'Zargin da Janar Tchiani ya yi kan Najeriya ba gaskiya ba ne'

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 28 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 132

  • @TheAbdulDirector
    @TheAbdulDirector 2 วันที่ผ่านมา +7

    Bamu san nawa aka biyaka ba, amma ka tuna zaka maimaita wannan a gabn Allah

  • @Bashariyushau
    @Bashariyushau 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya isa tsakaninmu daku

  • @yussufle227
    @yussufle227 2 วันที่ผ่านมา +4

    Allah ya tabbatar damu a kan imani alfarmar fiyayen halitta

  • @comrdsani3700
    @comrdsani3700 2 วันที่ผ่านมา +2

    Makaryatan banza munafukai Allah ya fiku inshallah Allah zai kawo karshen ku

  • @belloahmad5347
    @belloahmad5347 วันที่ผ่านมา +1

    Allah swt ya kawo mana karshen wannan tsinanniyar siyasar

  • @adammsani20
    @adammsani20 วันที่ผ่านมา +1

    Allah Yahanaku Duk Wani Abunda Kuke Bukata Duniya Da Lahira

  • @habibalkali7873
    @habibalkali7873 2 วันที่ผ่านมา +4

    Mudai Allah ya isa kawai

  • @YusifMohammed-g4k
    @YusifMohammed-g4k 2 วันที่ผ่านมา +4

    Allah yana kallon ku.

  • @SHAAYAUAHMED-u4f
    @SHAAYAUAHMED-u4f วันที่ผ่านมา

    Ma yaudaran banza

  • @bigbomtv3160
    @bigbomtv3160 2 วันที่ผ่านมา +1

    Baku muki so kukare shugaban kasa ba
    Fir'auna da kansa yake kare kansa lkc da Yana mulki !!!!

  • @adjigallima997
    @adjigallima997 2 วันที่ผ่านมา +2

    Kaji storon allah pa

  • @lawalnuradeen2984
    @lawalnuradeen2984 2 วันที่ผ่านมา +3

    Ubanka dan shegiya Jaki dabba

  • @mammansaniyahaya
    @mammansaniyahaya วันที่ผ่านมา +1

    😂😂😂😂😂😂😂😂 wawa wawane 😂😂😂😂😂

  • @MohamedIssaka-c4i
    @MohamedIssaka-c4i 2 วันที่ผ่านมา +2

    Wawa

    • @xjfg272
      @xjfg272 วันที่ผ่านมา

      Dakiki phone store

  • @algoniaboubakar293
    @algoniaboubakar293 2 วันที่ผ่านมา +1

    صلوا على النبي الكريم

  • @oumarfarouk7146
    @oumarfarouk7146 2 วันที่ผ่านมา +1

    Allah Yana ganinka

  • @ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA
    @ALIYUABUBAKARMAIHULAA.AMAIHULA 2 วันที่ผ่านมา +1

    QARYA KUKEYI WLH ALLAH AZALUMAN BANZA ALLAH YA ISAH ZAKANINMU DAKU KAXO KANA HAURAGIYA KUNKAFA SAN SANI pa

  • @abukhalilassunny
    @abukhalilassunny 2 วันที่ผ่านมา +2

    Wallahi mu ba mu yarda da ku,babu aminci tsakaninmu da gwamnatin APC

  • @ShamsudeenYusuf-ve1dj
    @ShamsudeenYusuf-ve1dj วันที่ผ่านมา

    Karyane wlh Allah ya isa mu wlh 😢😢😢

  • @JamiluAuwalu-d5z
    @JamiluAuwalu-d5z 2 วันที่ผ่านมา

    Muna furchi Baya dorewa wllh 😫😫😫

  • @MammanLawwali
    @MammanLawwali 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    👍❤❤❤🇳🇪🇳🇪❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪✌✌✌✌

  • @RabiuRabiu-cn8wv
    @RabiuRabiu-cn8wv 2 วันที่ผ่านมา +1

    Kaima muna fukine azzalumi massak haiwan Yan siyasa wadanda ba allah tare dasu

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 2 วันที่ผ่านมา

    Akwai mutuwa zaku mai mai ta abinda kuke fada agaban allah

  • @mdr6football649
    @mdr6football649 วันที่ผ่านมา

    Allah yasa da gaske kake

  • @jamiluharuna4316
    @jamiluharuna4316 2 วันที่ผ่านมา +1

    Zamu hadu a gaban Allah zakuyi bayani na gaskiya

  • @IBRAHIMMALAMMUSA
    @IBRAHIMMALAMMUSA วันที่ผ่านมา

    Makaryata kawai tsinannu Allah ya watsaku daku da tunubu dan isar Manzon Allah

  • @zelani7
    @zelani7 2 วันที่ผ่านมา +1

    Gaskiyane wannan yakasa rike kasarsa shine yake NEMAN yashafawa nejeriya kashin kaji .sukuma mutanen sun kasa ganewa saisuyi tababatu ,dukrashin tunani ke damun kawaii .Kuma shiga wandayayi gaba fa yariga yayi gaba.

