Allah y sakama yaya nazir Wallahi kanawa kuna birgeni Saboda baku tsoran fadan gaskiya hmm wata Shari Ar sai Anje lahira na kasanche babbar masoyiyar buhari Amman tin lokachinda katsina State batsari. LG muka Shiga bala.I yan kidinafin da yan bindiga dadi Ana kashe mana misilmai Amman buhari bai dauki wani mataki ba A matsayinshi na jaharshi wlh tindaga lokachin naji bana sonshi Wata Shari Ar sai Anje lahira Inason mai fadan gaski Naziru I love you so much
God bless man.it's good song for Allah yah arhaim rahmien.i was loved it.even am not understand housa language.i hope one day learn and spoke this our African beautiful languages.
Fatan Alkairi da Allah yacika mana burinmu na Alkairi... #sarkin.wakan.Arewa Hakika Allah yaqarbi Aduan talakawa, but yajarabbace daganin shin yazamu kasan shin zamu dogara dashine koko zamu zamu yi zatan baeqarvaba wanda hakan kuskurene. Muzama masu tawakali Akan dik Halinda damukeciki. kar mumanta lokacin Zaben 2015 Munyita Adua wasu har Azumi dan Allah yakawo mana sauyi na Alkairi, Allah yabawa wanda mikeda yaqinin zai kwatanta gaskia da Adalci da taimakon Al'umma, cikin iko na Allah kuwa yakawo man wanda muke tsanmani wato P.M.B Amatsayin shugaba Bayadahaka bamubarshirba mukaita tayashi da Aduan harkawo iyanxu, Wane irin Abubuwane baefuskantaba ? Amma Allah yakareshi tareda Aduan talakawa. Haka zalika yaqara buqatar zarcewa Haka mukatsaya tsayin daka da taimakon Allah da Aduo'in takalawa, Allah yaqara bashi dama tah biu yazarce Hmmm tO Anan Ni zanyi tambaya shin Aduan da Akayi Akan zabenda Akayi A kano shin ba Allah Aka kira bane ? Koko ba da zuciya daya da ikhalas Akayi Rokon ? Hmm ah'a kodaya Allah maijine kuma maigani km mai ansar Aduan bayinsa Akodayaushe tareda bawa dik wanda yaso mulki. Ni Abinda Nakeson jan hankalin mutane shine Infa Akasamu shugaba nagari tO Atayashi da Aduah ALLAH YAKASANTARDASHI TAREDA BASHI IKON CIGABA DA KASAN CEWA NAGARI.INKUMA VATARCENE ADUAN SHIRIYA ZA'AMAI INME SHIRYUWANE INKUMA BAMAI SHIRYUWABANE ALLAH YAKAWO MAFI ALKHAIRI GA AL'UMMA.. BAZAGI BA KUSHE BA TSINUWA DA ITA TSINUWA TANAZUWA TAKOMO NE INTAJE BATASAMESHI WANDA AKAYIWABA TO KAN WANDA YAYI TAKE WARGAJEWA TO MAI AKAIYI KENAN HAKA ZALIKA FATAN ALKHARI INKAYI ZAKASAMU LADA KUMA ALKHARIN ZAIBIKA KAGA KACI RIBA BIU KAYI KASAMU LADAN WANDA KAYI WA SANAN KAIMA ALKHARIN YABIKA SOBODA HAKA MUZAMA MASUWA SHUWAGABANNINMU ADUA KAMAR YADDA MUKASOMA DIK ABINDA ALLAH YAYIWA BAYINSA DAIDAINE KUMA JARABBATACE ALLAH YABAMU IKON CIN JARRABAWAN SA........ MUCIGABADA ADUA ALLAH KADAI YASAN DALILIN DA YASA HAKAN YAKASANCE A WANAN SAKAMAKON ZAVEN KANO... INAFATAN ALKAIRI GA #SARKIN. #WAKAN.AREWA WATO #NAZEER.SARIKIN WAQAN KANO. ALLAH YAYI JAGORA. SAQO DAGA DYA DGA MASONYANKA ANAN SAUDI ARABIA NAGODE
Gaskiya Sarkin waka yayi sacrifice sosai akan Abba Kabir Yusuf.
