yanzu yanzu sheikh Abduljabbar yasaki zazzafan video yayi Martani ga malamai da gwamnati akan sun...

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 23 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น •

  • @rabium251muhammad5
    @rabium251muhammad5 3 ปีที่แล้ว +1

    Dan shi and Allah yakara keep mama karshenku

  • @zakariyamohammed8365
    @zakariyamohammed8365 3 ปีที่แล้ว +2

    Humm ubangiji Allah ya shiryeshi Amma yayi kuskure metarin yasa be Chanchanci akirashi da malam ba

  • @muhammadsaminuayagi4880
    @muhammadsaminuayagi4880 4 หลายเดือนก่อน +1

    Tabbas Abduljabbar ya fi su gaskiya, kawai dai an nuna masa karfin gwamnati.

  • @zaharaddiniumar600
    @zaharaddiniumar600 3 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya yakamata yanjaridu kudinga sanin abinda zakufada kunce yana kalama batanci akan shugaba annabi Muhammad yakamata kugyara abinda kukace

  • @mansirabdullahi566
    @mansirabdullahi566 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah yabarmu da imanin mu

  • @aminaisa9636
    @aminaisa9636 3 ปีที่แล้ว +3

    Hmmm Allah yakyauta wannan akaishi asibitin kwakwalwa

  • @nusaibamusaismail9882
    @nusaibamusaismail9882 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah yanatare d mai gaskiya,aduk inda yake,

  • @umarsuleimanzahradeen6214
    @umarsuleimanzahradeen6214 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya shiryeshi' inmaishiryiwane

  • @husseinshuaibu9253
    @husseinshuaibu9253 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah mun gode maka. Ganduje Allah ya tsunduma ka a Aljannah. Allah ya yafe maka kurakurenka.

  • @fatimaahmed3625
    @fatimaahmed3625 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya shiryar dashi

  • @nassabdoul2888
    @nassabdoul2888 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya shirya

  • @ahmedalemswenmusah6495
    @ahmedalemswenmusah6495 3 ปีที่แล้ว +1

    Masiyata so nawa akey neamanka azam dakai kanaa gudu

  • @hajarabdullah9419
    @hajarabdullah9419 3 ปีที่แล้ว +1

    Duk wanda yaci mutun ci annabi inna lillahi wa inna ilaihirraju n

  • @abdullahiabubakar9764
    @abdullahiabubakar9764 3 ปีที่แล้ว +1

    Yayideide

  • @abbamuhammad2350
    @abbamuhammad2350 3 ปีที่แล้ว +1

    Jahili dakiki insha Allah tin a duniya zaka fara ganin baki da masifa

  • @muhammadadamkasoki1783
    @muhammadadamkasoki1783 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasheryeshi

  • @idiousseini3566
    @idiousseini3566 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah yana tare dalaï.idan an hanaka karatu to acireka cikin zukatammu mana.munbika domin laine gaskiya mai dadin kamu..

  • @musasaad5681
    @musasaad5681 3 ปีที่แล้ว +2

    Ku Hausawa Top TV Alqalanci Akabaku? Dahar kukecewa Abinda Gwamnatin Jihar Kano Tayi Kan Sheik Abduljabbar Tayi Daidai?
    Ku ba Adilai bane.
    Fasiqan banza!!!

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  3 ปีที่แล้ว +1

      @musa Ashe kenan kana sahun wadanda sukeson irin karatuttukan dayake na raddi kullum. Karatunsa fa a sukar wasu yake

    • @hussainiadamu4389
      @hussainiadamu4389 3 ปีที่แล้ว +1

      Agaskiya TOP TV bakuma Mal. Adakciba, ai gaskiyane, yakamata ku zama masu adalci. Yakamata ku saurari karatunsa tsakani da Allah sannan ku yanke hukunci.
      Idan kuka saurara zaku tabbatar da cewa yanke maganarsa ( Wahabiyawa Izala Salafiya & co suke) Dan amasa sharri. Kuji tsoron Allah.
      Malaminnan a littafin Bukhari da Muslim etc yake karanto batanci ga Annabi da wassu malamai suka ce ya inganta. Shikuma yake korewa, da dalilansa da Reff. Saboda Mai sauraro yaje ya duba Dan ya tabbatar. WALLAHI KUJI TSORON ALLAH.
      GA TAMBAYA-
      1. Kun yadda iyayen Annabi 'yan wutane ?
      2. Kun yadda Annabi Yana fitsari a tsaye ?
      3. Kun yadda, Annabi Yana kama hannun matar daba tasa ba ?
      4. Kun yadda cewar Annabi yana shiga gidan matar daba tasaba, ba kuma muharramansaba ? Harma ya zanna akan cinyarta ta rika cire masa KWARKWATA ?
      5. Kun yadda cewar Annabi yana zaga matayensa guda tara a sa'a daya, ? Kuma yayi wanka daya ?
      Wadannan dik a littatafan Bukhari Muslim ko a wassu litttatafai na Wahabiyawa suke, kuma sunce ingantattu ne.
      Dan haka kudena saurin yanke hukunci ba tare da kunyi bincikeba.
      MEYE LAIFIN MAL. ABDULJABBAR, DAN YACE WADANAN HADISAI KARYA AKAIWA ANNABI, KUMA CIN MUTUNCIN ANNABI NE ?
      DAN ALLAH KU GYARA KALAMANKU.
      Yanzukam ai ta faru ta kare a shirye Mal, yake azo ayi mukabala, Dan agane gaskiya.
      Mukuma sai muci gaba da subscribing dakuma danna muku Like.

