Assalamu alaikum. Malam a ji tsoron Allah, don me ba zaku kira shi a lokacin da yake program ba ku warware wa mutane abubuwan? Sai ku labe daga baya kuma ku zo kuna wani bayani marar amfani. Kada fa mu manta mafiya yawan yan izalar nan Asalinsu yan darika ne don haka sun san darikar sarai har da irin istilahat na kalmomin sufayen. Ko mu da ba malamai ba mun sha ji a bakuna malamai cewa tauhidin gama gari shine LA ILAHA ILLALLAH na yan tsaka-tsaki kuwa shine LA ILAHA ILLA ANTA, shi kuwa na arifai shine kololuwa wato LA ILAHA ILLA ANA. Ma'ana su arifai suna ganin Allah ne a cikin komai kuma suna jin Allan taka a cikin jikinsu, domin Allah yana tajalli a cikin jikin su (tamkar dai kace suma suna jin kansu a matsayin alloli ne, WA AYYAZU BILLAH). DON HAKA MALAM DON GIRMAN ALLAH IDAN HAR DA GASKE KAKE YI, KU SAKA RANAR ZAMA KAI DA MALAM AHMAD DOMIN KA WARWARE SHUBUHOHINSA, KUMA IN HAR DA GASKE KA YI IMANI CEWAR BATAR DA MUTANE YAKE YI. IDAN KUWA BA HAKA BA, KU JI TSORON ALLAH KU FITA DAGA WANNAN MUMMUNAR HANYAR KUMA KU FITO KU FADA WA MABIYA GASKIYA. Idan ba haka ba za'a ci gaba da samun wadanda zasu ci gaba da fito da abin da kuke koya masu a cikin lungu sarari kamar su Abdulinyass da su Dan Aunty da dai sauransu. Allah Ya shirye mu baki daya.
Assalamu alaikum.
Malam a ji tsoron Allah, don me ba zaku kira shi a lokacin da yake program ba ku warware wa mutane abubuwan? Sai ku labe daga baya kuma ku zo kuna wani bayani marar amfani. Kada fa mu manta mafiya yawan yan izalar nan Asalinsu yan darika ne don haka sun san darikar sarai har da irin istilahat na kalmomin sufayen.
Ko mu da ba malamai ba mun sha ji a bakuna malamai cewa tauhidin gama gari shine LA ILAHA ILLALLAH na yan tsaka-tsaki kuwa shine LA ILAHA ILLA ANTA, shi kuwa na arifai shine kololuwa wato LA ILAHA ILLA ANA. Ma'ana su arifai suna ganin Allah ne a cikin komai kuma suna jin Allan taka a cikin jikinsu, domin Allah yana tajalli a cikin jikin su (tamkar dai kace suma suna jin kansu a matsayin alloli ne, WA AYYAZU BILLAH).
DON HAKA MALAM DON GIRMAN ALLAH IDAN HAR DA GASKE KAKE YI, KU SAKA RANAR ZAMA KAI DA MALAM AHMAD DOMIN KA WARWARE SHUBUHOHINSA, KUMA IN HAR DA GASKE KA YI IMANI CEWAR BATAR DA MUTANE YAKE YI.
IDAN KUWA BA HAKA BA, KU JI TSORON ALLAH KU FITA DAGA WANNAN MUMMUNAR HANYAR KUMA KU FITO KU FADA WA MABIYA GASKIYA.
Idan ba haka ba za'a ci gaba da samun wadanda zasu ci gaba da fito da abin da kuke koya masu a cikin lungu sarari kamar su Abdulinyass da su Dan Aunty da dai sauransu.
Allah Ya shirye mu baki daya.
Yaro bakasan komiba mal Ahmad yafika ilmi saboda haka kayi hakuri kawai baka iya raddiba