BUGUN ZUCIYAR MASOYA EPISODE 29 WITH ENGLISH SUBTITLE

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 26 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 598

  • @فردوسا-ح3ف
    @فردوسا-ح3ف 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah wawo ni hajiya firdausi yar mazauniyar saudiya yar mutan katsinawa lna mikamiku jinjina tamisamman Allah yasa kufu haka Allah yakara dauka kaku a kudayaushe muna tare daku a kudayaushe ln sha Allah

  • @saminuhukumadanniger7315
    @saminuhukumadanniger7315 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah abunda nake guri yacika agaskiyar magana Minal naburgeni

  • @aminatuaminatu1255
    @aminatuaminatu1255 3 ปีที่แล้ว +1

    masha Allahu Allah yakara basira👍🇱🇾🇱🇾🇱🇾

  • @salamamuhammadgiro8360
    @salamamuhammadgiro8360 3 ปีที่แล้ว

    Allah qara basira Dan Allah su hadu da kyau yan kullo sun qosa

  • @ummeesaad5352
    @ummeesaad5352 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah allah yakara basira yau najidadi sunhadu

  • @FatmahH-uq3pl
    @FatmahH-uq3pl 3 ปีที่แล้ว

    wallahi banji dadiba da zuciyar su bata buga ba

  • @fatimaabdullahi4456
    @fatimaabdullahi4456 3 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah Allah yakara basira 🤗🇸🇦

  • @uzairumohammed4004
    @uzairumohammed4004 3 ปีที่แล้ว +3

    Kai gaskiya wannan director din basira kalilan Allah yabaiwa mustapha waye lfy

  • @moussalabirou6721
    @moussalabirou6721 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya wannan bai yiba

  • @idrissaadamou5616
    @idrissaadamou5616 3 ปีที่แล้ว +3

    Gaskiya minal kin tafi da zucciyata 😍😍😍

  • @uzeeguyson2863
    @uzeeguyson2863 3 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya Minal Taban Tausayi
    Sakina zata kwace mata saurayi!!!

  • @mohammedishaku5844
    @mohammedishaku5844 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya yakamata ace sunhadu kuma y gane tah

  • @faizabala1359
    @faizabala1359 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Allah yaqara basira ameen

  • @billyadachetv8897
    @billyadachetv8897 3 ปีที่แล้ว

    Bai kamata mai kallo ya dunga yanke hukuncin abunda baiga karshenshiba, kudai kawai kuzuba ido kuga yaya karshen wannan shirin namu zai kasance idan bamu gamsar dakuba sai ku yanke kowane irin hukunci, masoyanmu muna alfahari daku akoda yaushe mungode, jinjina ga maigirma director NURA MUSTAPHA WAYE ALLAH yakara maka hazaka da basira ameen, ALLAH yataimaki ALH. SANI ALRAHUZ, gaisuwa ga ''yan uwana jarumai maza da mata na wannan shiri.

  • @nazirouissoufou1173
    @nazirouissoufou1173 3 ปีที่แล้ว +1

    Machaa Allah to yabatoun Jamila fa

  • @siradjaadamou7309
    @siradjaadamou7309 3 ปีที่แล้ว

    A Gaskiya wannan ba Dédé bane saboda kuna yayo Da hankali mutane wannan ai se yazama haouka mana in kuna so ku dinga samun like fah amma

  • @chanwookim8105
    @chanwookim8105 3 ปีที่แล้ว

    Wannan abu naku ya xama hauka yan wahala. Kawai mtsssss

  • @moussatchenbe9487
    @moussatchenbe9487 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah gaskiya bugun zukiyar massoya yanzu ma a ka fara allah y'a kara basira ina muku fatan alhairi
    Kuma Mika wa Mlm lawan gaysuwa

  • @MaaroufiIssa
    @MaaroufiIssa 3 หลายเดือนก่อน

    Wslm goa ❤❤❤❤❤

  • @مصطفيكامل-و3ز
    @مصطفيكامل-و3ز 2 ปีที่แล้ว

    اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لماسبق ناصر الحق با الحق والهادي الي صراطك المستقيم وعلي اله حق قدره ومقداره العظيم

  • @salihuabudusalihu1176
    @salihuabudusalihu1176 3 ปีที่แล้ว

    Dan allah kuba nafisa sadik fatan ahr agrk

  • @rabiuhamisunabreaker4353
    @rabiuhamisunabreaker4353 3 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiyane malam nura Mustafa waye allah yakara daukaka fiye da tinani ka yallabai inayinka wlh good 🤲💔💔

