KAJI MALAM DAYYABU'S VOICE @ ALLAH YA KARA MARAYUWA ALBARKA FIDDUNIYA WAL'AKHIRAH DOCTOR IDRIS ME ALLAH, DOCTOR ikon ALLAH WALLAHI ALLAH BAZAI BAR KAREKABA DOMIN RAHAMARSA INSHALLAH
Wallahi karya kakeyi kune bakasan Dr. Yana karatu ba saboda banda sharri ba abunda kuka sani, Mallam ya sauke litattafai ba iyaka a majalisinsa amna ku bakwa ganin haka saidai kawai raddi da akeyi shi kadai kuke gani Kun zama summun umuyum bukumun fahum la yash urun, Allah ya shiryeku.
@@abdullahiibrahimusman8135 malam Dan Allah kaje kai karatu ka daina yiwa alqur Ani Karan tsaye wan nan a Yar bahaka takeba kabar wan nan dr dancin mutuncin kaje kanemi ilimi dafatan Zaka dauki shawara
Ta ina Dr. Ya fadi ba nauyi? Ku kullum bakwa son fadin gaskiya yanzu Mallam Yana bayanin ainihin abunda yake nufi don saboda irinku jahilai amma gashi kana cewa wai ya fadi ba nauyi, Allah ya shiryeku jahilai. Duk bayanin Nan na Mallam yana yi ne don ya wayar ma mutane Kai wadanda basu fahimci irin makircin da ake qulla ma Mallam don a rusa daawar mallam.
Hmmn Wanda ya gane ya gane Wanda be gane ba to gaskiya Allah ya ganar dashi. Allah ya nuna mana gaskiya gaskiya ce ya bamu iKon Binta. Ya nuna mana karya karyace ya bamu iKon kauce mata
A Ina aka gyara ma Mallam karatu yaki karba? Ba gyara akema Mallam ba canza mishi magana akeyi da sunan gyara tayaya ko zai yadda da haka, wannan maganar banza kuke fadi, Allah ya shiryeku.
Subhanalillahi subhanalillahi subhanalillahi ko dai malam ba malamin ka bane amma dai ya girme ka, balle har ka zagi mahaifansa, don Allah ku daina wannan abun ba kyau musa da'a a mu'amalanmu
KAJI MALAM DAYYABU'S VOICE @ ALLAH YA KARA MARAYUWA ALBARKA FIDDUNIYA WAL'AKHIRAH DOCTOR IDRIS ME ALLAH, DOCTOR ikon ALLAH WALLAHI ALLAH BAZAI BAR KAREKABA DOMIN RAHAMARSA INSHALLAH
Alhamdulillah wlh Allah yasakawa Dr Usman giade, tare da Sheikh alkanawi gashi majalisin dutsen tanshi anfara karatu ana fassarawa
Maganarka haka take kaga Ai suntai makeshi
Wallahi karya kakeyi kune bakasan Dr. Yana karatu ba saboda banda sharri ba abunda kuka sani, Mallam ya sauke litattafai ba iyaka a majalisinsa amna ku bakwa ganin haka saidai kawai raddi da akeyi shi kadai kuke gani Kun zama summun umuyum bukumun fahum la yash urun, Allah ya shiryeku.
@@abdullahiibrahimusman8135 malam Dan Allah kaje kai karatu ka daina yiwa alqur Ani Karan tsaye wan nan a Yar bahaka takeba kabar wan nan dr dancin mutuncin kaje kanemi ilimi dafatan Zaka dauki shawara
Au yanzu kai za'a iya cin darajar ka kenan.
Amma Annabi Muhammad S.A.W baza a iya cin darajar sa ba ko Dr Jaki.
Wlh idris kaine kafadi babu nauyi yanzu warware kanka kakeyi abinda kachi mutunchin wasu abaya kaima yanzu ankamaka
Ta ina Dr. Ya fadi ba nauyi? Ku kullum bakwa son fadin gaskiya yanzu Mallam Yana bayanin ainihin abunda yake nufi don saboda irinku jahilai amma gashi kana cewa wai ya fadi ba nauyi, Allah ya shiryeku jahilai. Duk bayanin Nan na Mallam yana yi ne don ya wayar ma mutane Kai wadanda basu fahimci irin makircin da ake qulla ma Mallam don a rusa daawar mallam.
Wato Dan darajjar ka ya yafe masa koh ya barishi da Allah, Kai Mai girma Dr.
