Tabbas nassan ko ranar haihuwarshi ma haka dunia ta haskaka Masha allah abin burguewa 😘😘😘ko wa yaja da Ali nuhu kashen sa hasarar rawuyar sa.s bono allah yabaku kuma irin wanan daukaka❤️💃
Hhhhh Wasune Suke ta tsalle da bazar mu daga nesa nesa mukakkafa turke da ilahu tassa Aka sammu, Inraka yayi baki asanadin mu wani ransa zaiyyi dadi daga jin mu Ma tsayin mu dai daya ne ahalitta Amma ahaka kun raina shigar mu jiki dajini jiki dajini yanka kagani yanka kagani
Ikon Allah...Birthday in islam is haram...birthday godai godai....why not ya zauna gida da iyali yayi celebratng ba sai an tara mutane ba mata na fada godai godai babu mayafi....Waste of resources
Masha Allha allha sa kayi happy birthday sau dari 100 agabama
Masha allah❤❤❤❤❤
Masha Allah tubarakallah Allah yasa muy kyakkyawar rayuwa Mae albarka fauxee daga Saudia 👏
Aminnnnn
Happy birthday sarki uban sarakuna god protect you and your family my boss
Bgkolo Monguno nice one
Ma sha Allah. Allah ya albarka tche shi da shekaru masu albarka amine
Tabbas nassan ko ranar haihuwarshi ma haka dunia ta haskaka Masha allah abin burguewa 😘😘😘ko wa yaja da Ali nuhu kashen sa hasarar rawuyar sa.s bono allah yabaku kuma irin wanan daukaka❤️💃
ma sha Allah yakaro shekaru Masu Albarka
Sai dai matsala ance girman kai gareshi
much love Ali Nuhu long life and prosperity my birthday was the same day more dollars in your bank acct
gaskiya inataya sarki ali nuhu murna chika shekara arba,in aduniya
allah yasa mudache.
slm
Gaskiya Ali nuhu ya samu dunia allah yaba shi lahira
Allah ya garawa aminu s bono basira ameen
*Gaskiya taron yayi armashi sosai, Allah dai ya kara daukaka.* #Ali #Nuhu
Mai laya kiyayi mai zamani... Allah yara dauka dunia da lahira shatu da ga Makkah
Hhhhh Wasune Suke ta tsalle da bazar mu daga nesa nesa mukakkafa turke da ilahu tassa Aka sammu, Inraka yayi baki asanadin mu wani ransa zaiyyi dadi daga jin mu Ma tsayin mu dai daya ne ahalitta Amma ahaka kun raina shigar mu jiki dajini jiki dajini yanka kagani yanka kagani
Ma cha Allah sarki abba Ali Allah yakara martaba ameen
Aslm aminu s bono .kabiyamu kuma muna taya oga sakri ali nuhu murna.allah ya kara chrkaru ma sun albarka amin✌😘✌
Gaskiya ne Allah yakarawa sarki nisan kwana mai albarka
HBD allah ya karawa rayuwarsa albarka mai yawa
Mashaallah amma muryan ya kauce
Ai sarki namu ne Allah ya kara nisan kwana da lafiya da imani
Aha Oga Allah yaqara lfy danisan kwana
tablas sarki shi din sarki ne
Masha Allah
Allah ya karawa rayuwa albarka
masha allah allah yakara hada kawunanku
masha allah inataya kamuna shakarou
Inamuku fatan alkairi
Aiki Yayi Kyau My Director, Saura Kadan Kayimin Laifi Wallahi. Da Zance Banganni Acikin Video Din Ba, Ashe Inata Karshe Ne
Allah yakara lafia da Nisan kwana sarki Ali Nuhu
Slm Dan allah director wannan Wakar awani film akayita please
OK thanks so much oga
How can I get the background music pls, its really impressed me
PLS WHATS THE SONG NAME AT THE BACKGROUND
so nice
hbd best actor
Wow mungode sosai
please how can i get the background music? it really impresses me
Allah ya kara shekaru masu albarka
j'aime ça beaucoup
Dan Allah me sunan wannan wakar, kuma a ina zansameta?
Sadiku habibi
Allah yara tsawancin kwana Ameen
HBD sarki Ali Nuhu
Allah ya Kara girma
Allah ya kara karamci sarki
Macha allah
Allah ya kyaita
Please how can I get this music I really appreciate it
Dan Allah ina san zamu wakar nan please oga?
Impressive
Inada ita idan kinaso zan turamiki
I love you Maryam
Pls what's the name of the background song
Cool
Much love king Ali
shin musulmai ba za muhankalta ba game da birthday ba
chin birthday adininne ya musulmai
Hmmm dan uwa kaima kafada
Shashenci kowai mtwwww
can i get the song is really impressive me
Dabi'r yahudawa
allah yashiyamu ammah ancibaya
HBD sarkin kannywood
Maryam ab yola kihadu
Nidai bangane ba ina a zango
Me sunan wannan wakar dan Allah
Asarar MB, LOL ALI go and sit down jare.
Ikon Allah .
Ina tura gay suwata ga hamisu breake
Ballon.yanayi
Ina A zango
baida uzuri rashin zuwa
Zango baby dan rayuwa bane
Ali ba
Dan Allah ina mai gida na Ibrahim mashinku bawan Allah wlh ina son lambar sa Wanda yake dashi
I no see Adam a zango where he dy
Allah ya baka Karin lafiya
Safiyaabubakar No ameen
Salisu bireka
Slm
👍👍
HBD Ali nuhu Allah ya qara shuekaru masu albarka
Allah ya kara kawo masu albarka
House help
Ikon Allah...Birthday in islam is haram...birthday godai godai....why not ya zauna gida da iyali yayi celebratng ba sai an tara mutane ba mata na fada godai godai babu mayafi....Waste of resources
@@majidadihausatv no need of giving me his number...as far he's on social media...he will see ma writeup
happy birthday to Ali nuhu
Happy birthday my best actor
Masha Allah
House help
Masha Allah