Brekete Family Arewa Ashirin Da Uku Ga Watan Janairu Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashrin Da Biyar

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 1 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 110

  • @FatimaMustapha-lr5mq
    @FatimaMustapha-lr5mq 10 วันที่ผ่านมา +7

    🎉🎉 Allah ya Kara daukaka up up brekete family 🎉🎉

  • @RabiaAdam-jc1iy
    @RabiaAdam-jc1iy 10 วันที่ผ่านมา +4

    Allah yaqara tsareku .Allah yaqara basira.Ahmad isah baban kowa.inzamu gyara mu gyara.Allah yabamu ikon gyarawa

  • @RabiaAdam-jc1iy
    @RabiaAdam-jc1iy 10 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yabani ikon zuwa brekete family arewa

  • @mammanbashiryahaya5389
    @mammanbashiryahaya5389 10 วันที่ผ่านมา +3

    Allah ya Kara daukaka baban mu, Ina son Duk wani bawan Allah mai kyakyawar zuciya irin baban mu shugaban wanna sherin.
    Allah ya bamu ikon kyautawa duk, wanda yake bukatar taimako a rayuwar mu

  • @AlioAbdoumoumouni
    @AlioAbdoumoumouni 9 วันที่ผ่านมา +2

    Babbanmu Ahmed issa Allah yakarama Lafiya da nissan kwauna

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 10 วันที่ผ่านมา +6

    Ordinary President Allah Ya ƙarawa Rayuwarka Albarka duniya da lahira

  • @GaddafiAbubakar-e9x
    @GaddafiAbubakar-e9x 10 วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiya baban mu Allah ya saka da alkairi

  • @SalisuBala-i3e
    @SalisuBala-i3e 10 วันที่ผ่านมา +2

    Ya Allah yajikan mahaifanku domin wannan taimakon masha allahu

  • @FatimaYakubu33
    @FatimaYakubu33 10 วันที่ผ่านมา +2

    Masha Allah Jazakillahu khair Allah yakara daukk

  • @AdamuB2
    @AdamuB2 8 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya banji dadin shirin yauba kwatata baiwar Allah tace ma al-lalata mata kanwa amma odinary Ahmad bace komaiba sai han-taranta kakeyi baka biyo ta kan maganarba.

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 10 วันที่ผ่านมา +5

    Ordinary President wallahi Nima banyarda da wasu Isko kai

  • @SanusiAhmadaliyu
    @SanusiAhmadaliyu 10 วันที่ผ่านมา +6

    ❤ Masha allah allah kara lafiya da nisan kawana

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 9 วันที่ผ่านมา

    An gode. Jazakumul-lah Khair
    Tace fa yana lalata da Kanwarta to ya zaku yi da wannan case din tunda kun ce tayi haquri akan gida sbd fushin mahafiya
    Daga Allah sai Manzo SAW sai Mahaifiya sannan Uba

    • @AishaMuhammad-d4o
      @AishaMuhammad-d4o 9 วันที่ผ่านมา

      @@sakinadeeni4713 ai idan bata haquraba zatasha tsinuwane.shiyasa

  • @MainaModu-uz6kp
    @MainaModu-uz6kp 10 วันที่ผ่านมา +2

    Allah Yakara Maka Daukaka in Sha Allah zamu Tayaka Addu'a wlh da kace kazo Maiduguri naji Dadi sosaima

  • @KadijaMuhd-m4t
    @KadijaMuhd-m4t 10 วันที่ผ่านมา +4

    Masha Allah Allah Kara lafiya da nisan kawana baba 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @khadijarabiu3198
    @khadijarabiu3198 7 วันที่ผ่านมา

    My ordinary Allah ya saka da alkhairi

  • @MubashshirAbba
    @MubashshirAbba 10 วันที่ผ่านมา +3

    Allah ya kara kiyayeka yayi maka albarka ya kula maka da zurriyarka

  • @AbdallahOmar-jv1xt
    @AbdallahOmar-jv1xt 10 วันที่ผ่านมา +11

    Babanmu ordinary kayi kokari Allah yasaka...
    Amma adalci anan shine ani kadin maganartA...
    Be auri mamansu BA haka zalika be auri kanwarsuba...
    Amma Yakama haya....
    Yasaka su aciki...
    Kuma suna zargin Yana anfani da kanwarsu...
    Kilama hadda maman tasu...
    Adalci shine abincina kuma ayi kokarin rabasu da wannan azzalimi...
    Aikin alkhairi Kada agajiya ranka Dade pls