  • @aboubacarali1973
    @aboubacarali1973 3 ปีที่แล้ว +2

    Yayi kyau sosair mungode 💯

  • @MdGdyd
    @MdGdyd 7 หลายเดือนก่อน

    MaShaAllah ❤❤❤❤❤

  • @abdoulhadi4027
    @abdoulhadi4027 3 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah Allah kara basira

  • @moustaphazouladeini7716
    @moustaphazouladeini7716 3 ปีที่แล้ว

    Vraiment chirin nawo yamidadi amma kach nachiga rudadi kasanjewa nakasa ganewa mafarkine ko zahirine 💘💘

  • @queenashfert6585
    @queenashfert6585 3 ปีที่แล้ว +7

    Wllh ya kamata a yiwa minal Adalci gaskiya

  • @attahirouabdou5813
    @attahirouabdou5813 3 ปีที่แล้ว +2

    Macha allah 👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌

  • @yaraannabawanallah4791
    @yaraannabawanallah4791 3 ปีที่แล้ว

    Salamou a lekoum barka da war haka ina tambaya ya akayi baga tambarin masoyimou habibina rasuloula S. A.W 😭😭😭

  • @mukhtarbello4090
    @mukhtarbello4090 3 ปีที่แล้ว +1

    Mashallah... Amma na so ganin kyakkyawar fuskantar Jamila❤️😭

  • @abdulkaderniger9708
    @abdulkaderniger9708 3 ปีที่แล้ว

    Masha'allah allah yakara basira da daukaka amma Yakamata ayiwa minal adalci

  • @KhanKhan-kj5jc
    @KhanKhan-kj5jc 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah Allah ya kara basira

  • @moussakaka4375
    @moussakaka4375 3 ปีที่แล้ว

    Waw anma yaw tayi dadi sikina da minal ina muku fatan Allheri Allah yakara basira moustafa waye Allah yakarama daukaka amine dan mouzoun allah

  • @jaririninnad.k.r6920
    @jaririninnad.k.r6920 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya yayi yayi yayi nayau👌👌👌

  • @محمدعبدالسلاميهيابراهيم
    @محمدعبدالسلاميهيابراهيم 3 ปีที่แล้ว

    Macha Allah yayi sosai Allah yakara basira

  • @shehuhassan9945
    @shehuhassan9945 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya wannan wasan yayi

  • @عبدالرزاقابوبكر-ف5ز
    @عبدالرزاقابوبكر-ف5ز 3 ปีที่แล้ว +1

    ماشاء الله عليكم عبدالرازق أبوبكر

  • @muhammanibrahim6049
    @muhammanibrahim6049 3 ปีที่แล้ว

    Na rasa gane kan fimdinnan yan zu ban San lukacin da sadik da nafisa so kai soyaiyaba gashi kuma kun nuna kamar ta dade tana San shi daman ba wurin minal ta tawo rakoshiba Dan Allah kuringa yi in da zamu gane

  • @isahabdullahi6556
    @isahabdullahi6556 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiyane muna jindadin kallon film dinnan

  • @nazifimurtala5589
    @nazifimurtala5589 3 ปีที่แล้ว

    wallahi ya kamata indai bugun xuciar na gaskene ace daya ganta yaji wani abu aiso ba karya bane

  • @hadizabala1763
    @hadizabala1763 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah muna gdy sosai 💖🌹

  • @هاماهاماعلى
    @هاماهاماعلى 3 ปีที่แล้ว +1

    agaskiya haduwar batayi armaciba yakamata haduwar su tazama babban lamari mai bansa awar

  • @wiejjwjw8637
    @wiejjwjw8637 3 ปีที่แล้ว

    Wlh naji tausayin minal sosai kuma naji tausayin tsohuwar budurwarsa

  • @ksaramz6692
    @ksaramz6692 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya beyiba dasai acekomai yadawo dai dai bugun xuciya yadawo

  • @gamboibrahim2276
    @gamboibrahim2276 3 ปีที่แล้ว +3

    ماشاءالله تبارك الله ♥

  • @zaharaddeenahmed5556
    @zaharaddeenahmed5556 3 ปีที่แล้ว

    Wannan Ai renin wayoo ne Kunayi don nishadantarwa ko don kona zuciyar masu kallo Mswt

  • @abubakarauta2940
    @abubakarauta2940 3 ปีที่แล้ว

    Macha allahu gdy muke

  • @ayushbello1041
    @ayushbello1041 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya inhar sadiq bai gane Minal ba ta hanyar bugun zuciys gaskiya ya Zama shirme

