya to mu daukama Iran basu taimakesu ina kasashen Ahlul sunna suke su shugabannin Hamas sunce Iran ce ta taimakesu kai kuma kace sunki su taimaka to nawa zamu yarda na wanda aka taimaka kuma ya furta ko kuma kai mahassadi da kaki fadan gaskiya
Well done Sheikh,Allah yasaka ma da Alheri Amma Ustaaz A’inna Kasashen Larabo ta Sunnah suke Kumar sei mai ke hanasu 😂da su taimaka ma Yen PALISTINE idan ba Munafunci da ke mameye su Kumar Saudi Arabia 🇸🇦 tanada Alaaka da Israel a kasa lol??
gaskiya hamaz ba suyi daidai ba,idan kasan farkon yaki baka san karshen sa ba sun jawo masifa wa bayin Allah ba su ciba basu shaba,kuma sun sani ba suda halin yakin Israel
Haba abokina wlh dede sukayi hamas kaway lefin shuwagabanin saudiya ne sabo da chekaru nawa sukayi suna mousguna musu su Israël amma sauran larabawa da sauran gasachi musulmans duniya sukayi chiru kay lokacin su karyewar ya hudawane yazo in cha Allah
amma fa Ita Saudiyya ko dan irin kurarin da HEZBOLLAH sukayin ma basu yi ba ..dan haka malam gaskiya yan uwan mu ahlissunna basu kyauta wa Palestine ba kuma aikin su shine farantawa America rai
Sossse kuma Saudia ai sunfi hezubullah karfi mallam meyesa su basuyi laifi ahalin ynxu ba wata kasar musulumi da zata iya fara yaki Kai tsaye america basu kamawa Israel ba mu dai namu addua Allah ya taiamaki musulunci da musulumi koma wace aqida gareshi
@@khalifaharoon7061 Saudiyya ƙawace ga America da Israel, ka bar ma maganan dubai kam sukam sun gama lalacewa abinda ya rage musu a islam suna ne kawai , duk ƙasashen larabawa ba wacce ta kai Saudiyya qarfin soja amma shiru kakeji Allah ya Isan mu akan su wallahi munafukai
Kai malam! Meye laifin iran da Hezbollah anan? Sun fito karara sun nuna goyon bayansu ga Palestine kai har barazana sun yi cewar zasu shiga yakin kuma duk kafafen yada labarai na duniya sun ruwaito kai nan gida Nigeria da hausa sun fassara, amma kazo kana ta wani soki buruzun ka saboda tsabar son zuciya irin naka, to me zaka ce game da sauran kasashen larabawa ahlus Sunnah irin su saudiyya da sukayi shiru suka kasa cewa komai? Ku dai baku san komai ba daga akidarku sai kudi.
Shi ma ya fada ai cewa barazana ce kurun Hizbullah keyi. Idan da gaskiya ne to yanxu lokaci yayi da zasu fara lunching missiles on Tel aviv, Haifa etc in Isreal.
Abin da ya kamata lokacin da mallam yayi wannan maganar Saudiya da Iran basu hada kai ba sai bayan wannan tsokacin kuma ai abin da yake fada gaskiya ne shekara saba in da wani abu ina his hisbullan take muke jin tsoron Allah har kungiyanci ya kasa kamar adalci cikin maganar sa
Allah Ytaimaki musulunci da musulmai Amin thumma Amin 🤲🤲🤲
Allah ka taimaki musulunci da musulmai aduk inda suke. Ameen. Ya Hayyu ya Qayyum.
Allah yabama musulunci nasara,Allah yataimakama mujahidai a palasdine kungiyan hamas Allah ya karfaffaku ta inda ba azato,dakarfin musulunci
Ameen summa Ameen
Allah ya saka da alkairi porof❤❤❤❤❤❤❤
Ameen ya hayyu ya kayyum 🙏🙏🙏🙏
Allah ya zaka da khairi Mallam
America, France, England etc. Allah ya tarwatsa su. ALLAH ya daukaka yan Palestine.
Amin summa amin
اللهم امين يارب العالمين
اللهم آمين
Jazakallahu bilkhairy
Allah jiqan mallam inason kayi binchike gabanin yanke hukunchi akan wannan maganar
Allah shine shaidar cewa wlh qasarmu ta ahlul Sunnah saudiya abokiyarsuce murinqa jin tsoron Allah Allah jiqan mallam
Allah ka debemusu albarka arnanbanza wai Inna gomnoninmu n'a musulmi
Allah yadora musilinci Alan akankafurai yatai falistinu
Ammée ya hayu birahamatik astagisu jazzakalahu kharain 💯💯🇳🇪🇳🇪
Allah yakawo musu dau ki da gaggawa ameeeen
Allah ya saka da alkhairi
Gaskiya karya kama hisbullah
Amiin ya Allah
Allah kabi kadun Yan uwanmu musulmae
Allah ya kare musalmai Da musulunci ya kaskantar Da Madurai Da kafircinsu
Allah ya bada Lada
11:30 Malam wlh Shi'ah na Iran 🇮🇷 sunfi Sunni na Saudiyya tsaurarawa Isra'ila. Ayi adalci ko akan maqiya ne.