  • @urwatuumar5141
    @urwatuumar5141 วันที่ผ่านมา

    Ya fadi komai kudai kiji tsoran Allah

  • @baruwankuinaruwanku3187
    @baruwankuinaruwanku3187 วันที่ผ่านมา

    Dama karyatawa za suyi. Amma biri yayi kama da mutun.

  • @Mcfhausa
    @Mcfhausa 2 วันที่ผ่านมา

    Yan siyasar Arewa MUNA fukaine kagan shi bakunya ba tsoron Allah

  • @NASSIROUSAIDOU-c1g
    @NASSIROUSAIDOU-c1g 2 วันที่ผ่านมา

    Kudai masu ikon Nigeria munafukai walahi karya kuke Allah zai karemu daga shairinku

  • @TcianiTraoreGoita-i2s
    @TcianiTraoreGoita-i2s 2 วันที่ผ่านมา +1

    Karya kakeyi dan ubanka yan hassadan Niger kawai karnukan Faransa kawai

  • @MuhammadMUHAMMADOU
    @MuhammadMUHAMMADOU 2 วันที่ผ่านมา

    Allah ya na kallo ku wlh shugabannin mu ba makaryata bane Ko kwatar mulkin yayi shi din dai muke so 😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @amtheonerecord
    @amtheonerecord 2 วันที่ผ่านมา

    Mu sauki zamu nema gurin Allah kawai 🙏🏿 mu munsan Allah ne ya rika mu ba manyan mu ba!

  • @SalissouMalam-g1u
    @SalissouMalam-g1u 2 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya Nigeria Bakou dajarourou

  • @MahamanBachirIssakaAngo
    @MahamanBachirIssakaAngo 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya zatayi halinta da kanku zaku gudu kubar Nijeriya insha Allah makaryatan banza kunje fa talakawa Nijeriya cikin masifa yunwa talauci yan bindiga

  • @muhammadauwalilyas8422
    @muhammadauwalilyas8422 วันที่ผ่านมา

    Wai wannan ko kunya baya ji kiri da muzu, kai kanka ka san ba za'a yarda ba, facts da shugaban kasar Nijar General Tiani ya gabatar ba zasu rosu ba da waɗannan qaryayyaki naka, Allah maɗaukakin sarki ya kyauta!.

  • @ismailusman-uo9sx
    @ismailusman-uo9sx 2 วันที่ผ่านมา +1

    ai wannan ansan sai kun musanta saboda idan baku musantaba za ace hakanan ne

  • @NusaibaSaadAkeel
    @NusaibaSaadAkeel วันที่ผ่านมา

    Kaji tsoron Allah kayi da yawa kayi shekara takwas kana a wannan kujera taka kuma wallahi mun daina yarda da maganganunku makaryata kawai

  • @yusufibrahim9659
    @yusufibrahim9659 2 วันที่ผ่านมา +1

    Nawa akabaka inkun karyata kuje wajajen kuyi video wajen kuma live da Yenjaridu

  • @kabirmuazu9510
    @kabirmuazu9510 วันที่ผ่านมา

    Allah ya tsinema makaryaci

  • @almahdialmahdi5545
    @almahdialmahdi5545 2 วันที่ผ่านมา

    سيادة الوزير المحترم :الرجل السياسي في أفريقيا معروف بتقديم مصالحه الخاصة على المصالح العامة ؟ ؟ ؟ فلذلك فتنة بوكوحرام ثم فتنة (أيبوك)ثم (بللو تورجي وجماعته)لم تنته حتى الآن ولم تجدوا لها حلا !!أليس هذا دليل كاف على التفريط والافراط الذي عرف به (الرجل السياسي الافريقي)همه مصلحته الخاصة ؟ ؟ ؟ ؟ ؟/الشيخ علي أحمدباه الفولاني المالكي نيامي عاصمة النيجر

  • @AbdurrahmanDawud
    @AbdurrahmanDawud วันที่ผ่านมา

    Karyane gaskiyane

  • @baussalam
    @baussalam 2 วันที่ผ่านมา +1

    Qaryakake bamu kabuku

  • @mammansaniyahaya
    @mammansaniyahaya วันที่ผ่านมา

    BBC kouma kouji tsoron Allah mounafouki yana kharkhashin kasan woutan Jahan nama

  • @harounamaas7631
    @harounamaas7631 2 วันที่ผ่านมา

    Allah ya tsine maka albarka dan karuwa

  • @MuhammadYusuf-d2r9w
    @MuhammadYusuf-d2r9w วันที่ผ่านมา

    My yan najeriya mun yadda mun amince da maganan da shugaban kasar nimnjar ya fada akan Tunubu.