Allah yasa kawa Naziru
Sarkin waka diga Cameroon
Allah yakara basira sarki baban Islam da yadda Allah sai anbawa Abba kujerarsa
Allahu akbar! Wannan a baya ne. Wannan ba zai sake faruwa ba in sha Allah.
Allah ya Saka da alkhairi sarkin Waka San kano
Kaii wannan wakar ta yi dadi sosai Allah ya kara basira Naziru kanina. Kwankwasiyya NO going back muna tari da Abba kwankwasiyya amana.
Aslm ma ma chaallah .Allah chine ke komi Allah ne kumi Allah ya kyaouta bakomi 🇳🇪🇳🇪✌
Allah ya taimaki sarkin waka, munanan al'ummar jihar gombe mu tayaka da addu'a, Allah ya doraka akan makiyanka ameen
alh yakara basira uban mawaka kano ta Abba ce insha Allah kuma wlh buhari akwai Allah to muje zuwa@
Allah y sakama yaya nazir
Wallahi kanawa kuna birgeni
Saboda baku tsoran fadan gaskiya
hmm wata Shari Ar sai Anje lahira
na kasanche babbar masoyiyar
buhari
Amman tin lokachinda katsina
State batsari. LG muka Shiga bala.I yan kidinafin da yan bindiga dadi Ana kashe mana misilmai Amman
buhari bai dauki wani mataki ba A matsayinshi na jaharshi wlh tindaga lokachin naji bana sonshi
Wata Shari Ar sai Anje lahira
Inason mai fadan gaski
Naziru I love you so much
Allah ka sakawa kanawa Ameen Allah yakare sarkin waka naziru
ameeeen Allah ya taemaki sarkin waka mu muna tare dakae
Allah y'a karre kaa🙌🙌
Aha sarkin waka idan waka ta ganka gudu take Allah ya kara basira
Wannan haka yake nazir. Allah ya sakamana
Sarki naxeer Allah kara daukaka da kwarewa kuma muma bama tsoro wlh
Allah sarki rayuwa shiki nan an gama sai wani loƙaci kuma in muna da rai Allah sa hakan shine mafi alkhairi a gari mu amma mu ba haka muka so Ba
Allah ya saka muku
Allah yabiyaka sarkin waka
Ameen
Hakane sarkin waka akwai hukuncin Allah insha allahu
Adduar Wanda aka zalunta karbabbiya, Allah ya saka mana Akan zaluncin da akayi mana 😢
Ameen ya Allah
Really appreciate this song and may almighty Allah protect you from the enemies and make your dreams come true accept my condolences the best singer
Wlh bama tsoro komae zasuyi kwankwasiya for life ❤️
Wlh.bamatsoro.
Damajira kawai nakeyi sarkin waka arewa mai ruwan basira
kaidai kan mahir ne wallahi Allah ya kara basira
Allah yaqara basira sarkin waka 4+force mulkin Allah ya isa
gaskiya kaci sarkin waka
MUTAN"KANO...ALLAH YA KAARAMUKU HAKURI.....💪💪🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Allah ya taimako nazir
Allah yah albarkaci rayuwar ka mutumina Duniya da lahira
Inayinka sarkin mawakan kano
Nazirou, Allah Ya Taimaka. Maganarka Gaskiyace
Sarki sarkine Allah ya taimakeka
Nagode baba na❤❤❤
Sarkin sarki ne. Allah ya kara basira
Allah yayi Sarkin Waka!
Simply the best.