Ammée ya hayu birahamatik astagisu 💯💯🇳🇪🇳🇪
Mallam Dan Allah a dinga fadan gaskiya
Ammah dai kai malam muna fikinee wallahiii halan baka kallon abunda duniya ke faruwa
Allahu akbar kaji zalunci yahudawa dan allah 😢😢😢
اللهم اعز الإسلام والمسلمين
Ameen
Allah kayiwa Masulmi mafita aduk inda suke 🙏🙏🙏🙏
Amin ya rabbil Alamin
Allah ya kawo musu mafita
Subhanallah
Allahumma Ameen Ya Rabbal Alameen
Mallam menene anfani saudiyya Wanda su ahlusunna ne dama Dan Shia da ahlu Sunna basu shiri . Yan uwansu saudiyya sune abin tuhuma . Basuda anfani ahaka zasu cigaba da hurda da America
To ina amfanin Quds forces na 'yen shia??
AMEEN SOUMA AMEEN ❤
Allah yashiga lamarin musulmi don alhormar annabi mohammadu s,,,a,,,,w
Tasu kuke Gani yanzu
Amin
Ameeeeeeeen
الله يرحمك
Malam Allah Yasaka da Alkairi.
Allah ya daukaka musulunci da musulmai
Freee falastatin
Slm barkanmu da warhaka
Malam Allah yasaka da Aljanna amma naji a labarai cewa hisbullah ta kai hari sansanin sojojin Israil ban sani bah ko malam bashi da labari
Marsha Allah prof❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
اللهم انصر فلسطين وجميع المسلمين
Larabawan Gabas ta Tsakiya Irin Saudiyya ALLAH ya isar mana akan ku wallahi kunaji kuna gani ana ta kashe ƴan uwanku larabawa musulmi amma kunja baki kunyi shiru 😢😢😢😢
iran ba larabawane.sudiya?😢😢
@@saadoumahamadou3258 wallah a wannan yanayin Gara ma Iran da HEZBOLLAH akan Saudiyya da sauran ƙasashen larabawa
@@OkashaabdullahAlfauzan iran duk turawa sun san da ita.har ma suna zarginta da taimakun hamas
@@saadoumahamadou3258 kai nifa ba ɗan shi'a bane ..amma dai magana da adalcin Iran da HEZBOLLAH da Qatar sun dukkan sauran ƙasashen larabawa ƙoƙari akan filasɗin
@@OkashaabdullahAlfauzan turawan yamma duk kallu guda suke ma duk musulmi.qatar tun farku tace Israel ce keda alhakin duk abinda yake faruwa
Allah ya saka da alheri
10:40 Kasashen Larabawa suna Sulhu da Isra'ila ??
Allah ya taimaki musulunci da musulmai afadin duniya ya kaskanta kafirci da kafirai aduk fadin duniya
Allah ya kara ilimi mai albarka
Gaskiya tafikwabo
Masha Allah
Ameen ya hayyu ya qayyum
Ameen ya Hayyu ya Qayyum
Ya sheikh je ka tambayi palasdinawan wake taimaka musu wa ya horas dasu wake basu makamai a cire hasada a gayawa mutane gaskiya to mu daukama Iran basu taimakesu ina kasashen Ahlul sunna suke su shugabannin Hamas sunce Iran ce ta taimakesu kai kuma kace sunki su taimaka to nawa zamu yarda na wanda aka taimaka kuma ya furta ko kuma kai mahassadi da kaki fadan gaskiya
امن يا رب العالمين 🤲
Well done Sheikh,Allah yasaka ma da Alheri Amma Ustaaz A’inna Kasashen Larabo ta Sunnah suke Kumar sei mai ke hanasu 😂da su taimaka ma Yen PALISTINE idan ba Munafunci da ke mameye su Kumar Saudi Arabia 🇸🇦 tanada Alaaka da Israel a kasa lol??
Kai amma wannan mutum kai maci amanane kiyayya afili
Amma da ina ganin mutunchinka amma yanzu kai wawane agurina
Gaka babban Wawa da Bai San abunda ya dace ba shin idan ma ya fadi ba daidai ba zaka gyara shi ba sai ka zageshi Wanda dai ya wuce ka ya wuce ka
Ga kanan wawa ShaShaSha wanda baisan abin da yakeyiba
Saboda yanshi a basu hadakai da yahudawa ba kamar yadda saudiya ta hadakai da yahudawa
Kaji tsorun Allah wa yake taimakonsu inba shi 'a ba Iran & Hisbullah Saudiyya mai tayi ita??? Wala yajrimannakum shan........
