In my opinion based on what I heard in this case Abas has no intention of killing M S Umar or Muhd if he has intention of killing him would not have allowed the other military men to reach him and disarmed him without killing his boss
Komi malaman izala sukayi maku kutta zaginsu kuji tsoron Allah malami yawuce zagi idan har mutum nada tarbiya baikamata yayi zagiba balle kazagi malama dan yana dan izala
Allah ya biya musu hakkinsu albarkacin annabi Muhammad s a w
Kai Allah Ya isah wlh
Allah ya sakama wannan bawan Allah da duk wanda ya zalun'cechi
Ina lilahi wa ina ilaïhi raji oune
May Allah heal him, and remove him out of this calamity
Amine Amin ya Rabi
Allah ya kawo karshen wa annan irin zalumman
Allahyadebe albarka dadukwandayake dahannu akan wannan lamari
àmeen. yaallah
kamatane akwato da wannan bawan Allah hakkin sa
In my opinion based on what I heard in this case Abas has no intention of killing M S Umar or Muhd if he has intention of killing him would not have allowed the other military men to reach him and disarmed him without killing his boss
Aameen yaa Hayyu yaaa Qayyum
ameen yaallah allah yawalakantaci. cimakamaryandayayimasa
Allah ya biya masa hakakin shi
😢😢😢😢
انا لله و انا اليه راجعون
Allah yasaka massa
Wannan hoton ba shi bane fa.
Gaskiya dama nasan da kai asadus Sunnah ku muna fukai ne
Dan Allah Dan uwa na minene laifin wannan magana ta malam
Komi malaman izala sukayi maku kutta zaginsu kuji tsoron Allah malami yawuce zagi idan har mutum nada tarbiya baikamata yayi zagiba balle kazagi malama dan yana dan izala
@@AbdulmalmajeedSalisu meyama na munafuci?? Akiyaye harshe
bakin ciki haka zaku kare