  • @mumabdul7145
    @mumabdul7145 10 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yasaka muku da mafificin alkhairi berekita family ❤❤❤

  • @jibrilibrahim2261
    @jibrilibrahim2261 10 วันที่ผ่านมา +4

    Ordinary president Allah Ya saka maka da aljannah firdaus 😭

    • @ahmedKwarbiya
      @ahmedKwarbiya 10 วันที่ผ่านมา

      Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲

  • @MakkhaMakkha-wx6uz
    @MakkhaMakkha-wx6uz 9 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kara daukaka da nasara allah ya sa ah dade ana yi allah ya kara basira da kariya allah saka da mafificin alkhairi

  • @aminamusa9419
    @aminamusa9419 10 วันที่ผ่านมา +5

    Allah yakara karfin gwiwa

  • @anaskosheka
    @anaskosheka 10 วันที่ผ่านมา

    Allah yatemaki Ordinarily President namu ❤

  • @AishaMohammed-l1o
    @AishaMohammed-l1o 10 วันที่ผ่านมา +4

    Allah yakare Muna Kai odnary

    • @ahmedKwarbiya
      @ahmedKwarbiya 10 วันที่ผ่านมา

      Ameen summa ameen

  • @RukayyahAdamu
    @RukayyahAdamu 10 วันที่ผ่านมา +2

    Yo ai dama duk mun dana darikar😂😂Allah jikan kakanmu da rahama

  • @sakinamoktar3262
    @sakinamoktar3262 9 วันที่ผ่านมา

    Jazakal Allahu akkubar baba

  • @Frdoes
    @Frdoes 9 วันที่ผ่านมา

    Assalamu alaikum ubangiji Allah yakarama baban order brekete family arewa Mai taimakwan tskwak kawa Allah idan yayi makaho sai yedan jagora ubangiji Allahu subbahanahu wata ala yakamana wan nan bawan Allah Dan takal ka yasami sauki ubangiji Allah yakara kulama dakai da iyalanka bakidaya ubangiji Allah yajikan mahaifinka ubangiji Allah yasa karabu da mahaifiyarka lfy Dan hajiya Kaima inamaka ftn alkairi inamaku ftn alkairi daga madinatul munauwara anan saudiya munjin dadin taimakawa bayin Allah ubangiji Allah yakara yalwatamana irinku a arewarmu

  • @NanaUsman-c4t
    @NanaUsman-c4t 10 วันที่ผ่านมา

    Allah yasakamuku da alkairi yatsareku daga dukkan abinqi amen

  • @MainaModu-uz6kp
    @MainaModu-uz6kp 10 วันที่ผ่านมา

    Allahu Akbar, Alhaji Ahmad Isa Ashe kayi karatu a Maiduguri garinmu kenan Allah Yayewa ilmi albarka

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 10 วันที่ผ่านมา +2

    Wlh my president kasan hanyar wannan mayaudaran shegu

  • @yaumagaji7094
    @yaumagaji7094 10 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yakara basira

  • @farukabdullahi7322
    @farukabdullahi7322 4 วันที่ผ่านมา

    Allah Ya gyara mana

  • @AishaMuhammad-d4o
    @AishaMuhammad-d4o 10 วันที่ผ่านมา +2

    Gaskiya garatarabu da maganar gidannan zaifi gidan duniya dai babakiyamaba

  • @HauwaAhmed
    @HauwaAhmed 10 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yashiga tsakanin nagari da mugu

  • @sakinamoktar3262
    @sakinamoktar3262 9 วันที่ผ่านมา

    Yayan mu Dan hajiya Allah yaqara basira

  • @BarakaIbrahimYelwa
    @BarakaIbrahimYelwa 10 วันที่ผ่านมา +3

    Allah ya biya ku da gidan aljana

    • @ahmedKwarbiya
      @ahmedKwarbiya 10 วันที่ผ่านมา

      Ameen summa ameen

  • @AbubakarBadamasi-w5n
    @AbubakarBadamasi-w5n 10 วันที่ผ่านมา

    Allah kashiryar damu katsaremu

  • @jamilumanga642
    @jamilumanga642 10 วันที่ผ่านมา

    Allah Kara basira Dan hajiya

  • @ummiahmad4909
    @ummiahmad4909 10 วันที่ผ่านมา +3

    Allah sarki 😢

  • @MusbahuIbrahimumar
    @MusbahuIbrahimumar 9 วันที่ผ่านมา

    ASSALAMU ALEKUM WARAHAMATULLAHI TA,ALA ALLAH YAKARA DAUKAKA BABANMU

  • @رقيه-ف3ك
    @رقيه-ف3ك 10 วันที่ผ่านมา

    Munagodiya so sai Allah ya saka muku da alkhairi
    Allah yasa kagama lafiya kuma Allah ya kyaramana ariwa

