Sawun Giwa Part 73.
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 8 ก.พ. 2025
- Alhaki... Kayataccen labari ne wanda marubuciya Rahma Kabir ta rubuta labari ne da yake cike da daukan alhaki, kissa, hakuri da kuma tsantsar mugunta.
Alhaki labari ne mai dauke da fadakarwa, nishadantarwa, wa'azantar wa da dai sauran su.
Abba Efx shine makarancin da zai cigaba da karanta muku wannan labari na alhaki, wanda a cikin sa zaku tabbatar da cewa kissa tafi magani.
Sannnan akwai sirrika da dama wanda mata zasu iya tafiyar da maigidan su ba tare da boka ko malam ba kawai ta hanyar dabarun rayuwa da kuma ilmin addini.
Karda kumanta da danna mana subscribe tare da alamar kararrawa domin samun shirye shiryen mu a koda yaushe mun gode.
alhaki, tsakanin mu, ranar naka, lokaci, matar mutum, zuciyar mace, bishiyar tsiya, tafita zakka, azaad, da jinin ta nake rayuwa, abokiyar hira, zamrush tv, limamin tsakar gida, whiteblood multimedia, labaran duniya tv, duniyar hausa novels, abba efx, garwashi season 2, labarina season 11, jamilun jidda season 1, darasi, manyan mata, hausa novel, novels,
Kai Alhamdulillah