  • @mahamanbiniyamine6460
    @mahamanbiniyamine6460 2 วันที่ผ่านมา

    Allah ya wadan naka ya lalace

  • @Nouradine_Sanoussi
    @Nouradine_Sanoussi 2 วันที่ผ่านมา +1

    Daman tayaya zaku ce gaskiya ne matsiyaci kawai

  • @MamadDira
    @MamadDira 2 วันที่ผ่านมา

    Allah yamanamaganuku.kafurai

  • @ibrahimahmad5161
    @ibrahimahmad5161 2 วันที่ผ่านมา

    Minista kaji tsoron Allah. Muna rokon Allah yayimana maganin dukkan azzalumai da munafukai

  • @moussagarba4541
    @moussagarba4541 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dans oubanshi

  • @Maikimane
    @Maikimane วันที่ผ่านมา

    Tunda kake karyane to kaka muna sahihin yanke da zamu gamsu dashi

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 วันที่ผ่านมา

    Dole ka kare mai gidan ka tunda a wurin shi kake cin abinci, amma ya kamata kasan da cewa rayuwan duniya na kankanin lokaci ne.

  • @SalissouMalam-g1u
    @SalissouMalam-g1u 2 วันที่ผ่านมา

    Bakou dahouja

  • @ahmadadamu5601
    @ahmadadamu5601 2 วันที่ผ่านมา

    Akwai Allah

  • @AbdoulChapiou
    @AbdoulChapiou 2 วันที่ผ่านมา

    Allha ya issa dawan magana dakake minissta

  • @nanadodo953
    @nanadodo953 2 วันที่ผ่านมา

    Well you have to support your boss otherwise you wouldn't be here. The truth of the matter is that Tinubu sold his soul to macroni.

  • @يوسفذوالقرنين
    @يوسفذوالقرنين วันที่ผ่านมา

    نحن نؤمن لما قاله رئيس العسكريى لحماية الوطن وأنتم أهل نيجيريا ام تكنو حبا لنا قط

  • @YahayaMagajiMagaji
    @YahayaMagajiMagaji 2 วันที่ผ่านมา

    Shugaba chain yafadi gaskiys,kukuma dama munsancewa makaryata kuke.

  • @muhammadnafiu2470
    @muhammadnafiu2470 2 วันที่ผ่านมา

    Allah ya wulakanta ku kuda iyayen gidajen ku

  • @manofpeople5189
    @manofpeople5189 2 วันที่ผ่านมา

    Makairyata

  • @ABDURAHAMANUMARMUHAMMAD
    @ABDURAHAMANUMARMUHAMMAD 2 วันที่ผ่านมา

    MUDE ZAKANIMMU DAKU ALLAH YA ISA

  • @jigorayuwajigorayuwa4149
    @jigorayuwajigorayuwa4149 2 วันที่ผ่านมา

    Wow

  • @ShapiuShapiuIbrahim
    @ShapiuShapiuIbrahim 2 วันที่ผ่านมา

    Allah wadaran ku Allah wanan muna fukan ka yanasu jin dadin dunia da lahira da su da zuri'ar su kamar yanda suka yana talakawa

  • @ibrahimboubacar8417
    @ibrahimboubacar8417 2 วันที่ผ่านมา

    Karyane malam mu ba yan uwanku ba wlhi

  • @ABDURAHAMANUMARMUHAMMAD
    @ABDURAHAMANUMARMUHAMMAD 2 วันที่ผ่านมา

    MAGANAR KA BA GASKIYA MUDE ZAKANIMMU DAKU ALLAH YA ISA

  • @deenworldtv6302
    @deenworldtv6302 2 วันที่ผ่านมา

    Maciya amana kawai Allah ya kawo mana karshen ku nan ba dadewa ba karnukan turaw@ kawai

  • @IllaSaidou-k5y
    @IllaSaidou-k5y 2 วันที่ผ่านมา

    Tinibu Yati amana in arewa.tiani gaskia ya fada.lakurawa sane tinibu su ke.

