wao ke bakin yi video kince mana kin daina saka wando ba.... Don Allah a kiyaye wallahi wasu abun ko da wayewa yace kuyi ku dinga tina karshen karshe fa dik mutuwa zamuyi kuma Allah zai iya kama mu da laifukan mu.. Allah ya bamu ikon gyerawa
Even if I don't understand Hausa I think this song reflects something of importance in society. I really admire Hausa and Ethiopian songs. Thank you very much from Mali 🇲🇱🇲🇱
Subahanallah Allah wace irin wakace wannan môme kalma wannan batayiba wlh kuwa bakisan hasken fata bakisan na rana subahanallah Allah yachiryemu zakigane wlh kuwa akwai lokacin da zaki nemi hasken kirasa wlh kuwa kituba ga Allah wlh duniya kenan
Assalamu alaikum amma kiyi hakuri da abun da zan gayamiki sabi da a masayin ki na eya musulma bai kamata kiyi erin wannan shigan ba akan neman abun duniya ina mai yiki fatan alkhairi Allah ya shiriyar da mu bakiya daya Allah yaya femana baki daya
Allah ya shiryeki wannan matsatsen shiga haka da nuna tsiraici kuma abun mamaki mutane sai zuga ki sujeyi an rasa me gaya miki gasjiya uhmmm mutuwa da lahira gaskiyace Allah sa ki fahimta da wuri kafun lokaci ya kure Allahya shirya mu
Gaskia wannan shigar taki baidaceba,kwanakin baya fa kikazo kikace kina ba masoyanki hqr zaki bar wannan shigar da kikeyi amma gashinan baki dainaba,gaskia yakamata kukama wa knku wa'azi
Yarinya kina wutaa 🔥
wao ke bakin yi video kince mana kin daina saka wando ba.... Don Allah a kiyaye wallahi wasu abun ko da wayewa yace kuyi ku dinga tina karshen karshe fa dik mutuwa zamuyi kuma Allah zai iya kama mu da laifukan mu.. Allah ya bamu ikon gyerawa
Even if I don't understand Hausa I think this song reflects something of importance in society.
I really admire Hausa and Ethiopian songs.
Thank you very much from Mali 🇲🇱🇲🇱
you are right
She is expressing her love and loyalty to her boyfriend.
Subahanallah Allah wace irin wakace wannan môme kalma wannan batayiba wlh kuwa bakisan hasken fata bakisan na rana subahanallah Allah yachiryemu zakigane wlh kuwa akwai lokacin da zaki nemi hasken kirasa wlh kuwa kituba ga Allah wlh duniya kenan
hmmmm
Wullahi your comment made my day before mommy use to dress nice an decent an that made me like her amma yanzu hmmm
@@fatoumatatunkara1804 wlh kuwa
@@adamtinaou3396jealousy jealousy 😅
Slm wannan Waka tayi martokar dadi sosai
Yayata momee kobakisa fandoba Yayi walahi kisatoufa harkasa yafi walahi denasafando yayata momee
Gaskiyane ba karya
I just love everything about Hausa
But I don't understand the language
Much love from Ghana 🇬🇭
You can fine people in Ghana that can teach you the language
Just be freind with them you will be there
Msh allh
allah sarki duniya kenan watar sai labarin akula da rayauwa kar abima zuciya
Allah yakara daukaka da basira
Ina rokon Allah ya ganar dake gaskiya, Ki gane wannan abin da kike Haramun ne.
Kin girma a waka
Now singing alone.
Congrats
wow
Baba yarigna momi gombe.2023
Masha Allah
Kanwata Allah yakara daukaka
Jinjina👍
No wallahi bai yiba
Allah yayi miki kyau sosai
Rabbana Yashiga Dukkan Lamuranki na Yau Dah Kullum Alfarman Annabi Dah Alqur'ani 🤲🥰🤲 Hajjajuh makkatuh
Allah ya waddan ka jaki
Amin yarabbi
Allah kashiryar da dukkanin musulmi ni Banga abunda zaagani Ashe Masha Allah Saidai inshe subhanallah
Wlh kuwa but mutane suna ta wani masha Allah kamar wani abin kirki tayi
Allah yakyara Basira
Assalamu alaikum amma kiyi hakuri da abun da zan gayamiki sabi da a masayin ki na eya musulma bai kamata kiyi erin wannan shigan ba akan neman abun duniya ina mai yiki fatan alkhairi Allah ya shiriyar da mu bakiya daya Allah yaya femana baki daya
Kai Masha allahu hakafa
Momi dan alla dan annabi inasonki achikin jouciyana
Allah ya shiryeki wannan matsatsen shiga haka da nuna tsiraici kuma abun mamaki mutane sai zuga ki sujeyi an rasa me gaya miki gasjiya uhmmm mutuwa da lahira gaskiyace Allah sa ki fahimta da wuri kafun lokaci ya kure Allahya shirya mu
Momi gombé Allah kareki
Masha my supporter ina yinki
Barka da safiya
Gaskia wannan shigar taki baidaceba,kwanakin baya fa kikazo kikace kina ba masoyanki hqr zaki bar wannan shigar da kikeyi amma gashinan baki dainaba,gaskia yakamata kukama wa knku wa'azi
Wlhy de kam,haka tazo tana bada hqr amma gashi angulu ta koma gidanta najiya
I can't believe that you are a true Muslim
Gaskiyane momee Gombe kinayi munajin dadi, Allah ya qara basira
💯💯
Daman kina waka ne?
