Allah yarabani da dawkar ar aiki wallahi ar aiki na ganin megida baihiba san nan bahijabi kuma da a ita sai ita a gida ji sile harya Mata suna irin na humeer😅😂Allah kasa Mudace darajar RASULILLAHI (S.A.W.) HABIBILLA
Bifa the best He is well educated and hits all points rightly. I can’t believe he is from Kano. I look forward to meet you someday while i come to Nigeria
Sulaiman k cika rigima gskya 🤣 Amma gskya wnda y rubuta lbrn Nan d alama yanada Aure conservation din Nan wlhy kamar nida mijina🤣nakejinta yaji Ina kallo wai g mai kalar halinki gardama🤔Mazan Nan Kun cika rigima
Wannan ai ba yar aiki ta kawo ba Sunan ta kwace miji ba Mai aiki ba wlh na San me zai faru nan gaba wannan mijin nata Mai bala'in son aure zai ce zai aure ta ku jira ku gani
Mata masu halin Humaira abin tausayi ne 😂 in banda rashin tunani kina matar aure ki ce ke aiki zaki je ba zaki iya dafawa maigida abinci, na san karshen abin dai bazai wuce mai gida ya aure ƴar aikin gidan sa ba😂😂😂
Thoo Alhamdullah
Allah na gode mah
Am harira..........
Nace ke kikayi abincinnan da kanki?
😂😂😂😃anayi muna Jin dadin 💃💃kin dauko kishiya da kanki kin kawo gidanku🤣🤣
Wlh fa ta gani ita ta sani
Gaskiya kam🤣
Ai ko dai 🤣😂, , amma fa ko bata d'auko ba taci ayi mata kishiya, honestly Humaira bata da tarbiyya kuma bata ganin girman mijin ta
Hhhh wlh hakane
Allah yarabani da dawkar ar aiki wallahi ar aiki na ganin megida baihiba san nan bahijabi kuma da a ita sai ita a gida ji sile harya Mata suna irin na humeer😅😂Allah kasa Mudace darajar RASULILLAHI (S.A.W.) HABIBILLA
Yaya sule gaskiya fa harira tana kokari a duba Dan Allah good luck 💯
Bifa I salute you, this is very educative film, now sisters come and get the lessons, keep it up 👍👍👍
Thank you
🤩🤩😍😍😍😍😍🥰🌹🌹🌹
I hope they listen in shaa Allah
Gaskiya naji dadin Kallon film dinnan
Ina son serie din nan gaskiya Allah ya taimaka amine
Alhamdulillah Yaya naji dadin biyan humaira kudin da kayi Allah kaimu next week musha buki muga ta ranta kishi ai ba hauka bane
Wai yan baiwah hhhh
The best 21st century marital season film, more wisdom you guys really on point,thank you.
Masha Allah gaskiya inason wannan shirin ubangiji ya kara bsr
Mungode bifa studio🎙 munji daxin yanda shirin ke zuwa mana sau2 asati muna fata za ataqaita jinkiri da shirin keyi idan kunje hutu muna yabama qoqarinku muna amfana sosai 👏🏼👍🏼💯
Muna godiya sosai da sosai
Hmmmm kawai zance ammade humaira da saura kin wlh zakinga aiki gani ido kin wlh
Kai yaya wai me haka kawani makale murya wai harhirha😏😏
Gaskiya m Koh Meye zan hi daga baya hhhhh kina birgueni amarya Yaya 💕💕🇳🇪🇬🇭🇬🇭
Am glad new episode has been uploaded
Watching you from Ghana ♥️
Masha allah muna gdy wlh insan wannan shirin mun gdy 💯
Hhhh 😂 kai yaya hariran ma harda wani style kenan
Bifa the best
He is well educated and hits all points rightly. I can’t believe he is from Kano.
I look forward to meet you someday while i come to Nigeria
Thank you Abba, i appreciate your kind words
He is from Borno 😁😁💪👌
Na mune yerwa fato
@@bifastudios what did u mean?
Yayanane yasiyamun😂😂😂 the smartness make serious sense 😂😂
Sulaiman k cika rigima gskya 🤣 Amma gskya wnda y rubuta lbrn Nan d alama yanada Aure conservation din Nan wlhy kamar nida mijina🤣nakejinta yaji Ina kallo wai g mai kalar halinki gardama🤔Mazan Nan Kun cika rigima
Job weldone director 👍👍👍indeed very educative
Masha Allah kai harira is smart 🥰🥰 Humaira sorry 😞 🤣🤣🤣 harira has taken ooover😂😂😂😂
Gaskiya kam sorry for humaira 🤣🤣🤣
@@bariatusalehaliu1130 Humaira really deserve whatever that might come to her but I wish Suleiman Marry Harira wallahi 😂
😂😂😂😂
hhhhhhh. wlh. sulaiman is better to him to Marry harira
🤩😍🥰🌹🌹⚘⚘⚘🌹😍🤩🤩
Humair Sorry
Harira will take over the game
Masha Allah gaskiya yakamantah kayimatah bara zana kace zakaimatah kihiya naga tana zoran tah saita saitu
MashaAllah ar aiki takusa zama uwargida
Wow that's nice film 🎥 guys ❤️ I love this movie brother
😂😂😂huhu hu wayo ciki na yaya please marry harira🙏😥
Gaskiya suleman tsokanarka tayiwawa wa lahi hadawani Harryra todai inamuku fatan alkairi kagaida in,nah
You're so smart walahi🤣
😂😂😂😂 akwai cyakwakiya kenan
Masha Allah,😂💞
Hariras soup is very delicious, sorry humaira🤣🤣🤣
Nice concept great message keep it up.