Allah ya Kara basira sarki wk
Masha Allah nazirou abarama Allah zaiyi sakayiya in cha Allah gaskiya Babou adalce
Wannan hakayake sarki Allah y kara lpy
Allah yakarabasira,sarki,,amma,maigida,gashawara,tundashi,Allah yabawa,mubishi,mutayishi,da,adu,a
Sarki n waka kodia
*_munsan cewa Allah baya gingidi ballai bacci, danhaka sai munga ta yadda zalunci zai Dore. Rabbana yakiyaye muna Sarki_* #Nazeer
Allah kara basira Saki
Allah ameen sarkin Waka Allah Kara basira
ALLAH a kaara Sarki waaka
Karyakuke allah yafiku kuma badan allah kukeyiba
Allah yakara basira sarkin waka nakane alabata
Dakyau sarki Allah ya kara basira
God bless you. Your songs are powerful. Keep preaching it ON
Allah yasakamana abin da akayi a kano allah yaja zamanin uban gidana madugu uban tafiya
Gaskiya kafaɗa Allah sakamana Allah yaƙarama basira sarkin waƙa
Ina yinka waka
Allah sarki nazir
Allah yatamaiki sarkin waka
Allah yakawo mana karshen wannan xalumcin a kasarnan
Abdulsalam Murtala Sodangi kuyi koyida jahar bauchi
ameen
A duke ka, a hanaka kuka, sannan ace ka baiwa azalumin hakuri.
Abban dai
Kuma Allah ya isa.
God bless man.it's good song for Allah yah arhaim rahmien.i was loved it.even am not understand housa language.i hope one day learn and spoke this our African beautiful languages.
Tabbas Bama tsoro Allah Yana nan
Allah yabar sarki waka ameen
Gaskiyane naziru barsu da Allah
Ina matukar murna a yadda nake ganin mai gidana Yana suburbudo wakoki
😭😭 Allah ya isarmana bamu yafeba wlh
Wlh
Nayarda kai sarkin wakane Allah yataimaka
First that man with glass on his face ..need to know that take wando Babu kyau a musulunci ..annabi ya Hana yin hakan
Ba dai-dai ba ne, murde zaben da su ka yi, kai kuma bai dace ka yi mumunar addu'a ba domin tana iya dawowa kan ka.
Allah Yakara basira Allah yabarmu tare yarabbi yabar kauna
Banban yaya Allah ya karre ka da cherie munafukay
Allah yasa ka mana sarki muba ma. Tsoro
HAKA! Kunyi. Godiya mai yawwa!
Hallo
dan Allah kayiwa mutane shiru
kamar bakaine kaiwa ganduje
wakar ashayi kanawa ba
Allah ya biyaka sarkin wakka
Allah ya idda nufi
I like that Sarkin Waka
Thumbs up 👍🏽👍🏽 sarkin waqa
Abba yayi kankanta dayawa sai dai yatara 2027
Kuma kasani komai kagani anta6ayi kuma hakayaga anayi
Kummanta da gaya da Garko kenanko kuma wadanda sukaiwancan susukayi wannan.kusake tunani
Allah saka muku
I don't know the meaning of this song, but the countenance made me cry while listening to it
Olamide Robiat Allah yakiyayeka daga mulkin fira auna sar kinwaka gaskiyane
Olamide Robiat allah amin sarkin Allah amee sarkin mawaka
Takaremuku
The musician is lamenting about the gubernotorial election in Kano state which was characterised by violence and massive rigging.
Naziru Allah yakara lfy
Allah yasa mana
allah yabiya naziru
Amen Amen 🙏
A A Ahmad gwale 97
i
NA SON KA KWAARAI
Allah yaza zamanin ka
sarki
Always love this guy songs , despite the fact I don’t understand what’s his saying
What's his name?
Same here oo
Hi
that makes no sense
Try and learn Hausa you will understand
Baba dan kamaru na tarée dakay
Wannan gaskiya na sarkin waka
alla abin godiya
Fatan Alkairi da Allah yacika mana burinmu na Alkairi... #sarkin.wakan.Arewa
Hakika Allah yaqarbi Aduan talakawa, but yajarabbace daganin shin yazamu kasan shin zamu dogara dashine koko zamu zamu yi zatan baeqarvaba wanda hakan kuskurene.