  • @alhamdoulillah9480
    @alhamdoulillah9480 2 วันที่ผ่านมา

    Bbc makaryata né ku allah y'a issa

  • @ShapiuShapiuIbrahim
    @ShapiuShapiuIbrahim 2 วันที่ผ่านมา

    Muna furci dai Dodo ne mechi yake ci dan in iskan banza Allah ne kaway ya fatar daku Allah walakanta ku tun daga nan dunia

  • @MagajiIbrahim-o2j
    @MagajiIbrahim-o2j 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Karya yakeyi barayin banza marasa kishin kansu da goben yayansu

  • @NuraIdris-m3r
    @NuraIdris-m3r 2 วันที่ผ่านมา

    Karya kuke munafukan Allah

  • @BashirouAbdoulkarim-n2y
    @BashirouAbdoulkarim-n2y 2 วันที่ผ่านมา

    Karya kauai wlh

  • @djiddamoussa6362
    @djiddamoussa6362 วันที่ผ่านมา

    Karyani

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 2 วันที่ผ่านมา

    Kundade Baku Tunzura ba wllh

  • @harunabalarabe6258
    @harunabalarabe6258 2 วันที่ผ่านมา

    Karya kukai wlh yahi ku gaskiya ina hujjar ku

  • @adamousittouillo
    @adamousittouillo 2 วันที่ผ่านมา

    Ministan banza da qarya

  • @mujahidusman7488
    @mujahidusman7488 วันที่ผ่านมา

    Kai dai baka da wata fa ida sa karai wawa,

  • @h.h.a.4250
    @h.h.a.4250 วันที่ผ่านมา

    Kaji tsoron Allah kai musulmane kuma dan arewa to in ba gaskiya bane to shi Ahmed abubakar fa

  • @MahamanBachirIssakaAngo
    @MahamanBachirIssakaAngo 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Bakusan mu da ci gaba ku yan siyasa nigeria

  • @maharsad5908
    @maharsad5908 2 วันที่ผ่านมา

    Kuma makiyar Niger ne bbc

  • @mujahidusman7488
    @mujahidusman7488 วันที่ผ่านมา

    Haka né ku ake renawa wayo manya are wacin Najeriya,

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 2 วันที่ผ่านมา

    Talakawan ba Amma Dai Ba gwamnati ba wllh Bayanda zaayi mu sake yar da daku Allah tsinema Democratic taku

  • @MahamanBachirIssakaAngo
    @MahamanBachirIssakaAngo 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Baku fadin gaskiya sabida kuna tare da tinibu kar ya tsinke ku a kan matsayin ku anma gaskiya zata yi halin ta

  • @YahuzaTasiu-fi2mf
    @YahuzaTasiu-fi2mf 2 วันที่ผ่านมา

    Kai gafara can don Allah
    Me kasani gameda Bola Tinubu?

  • @ibrahimusman8093
    @ibrahimusman8093 2 วันที่ผ่านมา

    Karya ka k dan miya tayi zaki

  • @adjigallima997
    @adjigallima997 2 วันที่ผ่านมา

    Kuma bbc saikun karye

  • @kabirmuazu9510
    @kabirmuazu9510 วันที่ผ่านมา

    To dan uwarka menene alakar Nigeria da faransa

  • @MahamanBachirIssakaAngo
    @MahamanBachirIssakaAngo 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Karya kake shi tinubu zababbe ne shi fa yayi sata kuri'a ne

  • @edrissousseni9968
    @edrissousseni9968 2 วันที่ผ่านมา

    Dole kace bagaskiya bane saboda abincika

  • @issoufoudadesanoussi8400
    @issoufoudadesanoussi8400 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Karyar banza mu ba zamu yarda da ku ba.

  • @DANGWALALOTV
    @DANGWALALOTV 2 วันที่ผ่านมา

    Hakayake

  • @saddikSaddikunmama-mx8nw
    @saddikSaddikunmama-mx8nw วันที่ผ่านมา

    Yan arewa sune manyan munafikai Allah yayi mana maganinku

  • @AliyuSuleiman-t1d
    @AliyuSuleiman-t1d วันที่ผ่านมา

    Biri ya yi kama da mutum a nan.

  • @issacHamid
    @issacHamid 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kuna ta cewa ba gsy bane ku kawa dalilai da ce nuna ba gsy bane zaku rai na wa mutane hankali

  • @kabirmuazu9510
    @kabirmuazu9510 วันที่ผ่านมา

    Munafuki

  • @dalhatahmad8747
    @dalhatahmad8747 2 วันที่ผ่านมา

    Karya ka stayed ku kunya babu

  • @iliyasumalamsale7365
    @iliyasumalamsale7365 2 วันที่ผ่านมา

    Wanene zaihada hanyar jirgi da nijar tinubu ko buhari to ctani ba irinkubane ina nuhuribado yazo yayi magana ina Ahmad rufai ko kaine dan ni bansankaba

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 2 วันที่ผ่านมา

    Kar kazagi Gwamnatin mu wllh