KACHE HISBOLAH SUNA AIKA BOMB BEYDA YAWA TO SU SAOUDI ARRABIA MI SUNKA YI
Wlh abinda qasar Iran tace
Wlh saudiyya batayiba
Wacece babbar qawar amurka a kasashen larabawa?
Saudiyya ce mallam muji tsoro Allah please
Ku kuka fara Kai hari ka Fadi gaskiya
😂
Kaji shege munafi makaryaci Dr jaki rabiu
To kai bayahuden inane cikin qasashen yahudawa dan zagzagi ??
Miye hakan?
👍yauwa garakam adasamasa ayar tmby kuma haramun ne zagin malamai
Wsnanfa wawane ba Dr bane
Kai Kuma pah wa kake
gaskiya hamaz ba suyi daidai ba,idan kasan farkon yaki baka san karshen sa ba sun jawo masifa wa bayin Allah ba su ciba basu shaba,kuma sun sani ba suda halin yakin Israel
Gara su mutu su na yaki da su mutu ragwage a gida.
Haba abokina wlh dede sukayi hamas kaway lefin shuwagabanin saudiya ne sabo da chekaru nawa sukayi suna mousguna musu su Israël amma sauran larabawa da sauran gasachi musulmans duniya sukayi chiru kay lokacin su karyewar ya hudawane yazo in cha Allah
@@ChafayeIbrahim-eq9xh Mace ce ai. Shiyasa take irin wannan maganar mara ma'ana.
اللهم انصرالمسلمين فى كل مكان
آمين ياحي ياقيوم
Amin summa amin
Ameen ya hayyu ya qayyum
amma fa Ita Saudiyya ko dan irin kurarin da HEZBOLLAH sukayin ma basu yi ba ..dan haka malam gaskiya yan uwan mu ahlissunna basu kyauta wa Palestine ba kuma aikin su shine farantawa America rai
Sossse kuma Saudia ai sunfi hezubullah karfi mallam meyesa su basuyi laifi ahalin ynxu ba wata kasar musulumi da zata iya fara yaki Kai tsaye america basu kamawa Israel ba mu dai namu addua Allah ya taiamaki musulunci da musulumi koma wace aqida gareshi
@@khalifaharoon7061 Saudiyya ƙawace ga America da Israel, ka bar ma maganan dubai kam sukam sun gama lalacewa abinda ya rage musu a islam suna ne kawai , duk ƙasashen larabawa ba wacce ta kai Saudiyya qarfin soja amma shiru kakeji Allah ya Isan mu akan su wallahi munafukai
@@saadoumahamadou3258 saddam ɗin yan uwan sa larabawa su suka yaƙe ... Kuwait da Saudiyya sune akan gaba alokacin
@@OkashaabdullahAlfauzan Masar tafi Saudiyya karfin Soja
@@saadoumahamadou3258 ai matsorata ne Allah ya tsine musu albarka
Kai malam! Meye laifin iran da Hezbollah anan? Sun fito karara sun nuna goyon bayansu ga Palestine kai har barazana sun yi cewar zasu shiga yakin kuma duk kafafen yada labarai na duniya sun ruwaito kai nan gida Nigeria da hausa sun fassara, amma kazo kana ta wani soki buruzun ka saboda tsabar son zuciya irin naka, to me zaka ce game da sauran kasashen larabawa ahlus Sunnah irin su saudiyya da sukayi shiru suka kasa cewa komai? Ku dai baku san komai ba daga akidarku sai kudi.
Shi ma ya fada ai cewa barazana ce kurun Hizbullah keyi. Idan da gaskiya ne to yanxu lokaci yayi da zasu fara lunching missiles on Tel aviv, Haifa etc in Isreal.
Kude inbakuyi qungiyanci bakwajin dadi to minene laifin Malan anan
inaga dan uwa baka fahimci sakonda malam yake nufiba indai ba dama akwai wani ƙulli a zuciyarka bane game dashi inaimaka fatan alkhairi
Abin da ya kamata lokacin da mallam yayi wannan maganar Saudiya da Iran basu hada kai ba sai bayan wannan tsokacin kuma ai abin da yake fada gaskiya ne shekara saba in da wani abu ina his hisbullan take muke jin tsoron Allah har kungiyanci ya kasa kamar adalci cikin maganar sa
Wallahi baka da hankali kuma baka da fahimta.
Barazanar su ta banza. Sunyi barazana barazanar amfanin me tayi? Soko kawai
Ammée ya hayu birahamatik astagisu jazzakalahu kharain 💯💯🇳🇪🇳🇪
Ameen