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 3 ปีที่แล้ว

    muna gdy sosai Allah yakara basirah da daukaka ameen

  • @habibouyaro9767
    @habibouyaro9767 3 ปีที่แล้ว +4

    Macha Allah yayi

  • @masoyiabdullahi4851
    @masoyiabdullahi4851 3 ปีที่แล้ว

    Daga naku harkullum wato masoyi Masha Allah

  • @alinafissa648
    @alinafissa648 3 ปีที่แล้ว +1

    Macha allah yayi

  • @samirahassan2147
    @samirahassan2147 3 ปีที่แล้ว

    Allah sarki nafisa

  • @hafsatabubakar240
    @hafsatabubakar240 3 ปีที่แล้ว +8

    Masha'allah👍👍

  • @habsatouabdoulsalami4991
    @habsatouabdoulsalami4991 3 ปีที่แล้ว

    Muna godia yayi sosai👍👍👍💋💋

  • @hakiloumouhamad1398
    @hakiloumouhamad1398 3 ปีที่แล้ว +7

    Masha Allah Allah yakarabasira miyasa in ansakochi baya boudawa sazouwa 22:30

  • @mukhtaralmou2053
    @mukhtaralmou2053 3 ปีที่แล้ว

    IS. One. 💯💯💯💯💯💯💯

  • @احمديوسف-د7س5ل
    @احمديوسف-د7س5ل 11 วันที่ผ่านมา

    😊😊😊❤مرحب

  • @zokoraalela1313
    @zokoraalela1313 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah gaskiya yau wanan shirin yayi sosai

  • @muhammadmsaad1581
    @muhammadmsaad1581 3 ปีที่แล้ว

    Godiya tamusamman Allah yakara basira dan Allah yaya zanyi insamu wannan taken nabugun zuciyar masoya

  • @umarbello6860
    @umarbello6860 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya be Qayatarba bahaka haduwar yakamata tazamaba abin yazama shirme

  • @queenashfert6585
    @queenashfert6585 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya tunanin saya dawo sabo da minal inba hakaba zandai na kallon shirin

    • @aishausman8865
      @aishausman8865 3 ปีที่แล้ว

      😀😃😃😄😄😁😆😆😂😀😁😅🤣🤣

    • @queenashfert6585
      @queenashfert6585 3 ปีที่แล้ว

      @@aishausman8865 kin ga lai fina nane? Ya kamata ayiwa minal Adalci tunanin yadawo sabo da bugun zuciya

    • @meeraameera7946
      @meeraameera7946 3 ปีที่แล้ว +1

      @@queenashfert6585 hhhh gaskiya Kam dai

    • @queenashfert6585
      @queenashfert6585 3 ปีที่แล้ว

      @@meeraameera7946 wllh sis minal taban tausayi sosai

    • @meeraameera7946
      @meeraameera7946 3 ปีที่แล้ว

      @@queenashfert6585 hhhh wlh nima haka anmaida ta kamar mahaukaciya uhm abu dai baiyi dadi ba

  • @mariamamamanemmehama3715
    @mariamamamanemmehama3715 3 ปีที่แล้ว +2

    Masha allah😍💟💝💋🇳🇪

  • @balaubale4268
    @balaubale4268 3 ปีที่แล้ว

    haba Dan Allah wanan fim din ai hirmene wlh

  • @kachimurahinsaki3253
    @kachimurahinsaki3253 3 ปีที่แล้ว

    Macha Allahu Allah yakarabasira

  • @yaallahyaallah85
    @yaallahyaallah85 3 ปีที่แล้ว +6

    ma cha Allah yayi kyau

  • @muhammedlawal4470
    @muhammedlawal4470 3 ปีที่แล้ว

    Good wishes

  • @nafisattijjanikano9803
    @nafisattijjanikano9803 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah muna gdy

  • @خالدجديد-ر5ر
    @خالدجديد-ر5ر 3 ปีที่แล้ว

    Hello guys she is very good
    Very very good

  • @ahmadadamu1153
    @ahmadadamu1153 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Sakina bata kyauta ba amatsayinta na babba baidace ta juyawa minal hankalinta

  • @nasiruridwanumagatakarda1945
    @nasiruridwanumagatakarda1945 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya konso samun matsala wannan film kuma yakamata kugyare gaba

  • @khadijamuhammad3627
    @khadijamuhammad3627 3 ปีที่แล้ว +6

    Basu tashi haduwa ba sai da ya rasa tunanin sai Kai. Kudai Allah dai ya taimaka

    • @sanimuhammad9739
      @sanimuhammad9739 3 ปีที่แล้ว

      Ameen

    • @Mustapha_ibr
      @Mustapha_ibr 3 ปีที่แล้ว

      😂😂😂💔

    • @hafsatabubakar240
      @hafsatabubakar240 3 ปีที่แล้ว

      Hmm kedaibari,sister bakiga sunce, mafarkineba.