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  3 ปีที่แล้ว

      Allah yasa mudace

  • @safiyasaif7261
    @safiyasaif7261 3 ปีที่แล้ว +1

    Wanan mutumin tabbas dan Tramadol ne

  • @mamanhallonsaudiaarabia9599
    @mamanhallonsaudiaarabia9599 3 ปีที่แล้ว +1

    Baqin albishir kuma dayake cewa akanshi zata qare

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  3 ปีที่แล้ว

      Tabbas kuwa maman hallon

  • @yusufbuhari6229
    @yusufbuhari6229 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah karabamu da jahilai kuma kamuna maganinsu.

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  3 ปีที่แล้ว

      Ameeen

    • @yusufbuhari6229
      @yusufbuhari6229 3 ปีที่แล้ว +2

      Sam magan ganunda yakeyi babu gaskiya a cikinsu saboda tsaran a hadu dashi yake don annemi hakan amma yakasa, abun kunya yarubuta littafi anyimasa tanbayoyi aciki amma wai abashi lokaci don ya tabbatar, ni ina shakka wai shi ya rubuta littafin kokuwa rubuto masa akayi?.

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  3 ปีที่แล้ว

      Shine mana

  • @mamanhallonsaudiaarabia9599
    @mamanhallonsaudiaarabia9599 3 ปีที่แล้ว +3

    Hmmm way a,zauna ayi mgn bayan idan an,neme shi azauna ďin shine baya zuwa wajen zaman sau,nawa ake shirya zaman saiya qi zuwa wajen 🙄🙄

  • @mamanhallonsaudiaarabia9599
    @mamanhallonsaudiaarabia9599 3 ปีที่แล้ว

    Ay say ya fara rubutun

    • @hussainiadamu4389
      @hussainiadamu4389 3 ปีที่แล้ว +1

      Agaskiya TOP TV bakuma Mal. Adakciba, ai gaskiyane, yakamata ku zama masu adalci. Yakamata ku saurari karatunsa tsakani da Allah sannan ku yanke hukunci.
      Idan kuka saurara zaku tabbatar da cewa yanke maganarsa ( Wahabiyawa Izala Salafiya & co suke) Dan amasa sharri. Kuji tsoron Allah.
      Malaminnan a littafin Bukhari da Muslim etc yake karanto batanci ga Annabi da wassu malamai suka ce ya inganta. Shikuma yake korewa, da dalilansa da Reff. Saboda Mai sauraro yaje ya duba Dan ya tabbatar. WALLAHI KUJI TSORON ALLAH.
      GA TAMBAYA-
      1. Kun yadda iyayen Annabi 'yan wutane ?
      2. Kun yadda Annabi Yana fitsari a tsaye ?
      3. Kun yadda, Annabi Yana kama hannun matar daba tasa ba ?
      4. Kun yadda cewar Annabi yana shiga gidan matar daba tasaba, ba kuma muharramansaba ? Harma ya zanna akan cinyarta ta rika cire masa KWARKWATA ?
      5. Kun yadda cewar Annabi yana zaga matayensa guda tara a sa'a daya, ? Kuma yayi wanka daya ?
      Wadannan dik a littatafan Bukhari Muslim ko a wassu litttatafai na Wahabiyawa suke, kuma sunce ingantattu ne.
      Dan haka kudena saurin yanke hukunci ba tare da kunyi bincikeba.
      MEYE LAIFIN MAL. ABDULJABBAR, DAN YACE WADANAN HADISAI KARYA AKAIWA ANNABI, KUMA CIN MUTUNCIN ANNABI NE ?
      DAN ALLAH KU GYARA KALAMANKU.
      Yanzukam ai ta faru ta kare a shirye Mal, yake azo ayi mukabala, Dan agane gaskiya.
      Mukuma sai muci gaba da subscribing dakuma danna muku Like.

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  3 ปีที่แล้ว

      Allah ya kyauta