Malan idrissa allah yama albarka
Wallahi malam komu munatayak a
ayi ma Allah godiya
Akwai sharia gobe kuyima malam duk irin sharrin da kukaiya Amma zaaje lahira
Ya maganar sallar juma ar dakaja ba huduba
😂😂😂
Allah sakawa da dr,albarka da nisan kwana
Dr Ikon Allah ❤
Wallahi mutumin nan dan cuwa cuwa ne, karatu ma bata ishe. Jan baki ma wahala yake mishi 😂. SubhaanAllah
Allah ya kara lafiya malami tauraro sha hassadda masu hassada. Allah ya kara ilimi tare da ikhlasi Dr Idris.
Hmmn Wanda ya gane ya gane Wanda be gane ba to gaskiya Allah ya ganar dashi. Allah ya nuna mana gaskiya gaskiya ce ya bamu iKon Binta. Ya nuna mana karya karyace ya bamu iKon kauce mata
Jazzakumullah khaira malam Dr tauhid
Ina ai idris bazaikawo hadisi yakare kansa daka kura kurensaba wlh saidai hayaniya da kewaye kewaye yayita neman nasu laifin
Humm
Na yarda Dr baya taba cewa yayi kuskure. Sau da dama malam Jaafar yana kiran sunan wani sbd wannan yace yayi kuskure suna
Fito da kuskuran nashi? Ku dinga soran Allah a' zukatanku. Bawani kuskuran dayayi a furucin shi
Daman tayaya zakuga kuskuren annabinku na dutsen tanshi?@@blackmambablackwidow9700
Shashasha ne mutumin nan wallahi 😂
Amma mi yasa Malam yayi raddi akan wanda yace Imamu Annisa'i malmakon Imamu Nasa'i.kuji tsoron Allah
WAllahi nima na hango wannan amman yan idrisiyya bazasu karba ba
Matsalar ka Dr Idris baka amsar gyara, sanan daliban ka sunfi kowa kungiyanci da ta'assubanci
A Ina aka gyara ma Mallam karatu yaki karba? Ba gyara akema Mallam ba canza mishi magana akeyi da sunan gyara tayaya ko zai yadda da haka, wannan maganar banza kuke fadi, Allah ya shiryeku.
Bazaku ganiba dama ai saboda makauniyar biyayya@@abdullahiibrahimusman8135
Allah ya kara lafiya
Ai babu Wanda bazaka iya cewa yaje yayi karatuba sbd Kai babu Wanda ya iya saikai
Haka yake
Duk shehunnann sune jakuna
Kowane malami yanada irin wadannan labaran amma karantar da mutane sukasaka agaba amma idris akullum sai labarai da hauragiya
Dayike ku baku San yana karantarwar ba ba, baku da adalci wallahi, duk karatuttukan da Mallam yakeyi ba'a gani ba sai dai raddi, Allah ya shiryeku.
@@abdullahiibrahimusman8135hauragiya dai ba karantarwa ba
Malam a gyara kuskure kawai.. Shine gaskiyar magana
@@khadimulansartv kaji tsoron Allah
@@moustaphaamadou3352malamin followers de yakamata ya gyara
Dr jaki kenan😂
Yafi tsoho amma da jakar gidda koh😂
@@auwaluibrahimhusaini2796Ehtoh, idan ka yarda yafi naka jakin tsoho da jakar tsohuwar gidan ba
Dr hassada shugaban yn girman Kai
Wannanfa tsohon karatune. Amma sbd ha inci kunaso kununa Kamar Raddi yake wasu Usman giade
Duk wanda yacewa MLM jaki. Mumbarshi da Allah, MLM kuma ya gagareku daga dariqa har izuwa izala, balle shi-a
Haka yake yafisu iya cinmutunci DA hayaniya
@@ShariffShariff-j3lKaji tsoron Allah
Ai Idan akwai abinda yafi JAKI ma wannan yayi deserving a kira Shi.
@shamsuddeensaleh3935 uwarka ma jaki ne yahauta mahaukaci
Oh haba
Dr jaki Allah yatona maka asiri😅
Dr jaki Dan jaka
Kai Kuma Dan wa
Kudaina wanna
Kuna zagin iyayanku kenan
Allaah kabamu iKon bin kaskiya
Uwarka da uban sune jakuna
Subhanalillahi subhanalillahi subhanalillahi ko dai malam ba malamin ka bane amma dai ya girme ka, balle har ka zagi mahaifansa, don Allah ku daina wannan abun ba kyau musa da'a a mu'amalanmu
Innalillahi wa inna ilaihi raji un