    • @zaharaddeenahmed5556
      @zaharaddeenahmed5556 3 ปีที่แล้ว

      Wannan Ai renin wayoo ne Kunayi don nishadantarwa ko don kona zuciyar masu kallo

  • @aliyuidrisaaliyuidrisa5322
    @aliyuidrisaaliyuidrisa5322 3 ปีที่แล้ว +7

    Masha Allah 🇳🇪🇱🇾

  • @mhsanihassan3614
    @mhsanihassan3614 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya kalaman nafisa . yafimin ko INA awanna shirin

  • @محمدمحمد-ط8ض8ن
    @محمدمحمد-ط8ض8ن 3 ปีที่แล้ว

    Masha allah munagodiy ammayakamatasuhadu

  • @abdoulahihadi4573
    @abdoulahihadi4573 3 ปีที่แล้ว

    Allah Sarki wada tazo da Sadiq Tana Bani tausayi saidai bansan Sunan taba sabilida tarike alkawari tuntana karama take tare da Sadiq Allah yakara basira amen 💓❤️💯💝

  • @nusaibatnusy6235
    @nusaibatnusy6235 3 ปีที่แล้ว

    Ni Wallahi kumma fara ban haushi shirme kawai

  • @bremgalla8339
    @bremgalla8339 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ya allah yakara basira

  • @adarbestmusic2278
    @adarbestmusic2278 3 ปีที่แล้ว

    Mugode Allah yasaka da alferi yaya LABARI igiyar so

  • @nuraattahiru1931
    @nuraattahiru1931 3 ปีที่แล้ว

    Sunana nura attahiru Kaskeya Ku na rianama mutana da wauo ya da a ha haryanzu basuhaduba

  • @shriframa9761
    @shriframa9761 3 ปีที่แล้ว

    Macha'allah yahi dédé

  • @innocentrachid6534
    @innocentrachid6534 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah nura

  • @sulaimanusman476
    @sulaimanusman476 3 ปีที่แล้ว

    Wanna film kamar ana rena mutun da wayo, yaya za'ace sadiq ya manta meenal.

  • @nazifiabdullahi5694
    @nazifiabdullahi5694 3 ปีที่แล้ว

    Kungamamin Komi Masha Allah Muna tare

  • @mmfsh1187
    @mmfsh1187 3 ปีที่แล้ว +7

    Alhamdulillah yayi

  • @rabiluhalilu6649
    @rabiluhalilu6649 3 ปีที่แล้ว +1

    Wannan wawan video wallah kwatakwata beyiba wlh

  • @ishaqjibrli6029
    @ishaqjibrli6029 3 ปีที่แล้ว

    😍😍😍😍 wow nice

  • @ibrahimrukayya2522
    @ibrahimrukayya2522 3 ปีที่แล้ว +6

    gaskiya film dinan yazama shirme wlh

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 3 ปีที่แล้ว +3

    Yau anhadu amma haduwar ba anfani💔💔💔minal sai dai hakuri ayanzu bamu san abin da gaba zatayi ba💘💘💘

  • @sanuchimoussa3874
    @sanuchimoussa3874 3 ปีที่แล้ว

    Nice💚💚💚💚💚💚💚💚💚💚

  • @hamzatayarosaidinahamzatay156
    @hamzatayarosaidinahamzatay156 3 ปีที่แล้ว

    gaskiya yayi sosai yakayatadane sosai wlhi allah yakarabsira allah yakadokaka

  • @nassiribraheemobiazo2383
    @nassiribraheemobiazo2383 3 ปีที่แล้ว +1

    Kuna Raina Mana wayoo

  • @muhammadrabiuzarate2425
    @muhammadrabiuzarate2425 3 ปีที่แล้ว

    Allah yakara daukaka

  • @Abukhaleel669
    @Abukhaleel669 3 ปีที่แล้ว

    Kudos to your work Lawan Ahmad

  • @saniibrahim2646
    @saniibrahim2646 3 ปีที่แล้ว

    Hello very nice

  • @ssanishuaibu1875
    @ssanishuaibu1875 3 ปีที่แล้ว

    Waiyo Allah Nafisa dina

  • @usmanadamu5639
    @usmanadamu5639 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya wanan shirin yau den nan ya burgene bai burgene bade sabo a damu daya samu sadiq wallahi da ace baiye wanan rashen lafiyar da shen kenan sun hadu da ita

  • @ahmedasadeeq
    @ahmedasadeeq 3 ปีที่แล้ว

    Na tausayawa Minal sosaiii!!!!

  • @adamufatima4572
    @adamufatima4572 3 ปีที่แล้ว +1

    Yakamata idan bugun zuciyan gaskiya ne ace dasuka hadu da zasuji ajikin su ai, Amma sun tsaya suna mana wani rainin hankali.

  • @rbrabe2368
    @rbrabe2368 3 ปีที่แล้ว

    Macha Allah yayi kyau sosai fa