  • @saudatu-abdullahi
    @saudatu-abdullahi 9 วันที่ผ่านมา

    Allah ya duba gabanka da bayanka ordinary president,madallah da halitta ubangiji irinka,😢

  • @ayubamkabir3778
    @ayubamkabir3778 10 วันที่ผ่านมา +7

    My ordinary president ALLAH Kara daukaka da lafiya

  • @BasharShehu-f1h
    @BasharShehu-f1h 10 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya Ina magana akan wnn matar da aka dauke mahaifiyarsu da Kuma kanwarta don Allah ayi aduba maganar da tayi akan kanwarta maras lafiya da shi malam nuhu yadauke Yana amfani da ita

  • @SamihArma-ug5gn
    @SamihArma-ug5gn 9 วันที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @abdulrazaksalihouaba931
    @abdulrazaksalihouaba931 10 วันที่ผ่านมา +2

    Masha allah

  • @mammanbashiryahaya5389
    @mammanbashiryahaya5389 10 วันที่ผ่านมา

    Allah ya jikan magabata

  • @jaafarjibril1728
    @jaafarjibril1728 10 วันที่ผ่านมา +1

    Jazakallahu bil hair

  • @mammanbashiryahaya5389
    @mammanbashiryahaya5389 10 วันที่ผ่านมา

    Baraka kadai Dan hajiya.
    Ina bibiyar ku ne daga jamhuriya nijar

  • @jaafarjibril1728
    @jaafarjibril1728 10 วันที่ผ่านมา +1

    Masha Allah

  • @MariyaadamGama
    @MariyaadamGama 10 วันที่ผ่านมา +3

    Wnn matar Takada mgn amman wlh abin yana ranta aduba ranka ya dade araba mutumin d mamansu d kuma kannenta karya cucesu😢

    • @MaryamAdamuMustapha-gk3sv
      @MaryamAdamuMustapha-gk3sv 9 วันที่ผ่านมา

      Nima abun da nace. Kamar basu gane zafin da take ba. Ba wai na gidan bane na rashin mahaifiyar su kusa dasu da kuma qanwar su

  • @AishaMuhammad-d4o
    @AishaMuhammad-d4o 10 วันที่ผ่านมา +1

    Kai jamaa wata shariar sai a lahira

  • @khalidumar6743
    @khalidumar6743 9 วันที่ผ่านมา

    Our country hero may the almighty Allah keep protecting this man bless and Brighting his features.

  • @KokOkl-u6u
    @KokOkl-u6u 10 วันที่ผ่านมา

    Allah ya taima ka

  • @jameellLawal-k8j
    @jameellLawal-k8j 10 วันที่ผ่านมา +1

    Allah Sarki rayuwa

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 10 วันที่ผ่านมา +3

    Ordinary President wallahi bansan dalilin dayasa yake Burgeni kawai idan ina ganinshi Annashuwa take kamani

    • @abdussamadmutallab2305
      @abdussamadmutallab2305 10 วันที่ผ่านมา

      Saboda yana kwatoma mutane hakinsu ne

    • @harunasulaiman3783
      @harunasulaiman3783 10 วันที่ผ่านมา

      @abdussamadmutallab2305 wannan gaskiyane shine gatan marar gata

  • @ashamariam9175
    @ashamariam9175 10 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya bamu lafiya da zama lafiya A nagereya

  • @alituta1396
    @alituta1396 10 วันที่ผ่านมา

    My president
    Yau kam gaskiya hukuncin da ka seya musu.

