Abunda ya faru tsakanin Sayyadi Ahmad Sheikh Tahir Da Ja’afar Mahmud Adam Kano

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 18 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 42

  • @SanusiAdamuAmbursa
    @SanusiAdamuAmbursa วันที่ผ่านมา

    Tazo mu ji ta, Dahiru Bauchi uban Dakta hadi shima ya jinjinawa sheikh Jafar kuma duniya ta sheda, Dan shi ya fara ce masa walking Allah.

  • @Nassirou-sf9zr
    @Nassirou-sf9zr วันที่ผ่านมา +1

    Amma Allah ya waddaranka kuma wAllahi karya kake

  • @bashirabdullahi8292
    @bashirabdullahi8292 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya tsinewa Mai karya

  • @ibrahimkhaleel8891
    @ibrahimkhaleel8891 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Alhamdulillah

  • @TijjaniBashir-n3f
    @TijjaniBashir-n3f วันที่ผ่านมา

    Allahu Akbar

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan karyar da ka keyi bata Hana mutane su gane cewa Tijjaniyyah ba addinin gaskiya bace.Allah Ya karemu amin

  • @nuraabdullahi6205
    @nuraabdullahi6205 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yajikan sheikh Jafar ,don bai da rai zaka kaga mishi karya, malam Jafar bai kin daukar gyara kuma Baka Kai matsayin da zai ki amsa tambayarka ba .kaji tsoron Allah ,ya bar duniya kana latfta mishi karya.

  • @ZakariyauIbrahim-h2d
    @ZakariyauIbrahim-h2d วันที่ผ่านมา

    ALLAH yadafa

  • @abuammarbare8841
    @abuammarbare8841 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    نسأل الله السلامة والعافية

  • @MaryamAliyu-s1z
    @MaryamAliyu-s1z วันที่ผ่านมา

  • @saddamabdullahialiyu1847
    @saddamabdullahialiyu1847 วันที่ผ่านมา +3

    Kaji tsoron Allah ka sani ma yalfizu min qaulin....
    Ka Tara mutane ka na musu qarya akan bawan Allah da ya hidimtawa addini.

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 วันที่ผ่านมา

    Masha allah.. Jafar Adam jagajaga mugun ciyo jahili number one makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam

  • @abdullahihayat1745
    @abdullahihayat1745 วันที่ผ่านมา +1

    Ma karyaci gaskiya baiyiba adinga jin tsoran Allah adaina karya

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 22 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Uhm Allah shine zaiyi muku hisabi kaide ba a gabanka akaiba

  • @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
    @NEMI_KUDI_DA_WAYARKA 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wato shi jahuaru yazaci yaci banza ya qaryata maganar Annabi

  • @HussainiAbdoulgaffar
    @HussainiAbdoulgaffar วันที่ผ่านมา +1

    Malam arage karya

  • @aboumaharadjimammaneabouma5249
    @aboumaharadjimammaneabouma5249 วันที่ผ่านมา

    Karya kake ba haka abin ya faru ba

  • @YahayaAbdulrahman-j7c
    @YahayaAbdulrahman-j7c วันที่ผ่านมา +1

    Maƙaryacin banza,ɗan bidi'a

  • @shamsuddenabubakar-rl6vu
    @shamsuddenabubakar-rl6vu 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Makaryaci idan ko dahiru Bauchi ya kasa haka ya hakura

  • @UsmanAlieru
    @UsmanAlieru วันที่ผ่านมา +1

    Wannan katabbata makaryaci, Malan Jafar bayada gida Kaduna balantana wata 'yar'uwarsa taziyarceshi kaji tsoron Allah

  • @MUHAMMADURABIU-t7x
    @MUHAMMADURABIU-t7x 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    idan mutum ya rasu a rika fadin ai kinsa na kwai dan allah
    sannan muna so ka gaya mana ranar da shi malam ahmad ya je wajen karatun malam jafar kwanan watan kadai mu kuma za mu duba karatun malam jafar muga idan da gaske yayi yunkurin tanbaya shi jafar din ya tsaida shi
    sai muga idan da gsk kk ba yina mamachi karya kayi ba

  • @daveedmuhammad572
    @daveedmuhammad572 วันที่ผ่านมา

    Wlh qarya ne ko kunya baka ji, amman dai na ga kamar kana cikin yunwa nasan may be na abinci ka fito nema😂

  • @Kahautaredamu
    @Kahautaredamu 21 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Nayi nadaman sauraron wannan ta suniyan,na rainin hankali

  • @PEN-Mawii
    @PEN-Mawii วันที่ผ่านมา

    Shafa LABARI Shunii 😅😅😅 GAKADAI MALAMI BA SAKARAIBA

  • @LawanBulama-t6y
    @LawanBulama-t6y 23 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😂😂😂😂😂😂

  • @abdulshehu9199
    @abdulshehu9199 20 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wallahi Yan darika ku ji Tsoron Allah, wanga zai faru kuma baku Bude loud speaker ba? Zai Bayan sun mutu? Haka mai gidan ku yayi wa Gumi, Dahiru Bauchi kenan ba mamaki. Made abunda muka sani, sheikh jafar ya sa manyan maluman Ku a shirru a fadar sarkin Kano. Fact.

  • @YusufSaad-v4l
    @YusufSaad-v4l 23 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Idan mutum karya yake dawuri ake ganewa anbaka anono wannan karyar

  • @Musteasanimande_ingawa
    @Musteasanimande_ingawa 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Karya Phone Store 😂😂

  • @MaigaAlbani
    @MaigaAlbani วันที่ผ่านมา +1

    Wannan makarya cine.kusa vidion mugani tinda kace ya bishi har masallaci

  • @abdurrahmandalhat3115
    @abdurrahmandalhat3115 วันที่ผ่านมา +1

    Ka ji karya! 😂🤣🤣🤣

  • @LawanBulama-t6y
    @LawanBulama-t6y 23 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kar yane😂😂😂😂

  • @ShamsuddeenShehuIbrahim-j2v
    @ShamsuddeenShehuIbrahim-j2v 20 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😂😂😂

  • @ismailmusa4222
    @ismailmusa4222 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Assalamualaikum Yan Tijjaniyya ku Dawo ku musulunta kawai Amma ba yadda zaa Yi kasuwarku taci da kazafi da karairayi na banza da wofi komu Almajirai mun gama Gane ku

  • @abdullahiidris9339
    @abdullahiidris9339 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Hahaha😂

  • @YousoufYousouf-g8o
    @YousoufYousouf-g8o 21 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    To kay ma da haka zaka fake kati abinti ko

  • @Kahautaredamu
    @Kahautaredamu 21 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    الخيانة العلمية ديدنكم أيها التجانيون لا نرضى بحكايتكم لأنكم تكذبون على الله ورسوله فكيف بالشيخ جعفر،هداكم الله

    • @usamadahiru2645
      @usamadahiru2645 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      كلامك صحيح يا أخي الكرام

  • @UsmanTafida-e6q
    @UsmanTafida-e6q วันที่ผ่านมา +1

    Munafiki

  • @Saniusman-l3g
    @Saniusman-l3g 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya tsinewa mai karya

  • @kamiluaminu7917
    @kamiluaminu7917 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah yatsinewa mai karya