Muzama masu tawakali Akan dik Halinda damukeciki.
kar
mumanta
lokacin
Zaben 2015
Munyita Adua wasu har Azumi dan Allah yakawo mana sauyi na Alkairi, Allah yabawa wanda mikeda yaqinin zai kwatanta gaskia da Adalci da taimakon Al'umma, cikin iko na Allah kuwa yakawo man wanda muke tsanmani wato P.M.B Amatsayin shugaba
Bayadahaka bamubarshirba mukaita tayashi da Aduan harkawo iyanxu, Wane irin Abubuwane baefuskantaba ?
Amma Allah yakareshi tareda Aduan talakawa.
Haka zalika yaqara buqatar zarcewa
Haka mukatsaya tsayin daka da taimakon Allah da Aduo'in takalawa, Allah yaqara bashi dama tah biu yazarce
Hmmm tO Anan Ni zanyi tambaya shin Aduan da Akayi Akan zabenda Akayi A kano shin ba Allah Aka kira bane ?
Koko ba da zuciya daya da ikhalas Akayi Rokon ? Hmm ah'a kodaya
Allah maijine kuma maigani km mai ansar Aduan bayinsa Akodayaushe tareda bawa dik wanda yaso mulki.
Ni Abinda Nakeson jan hankalin mutane shine Infa Akasamu shugaba nagari tO Atayashi da Aduah ALLAH YAKASANTARDASHI TAREDA BASHI IKON CIGABA DA KASAN CEWA NAGARI.INKUMA VATARCENE ADUAN SHIRIYA ZA'AMAI INME SHIRYUWANE INKUMA BAMAI SHIRYUWABANE ALLAH YAKAWO MAFI ALKHAIRI GA AL'UMMA..
BAZAGI
BA KUSHE
BA TSINUWA DA ITA TSINUWA TANAZUWA TAKOMO NE INTAJE BATASAMESHI WANDA AKAYIWABA TO KAN WANDA YAYI TAKE WARGAJEWA TO MAI AKAIYI KENAN HAKA ZALIKA FATAN ALKHARI INKAYI ZAKASAMU LADA KUMA ALKHARIN ZAIBIKA KAGA KACI RIBA BIU KAYI KASAMU LADAN WANDA KAYI WA SANAN KAIMA ALKHARIN YABIKA
SOBODA HAKA MUZAMA MASUWA SHUWAGABANNINMU ADUA KAMAR YADDA MUKASOMA
DIK ABINDA ALLAH YAYIWA BAYINSA DAIDAINE KUMA JARABBATACE
ALLAH YABAMU IKON CIN JARRABAWAN SA........
MUCIGABADA ADUA ALLAH KADAI YASAN DALILIN DA YASA HAKAN YAKASANCE A WANAN SAKAMAKON ZAVEN KANO...
INAFATAN ALKAIRI GA #SARKIN.
#WAKAN.AREWA
WATO #NAZEER.SARIKIN WAQAN KANO.
ALLAH YAYI JAGORA.
SAQO DAGA DYA DGA MASONYANKA
ANAN SAUDI ARABIA NAGODE
Wow I love this ❤️💃🏽💃🏽💃🏽🤲🏾🤲🏾
Allah ya saka mana
Bakuga komaiba inadai buhari. Harkunata wani ďauki tareda murna kunbawa buhari haest vote koh
Allah ya kara basira
ماشاء الله
الشاعر نذير احسنت بارك الله فيكم وجزاكم الله خيرا
Nzètio
ALLAH Sarki Abban Islam ALLAH Yabi Mana Hakkinmu
sarki kafin allah wane mutum
Allah ya maka albarka
Allah k saka mna
Nice song sing allah kara basira 👍🏻👍🏻👍🏻🙏
please can u tell me the meaning
Fatima Kabeer ok
Allah yana bawa mutane shugaba dai dai dasu ne, dan haka mu zamu fara gyarawa.
Allah ya yi mana mganin ganduje da dukkanin yen bayan sa
Wawan banza jaki nazer walahi🏌☝🏿
Your is always amazing
Sarki namu