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 10 วันที่ผ่านมา +1

    Ordinary President mufa yan Adam nasamu iya biyanka saidai Allah Ya biyaka kawai

  • @SharifShafiu-wr8pe
    @SharifShafiu-wr8pe 10 วันที่ผ่านมา +1

    Munatare daku dakan soba Allah yadaukakaku

  • @AbubakarBadamasi-w5n
    @AbubakarBadamasi-w5n 10 วันที่ผ่านมา

    Hhhhhhhhhh wlh ordinary kaban dariya wlh wlh wlh maganarka gaskiyane wlh al.ummarmu a yau maxa da mata duk sunada bokaye

  • @umarismail4332
    @umarismail4332 10 วันที่ผ่านมา +1

    "In za'a gyara a gyara"

  • @ramatuusman1623
    @ramatuusman1623 10 วันที่ผ่านมา

    Slm dan Allah I need your help 😭😭😭😭

  • @muhammadbaxxa165
    @muhammadbaxxa165 10 วันที่ผ่านมา +1

    Wato Gaje fa ta ga alama zata gajiya da ita ta lay low 😂😂😂

  • @RufaafuSuleAnche-n6v
    @RufaafuSuleAnche-n6v 10 วันที่ผ่านมา +2

    Fatan alkhairi daddy

  • @AuwalSani-y5d
    @AuwalSani-y5d 9 วันที่ผ่านมา

    Barka da yau

  • @aichaagadez6237
    @aichaagadez6237 10 วันที่ผ่านมา +1

    Se baba😂

  • @fatimaharuna8070
    @fatimaharuna8070 10 วันที่ผ่านมา +2

    180hr 7.5 days

  • @ahmedKwarbiya
    @ahmedKwarbiya 10 วันที่ผ่านมา +3

    Ameen summa ameen

  • @AishaMuhammad-d4o
    @AishaMuhammad-d4o 10 วันที่ผ่านมา +6

    My odnary president kacemana karuwai mu yan zaman saudia kamana kudin goro to amma ni nayafemaka domin koina akwai nagari dana banza koroqi sauran gafara karkaje lahira da haqqisu😢

    • @basiruabdul8348
      @basiruabdul8348 10 วันที่ผ่านมา +1

      Gaskiya sister kinyi magana mai kyau allah yafemana baki daya❤

    • @yaumagaji7094
      @yaumagaji7094 9 วันที่ผ่านมา

      Hajiya aisha you're such good women I like that very good kema Allah yabiya miki bukatunki sister

    • @yaumagaji7094
      @yaumagaji7094 9 วันที่ผ่านมา

      I also has a friend here saudia and she's very kind haka nasa araina

    • @AishaMuhammad-d4o
      @AishaMuhammad-d4o 9 วันที่ผ่านมา

      @yaumagaji7094 idan kukaga aikin wahalar damukeyi saikun tausaya mana wallahi ba cikken bacci

    • @AishaMuhammad-d4o
      @AishaMuhammad-d4o 9 วันที่ผ่านมา

      @yaumagaji7094 kuma kaduba irin zinar da akeyi a qasarmu arda akuya yi akeyi amma munan akeya fada komeyasa?

  • @zynabdarma282
    @zynabdarma282 10 วันที่ผ่านมา

    Salam,dan Allah ysushe za a koyar da kiwon kifi a kano?

  • @harunasulaiman3783
    @harunasulaiman3783 10 วันที่ผ่านมา +2

    Ordinary President duk wanda yake ganin bakin jininka to ba ɗan Halas bane shege ne

    • @ahmedKwarbiya
      @ahmedKwarbiya 10 วันที่ผ่านมา

      Wannan gaskiya ne 👍

  • @MuhammadBashir-io6mi
    @MuhammadBashir-io6mi 10 วันที่ผ่านมา +1

    Wlh ordinary watama taifort ne amma sai ace aljanu ne yake damun su

  • @sakinamoktar3262
    @sakinamoktar3262 9 วันที่ผ่านมา

    Slm

  • @murtalachinade
    @murtalachinade 10 วันที่ผ่านมา

    Ordinary President Dan darika ba Ahlussunnah bane?
    Kace kafin kazama da izala ka basalafe dai ko?
    Ai gara kuna banbancewa ko zamu gane.
    Kuma ba yan darikane masu tsubbuba.
    Ku daina jam'i wa mutane kunayin adalci ta nan bangaren saboda gudun neman hakki a lahira.
    Allah yasa mudace

  • @AbdouKassoum-v7m
    @AbdouKassoum-v7m 9 วันที่ผ่านมา

    😂

  • @Hassanaismail-q1d
    @Hassanaismail-q1d 10 วันที่ผ่านมา +1

    I Lakers ordinary

  • @GaddafiAbubakar-e9x
    @GaddafiAbubakar-e9x 10 วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiya baban mu Allah ya saka da alkairi

  • @RukayyahAdamu
    @RukayyahAdamu 10 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah

  • @rukayyaqwaram5855
    @rukayyaqwaram5855 9 วันที่ผ่านมา

    Masha Allah