Shirin Inda Ranka na ranar Litinin tare da Nasir Salis Zango

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 14 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 16

  • @maryamabdullahi8196
    @maryamabdullahi8196 ปีที่แล้ว +2

    Allah sarki arziki maidadi watau doguwa saboda yanada kudi shiyasa aka bada belinsa,inda talakane inayaga,hakan wata shariar sai alahira

  • @ayubaisah2861
    @ayubaisah2861 ปีที่แล้ว +2

    Allah duk wanda yake da hannu wajen hanamu zaman lfy akano , Allah kahana shi zaman lfy akabarin sa

  • @baffahaladu5423
    @baffahaladu5423 ปีที่แล้ว +3

    Allah ya shiga tsakanin mu dakai Zango

  • @zinariyawaziri3689
    @zinariyawaziri3689 ปีที่แล้ว +2

    Allah Ya sa ai zabe lafiya.
    Ato wai baki shi ke yanka wuya,fatan za a dinga sanya wa baki linzami.
    Fatan doguwa ya ji batun akuyar nan yar faransa.Ado,ba a ado da na'isa.A bi duniya a sannu domin kuwa ita duniya idanunta a tsakarka suke.

  • @umaimahabibu7254
    @umaimahabibu7254 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya isar ma bayinsa gareshi

  • @sslabaran
    @sslabaran ปีที่แล้ว +2

    Ina Sauraron ku daga jihar Gombe
    Kullum sena saurari Wannan shiri Nifa Banga Laifin Bada Alhassn Ado doguwa beli ba domin kuwa Har yanzu baa Tabbatar masa da Laifin shifa, Sannan a matsayin sa Kowa Yasan baze Gudu ba.
    naku. You are the best

    • @naseeradam5682
      @naseeradam5682 ปีที่แล้ว +2

      Saboda ba dan uwanka ya kashe ba

    • @jammymusa3064
      @jammymusa3064 ปีที่แล้ว +1

      Sabida ba Yan uwanka aka kasheba ko mara kishin kai

    • @shamsuddeenshehu9610
      @shamsuddeenshehu9610 ปีที่แล้ว

      Bakada Kai Sena DAUKAR kaya

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 ปีที่แล้ว +2

    Insha Allah, Ado do guwa sai (Allah) Yayi mana maganin sa, ya kashe muta ne am'ma sai a bashi beli ran talaka ya zama kamar kiya shi, tala kawa sai kuyi tunani sosai

  • @aishatijjanialiyu
    @aishatijjanialiyu ปีที่แล้ว +2

    Assalamu alaikum inasauraranko daga kasar Saudi Arabia Aysha Tijjani Aliyu dankoli ftn alkaire

  • @ibrahimusman6578
    @ibrahimusman6578 ปีที่แล้ว +2

    Nageria sai gyaran allah

  • @halimaabubakar2252
    @halimaabubakar2252 ปีที่แล้ว +2

    ALLAH SARKI MURJA TALAKA BAWAN ALLAH

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 ปีที่แล้ว +2

    Wato government taga zabe, taje tashiga tafita ta dawo da inusa yellow kano, Alhalin da itace tadamkashi ahannunsu. To insha Allah sai an rushe azzalumar government

    • @shamsuddeenshehu9610
      @shamsuddeenshehu9610 ปีที่แล้ว

      B haka bane may be inajin baka bibiyi shara'o'in yallow din bane.

  • @MM-wr6kv
    @MM-wr6kv ปีที่แล้ว +1

    Sannu