Ni sabon fan naki ne
Masha Allah
Allah ya qara kaifin basira
Masha Allah Allah yareki
Momee my lovely
Allah ya nunamin babbar ranata in gayace ki ki reramin irin wannan
Dani da massoyiya ta nagode 🇸🇳🇸🇳🇸🇳💯💯💯💯
Ah oui très ❤❤
masha Allah yayi keuo momee Gombe yayi
Momee ❤❤❤
Ubangiji ykara dafa miki 🙏
We love her not matter what ❤❤❤❤❤❤❤you people should stop love from united state of America but not haousa ❤❤
Aoumar
Kiwuta lpy mome
Labarina
Nice
Gsky ne shigar da kekeyi Bata burgeni wlh Sam ki bi duniya sannu a hankali
ALLAH KASA MUYI KYAKKYAWAN KARSHE AMEEN 🥺
Alhamdulilah out of thousands comment naga wanda abun be mishi dadi ba....Ameen fa Allah sa mu dace
nice🥰🥰
momee Gombe gaskiyane je t'aime pour toujours je besoins de vue wlh kiyi
Good wlh
Nice one
Masha allah
Mash Allah yayi
Allah ya Kara basira da daukaka, daughter Momee Gombe
Dake Tawa.wankayabijiki
Macha Allah 🙏🇸🇳🥰🥰🥰💘💘💃💃🤲🤲
Amhni
Momee Gombe inayinki sosai masha Allah
Autan mata Keep up
MOIS JE KIFFFF BEAUCOUP
Kina Basu wuta fa 🤝🤝🤝 fatan nassara arayuwa Ranki shidade
Thank you super star
Ai loviyou 🌹🌹
Yar banza Kamar ba Bazawara ba
This is Mohammed Abdul-salam I really love more Gombe like my blood sister
Bonjour
Ma cha Allah momee Gombe
Very nice
Hmmmm fidda tsaraici shine abun burgewa a gunku, harda fadin Masha Allah 😞
Kaskiyane momee am man wan nan wakar hamisu
Agaskiya momee kinyi kyau inayinki
Good luck 🤞
Pls wannan wakar kice kuma muryanki ne a wakar?
Wlh nakoka mome wannan zazzafan aiki haka Allah yakara daukaka
Slm yakike
SAI TAZO TAHAU WAQA KAMAR ITA TAYI TA
I really love your songs much love momee gombe
Masha Allah Allah yakara hakazaka da kwakwalwa
kina tsula tsiyarki momy gombeee
Gaskiya kin iya saka kaya masu kyau sosai kina burgeni ❤
Mâcha Allah 🇳🇪🇱🇾🥰
Masha Allah very nice momee
Allah bless your knowledge my dream inshallahu by Murtala Naseer
Bjr c bien fait
Yayi Momee
Gaskiya ina yinki momey
❤️❤️❤️❤️💋💋
this lady fine abeg I just love her naturally
Wallahi wannan waga ya burgeni
Macha allh allah kara basira
Allah yataimaka allah yabarmutare momi gombe
Allah yakara daukaka mome
My love lymomee❤❤❤🎉
Salam monee combe verry is going through
yar Garinmu Kinmusu Nisa
Allah keuta
❤❤j’adore cette voix adorable .je suis Senegalais du courage ❤
Much love from 🇬🇭 may Allah bless you
@@ibrahimhawa5151 inasankiAllayabarkidagamasoyikiaMarado
من.شمهروش.س
Gaskiyane momy manyan mata
Allah ka bani mafita daga matarka
Kituna fa akway mutuwa kuma Qabari