Hhhh humair narabaki wllh
Greatest episode as always keep it up ✊🏼
Wannan ai ba yar aiki ta kawo ba
Sunan ta kwace miji ba Mai aiki ba wlh na San me zai faru nan gaba wannan mijin nata Mai bala'in son aure zai ce zai aure ta ku jira ku gani
😂 😂 😂 😂 😂 Dady nane mai son aure 🙄🙄kinga laifinsa dady aura wallahi 😂 😂 yar fara gata dogowa
@@yarsayyadahsayyadah676
🤣🤣🤣🤣😂😂 To ki Yi hakuri Amma dai gaskiya ne
Masha allah watching from 🇸🇦🇳🇬🤞
Wlh Maza akwai munafurci
Thank you
Saura kaɗan sule ya shiga one chance 🤣... This harira is smarter than her mistress 😂!
Dokokin naki zasu koma kanki da kaɗan kaɗan 👌🤣😂
😂😂😂😂😂😂😂😂
🤣gskiya dai tabi asannu😅
masha allah
Dan Allah Ku gyera hannun kofar phalonnan kunji wannan idan Ina najeriyane babu damuwa zaniya kallo Amma Ina Italy ai wannan abun kunyane
Inaalfari dabidiyos dinnan
Harira keche kikayi miyarna kuwa 😄😄
Masha Allah.
. gaskiya humaira musawa mijin nata yayi yawa bai kamata yana fada tana fada ba
Good Jazakallah
Kasa de oooo Sule kawai ka dauko naka yar aikin
🤣 🤣 🤣 🤣 Akuy matsala
Daga nan ma na jiyo Kanshin miyar😃
Nice
Aha yee yanzuma aka fara abin yamin sugar
Masha Allah, all the best Bifa
Washallah
MASHA Allah yayi kyau
Ammafa salon harira ya burgeni, inda tace yayana ne ya siyamin wayar. Ashe itama wise ceh 😂🤣
Allah sa inna tazo gidan nan yarinyar nan ta kyautata mata ta sa ka qarin aure kayi wuff da ita so nake ta goga min humair 😂
صل الله عليه وسلم
Kudus
💯💯💯💯💯💯💯
Humairah 50% 50% ne😂😂 dole ki hana shi showing boss 🤣.
Kina office Harira na amsan jakan Malam Sule😂
Sule Harira sunanta fa ba Hhhereehrah ba😅
🤣😂🤣😂🤣😂😂😂wai hereerah
Masha Allah Allah yataimaka 😅😅👍👍👍
Masha allah😍😍😘
wannan fil din yafi izzarso
Ae baza ma a hada ba wlh ya fishi
App Suley🤣🤣🤣🤣 reaction kin naka da akace er aikin ma ta gida ce🤣🤣🤣🤣🤣
😂😂😂zemata riqo mekyau🤣
Ma sha Allah, sehr gut
Thats good Mallam Ahmad Bifa
Masha Allah
Wallahi yadda na tsani FEMINISM nan 😂😂🤲🏾
Harira harira harira malam suleeeee😂😂kace takawo kishiya DA hannunta
I just finished watching next episode please
Allah ya kara basira
ماشاء الله
🤲😁
Humaira is smart sha she will soon find out
execellent
Gaskiya shirin yau fa yayi sosai
Salam harira amarya humera
Wayyo cikina sule kaban🤓🤔a wannan episode
Macha Allah ❤❤
Gaskiya film dinnan yayi saboda kunnuna abunda yakefaruwa a zahiri
This is my favorite series,sorry Humaira, Harira has taking over
This is why some of our sisters loses their husbands
Wlhy sai kika mata bata respecting mijinta sai miji yaji dadin Mai aiki da halinta
See lessons
Muna godi ya masha Allah
Zakiga 50 50 humair🤣🤣🤣
Wow harira is very simat wlhi
Thanks you so so much
Humair, kishiya a cikin gidan ki😳😳😳. Ladanin da bakiwa mijin ki gashi er aiki nayi. Humm akwai kallon ashe
Yh kamata humaira tah sa securitycamera irin wanan abu haka😂😂😂
🤣😆
Masha allah 🥰🥰🥰🥰🥰
Mata masu halin Humaira abin tausayi ne 😂 in banda rashin tunani kina matar aure ki ce ke aiki zaki je ba zaki iya dafawa maigida abinci, na san karshen abin dai bazai wuce mai gida ya aure ƴar aikin gidan sa ba😂😂😂
Mun'karan, wanakiran suna jiranta a madakata 🤣🤣
🤣🤣
Bifa nice one
Hummmmm humaira kashinki ya bushe wlh 🤣🤣🤣🤣🤣
so impresive
Hahaha 🤣🤣 suleman an zo wurin
Masha'Allah watching from cairo Egypt wish you all the best really proud of you people 🙏
Harira is taking over
Aisha Humairah,kina da matsala. Ashe kina da personal life? Ita saboda kin daukete aiki,bata da personal life?